zakisan koni waye 9 and 10

3.6K 114 0
                                    

[5/8, 8:16 PM] ‪+234 813 737 1414‬: 💜💛💙♥💜
ZAKISAN KONI WAYE
💛💙💜💚♥
®zuwairat(ummu maryam)

9⃣

Bayan su ajiye zeenat, suka samu wani masjid sukayi sallan magrub sannan suka koma gida.
Suna isa aspirin yafara sha kafin akawo mashi abinci, abin mamaki sai ya tsinci kanshi da tunani yarinyan daya sauke, daya kai loman abinci sai yayi murmushi, Abdul kallonshi yayi
"Sir meke saka daria?" Ya tambayeshi cikin girmamawa
"Wallahi yarinyan dazun ce...halinta ya bani mamaki.." Ya gayawa Abdul, shima Abdul daria yayi
"Ai sir yarinyan ta iya ban daria, ga tsiwa"  Salem ajiye spoon din hannunshi yayi yana daria
"Wai baku taba ganin dettol disinfectant spray bane?" Salem ya fada cikin irin muryan ameera, daria suka sake yi,
"Wai village monger" Abdul ya fada, Salem kam daria har da rike ciki,.

Wace gari Salem har Allah2 yake mai makeup dinshi yazo yayi mashi don kwana yayi tunanin yarinyan, musamman yanda take tafiya sannan har lokacin bai bar jin kamshi turarenta ba. Har karfe biyu artist din bai zoba, yana kwance kan wani lafiyayyen gado ya dauki wayanshi ya kira Abdul, bayan ringing biyu Yadaga yana cewa
"Sir me kake bukata?" 
"Alh ka kira artist din nan yazo mana" dam murmushi Abdul yayi kafin yace
"Sir yau da wuri zamu fitane?"
"Eh" kawai ya fada a takaice

Wajen karfe uku yazo yayi mashi chanjin kala sannan ya fiddo kayan sawa jeans da riga polo, baa taba sa kayanba Amman sun Dan koke saboda wankin da Abdul yayi masu, dagasu yayi yaga sunyi over squeezing, daukosu yayi yaje wajen Abdul
"Alh ka gogemin wannan kayan" ya fadawa Abdul
"Sir...talaka Nada lokacin guga?" Dan daria Salem yayi sannan yace
"Ai ba talakan bane, kuma gaskiya bazan iya tsayawa gaban wannan yarinyan babu gugaba "
"But..." Abdul tafara cewa bai karasaba Salem ya katseshi dacewa
"No but...am commanding you as your boss" da sauri Abdul ya amshi kayan ya gogesu.

Bayan sallan asar suka tafi pizza hut suka danyi eating sannan suka kama hanya gidansu ameera dake sultan road,
Around 5 suka isa gidan, haka nan Salem ya tsinci kanshi da fadiwan gaba ko dan bai taba zuwa gidan budurwa zance bane oho. Wani wuri Abdul yayi parking kasancewan shike tuki,  bayan yayi parking Salem yafito, ya nufi bakin gate din gidansu, yafi minti biyar tsaye kafin ya daga gorgeous hannunshi yayi knocking a katon gate din gidan.
Wani mutum ya bude da alaman shine mai gadin gidan ne,
"Lafia?" Yaji mutumin ya watsa mashi tambaya, ahankali Salem yace
"Ina wuni" ya gaida mutumin, saiya ga yanayin mutumin ya sauya zuwa na murmushi
"Lafia lau dan nan..wa kake nema?"
"Budurwan gidan nan nake nema" Salem ya amsa mashi kuma saida yagama furta maganan yaji ba haka ya kamata yace ba.
"Ya sunanta" mutumin ya tambayeshi, dan shafa silken hair dinshi yayi
"Hmmmm...ban san sunantaba...jiya ta manta wani abu cikin taxi na shine nakeson bata" yafada kaman Mara gaskiya, mutumin kura mashi ido yayi for a while kafin yabude mashi kofan
"Shigo" yace mashi, Dan juyawa yayi ya kalli Abdul tare da kanne mashi ido daya shikuma kuma Abdul ya daga mashi hannu alaman good luck, yana shiga ya daga kai ya kalli katon gidan mai shegen kyau amman is not compared to gida daya cikin slim estate, wasu kujeru ya gani gefen parking lot din gidan.

Kan daya daga cikin kujeran ya zauna yayi balancing kaman gidanshi while mai gadin ya shiga cikin don kiran ameera.

Afalo ya tadda ameera da affan zaune suna kallon geet, sallama yayi yashiga gabanshi na disco saboda sanin halin ameera, bata daga kai ta kalleshiba tace
"Ya akayi?" Ahankali yace
"hajiya...wani mutumne yake nemanki.."
"Go and tell him to call me" don kaidanta kenan, duk Wanda zaizo wurin ta sai tabashi appointments, mai gadin baijin turanci, jikinshi na rawa yace
"Hajiya...banji..."
"Kai illiterate.. Cewa nayi kace mashi ya kirani...misfit kawai" ta fada tana wulla mashi irritating look, dan kara runtsunawa yayi kafin yace
"Hajiya cewa yayi wani abu kika mance cikin taxi dinshi.." Bai karasaba ta katseshi dacewa
"Je ka gaya mashi na bar mashi ko menene" mai gadin yafito da sauri don yanda ameera take mulkasu ko mom albarka, direct inda Salem ke zaune ya nufa, Salem upright ya zauna yana jiran abinda mutumin zaice.

zakisan koni wayeWhere stories live. Discover now