zakisan koni waye 3

3.8K 144 1
                                    

💛💙♥💚💜
ZAKISAN KONI WAYE
💜💚💛♥💙
®zuwairat(ummu maryam)

3⃣

Su mimi suna ganin ya fita suka kalli junansu sannan suka fara kallon dakin,  komai na dakin golden color ne,  wani irin makeken gado ne a tsakiyan dakin wanda ke kamada baa kwanvciya samanshi don komai very neat,  mimi dan matsawa tayi kusa da dressing mirror taga kayan shafa kaman da mace don ko a mata sai masu hali zasu iya siyan irin kayan shafanshi cos ko su da suke yayan minister basu da yawan kayan shafanshi,  perfume kam tamkar nan ake saidasu, itakam fina wani kiofa da aka rubuta my wardrobe ta bude sai taga dakine amman abin mamaki duk girman wurin suturanshi ne shake da wurin,  suit sunfi kala dari da hamsin kuma dukkansu designer ne like wise takalma ma basu irguwa suma yawancinsu daga companin prada ne,  juyawa tayi ta kalli inda yake ajiye agogo da glass suma sunfi kala 40 suma designer, itama mimi dakin tabi fina, itama tana shiga ta bude baki
" the guy is beyond our expectations.." fina juyawa tayi ta kalli mimi tare dacewa
"ni tunda nake zuwa shopping abroad ban taba ganin boutique dake dauke da yawan designer clothes waje daya kaman na slim ba... Kalli vallantino pijamas..  Babe mu ajiye fadamu waje daya mu dangwali arziki..wallahi this guy is loaded " murmushi mimi tayi tana tunanin ai ko a ta hudu tana iyan ajiye pride dinta ta aureshi,  itama fina tunanin da take kenan don salem ya fi duk yanda take tunani,  wata koface suka gani mai cikin wardrobe room din, ahankali mimi ta bude wurin, wani irin wagegen bathroom suka gani,
"shidai slim komai nashi extra large.." inji fina.

Girman bathroom din abin mamakine don wani katon swimming pool ne wurin sai wata plasma a tsakiyan ceiling din.  Daga gefe kuma wani mirror ne wanda shake yake da bath perfume kala2 sai shower gel suma kala2  , daga dayan gefen kuma wani rank ne mai dauke da towel manya da kanana.

Wata kofa suka bi sai gasu a bedroom, wani fridge duka bude sai ga exotic wine amman ba mai giyaba, daya suka dauka tare da cup guda biyu,  kan wani mini dinning mai dauke da kujera biyu suka kioma suka zauna suna shan wine din kiowacce tana tunanin yanda zatayi slim ya zama mallakinta.

Shidai salem dan tsohon shugaban kasane amman baya cikin yara masu dogara da arzikin iyayensu don yanzu shine shugaban NGO na Africa gabaki daya,  shine  babba agidansu sai kannenshi biyu mata wanda yansu suna gidan mazajensu.
Salem yana da kirki sosai don duk shekara sai ya biya mutane dari kudin hajj sannan yana da kungiyan tallafawa talakawa a garuruwan arewa sanna duk begger daya cikaro da slim kaman yanda friends suke ce mashi saboda yanayin jikinshi ya warke ko da a gidansu talaucin duniya ta kare. Shidai Salem yana daga cikin the most eligible bachelor da muke dasu a duniya don yan mata da suke sonshi basu irguwa amman abinda basu saniba shine babu abinda yafi damunshi kaman true love.
Bashi da babban aboki sai Khalifa dan governor na garinsu wato Adamawa, sannan ya dauki bodyguards dinshi tankar abokai don yawanshisu zasuyi shekaru daya.
Saidai wani hanzari ba guduba baya tolerating immorality don mutune mai tsanani amman in ka gane zama dashi yana da saukin kai sosai. Yanzu dai he's 35 years old. Wanna shine short and brief history na Salem.

Bayan ya gama waya da ummanshi yayi relaxing, kaman an sunkuereshi ya mike yana cewa
"subhanallahi!!" donshi ya manta da su mimi a bedroom dinshi, da sauri ya kama hanyan bedroom din yana cewa
"those abuja girls with evil character.. " yana shiga dakin ya hangesu zaune feeling at home har sun kusa shanye wine kwalba daya. Suna ganinshi suka mike tare da nufoshi,  kallonsu yayi
" wai ku in dare yayi baku san hanyan gidajenkuba?" yace masu,  ahankali mimi tace
"slim ba sauri mukeba..sannan ai dazun kai kace zamuyi maka wani abu ko ka manta?"wani irin kallo ya wasta mata sannan yace
"oh... Na mance,..daman inners dina naso ku wanke min... Amman tunda dare yayi ku tafi" wani irin lustful look suka dinga jefa mashi, yasan maanan kallon amman ya basar yana cewa
"kuyi sauri ku tafi... "mimi da fina kallon junansu sukayi sannan suka nufoshi.  Bayanshi mimi ta tsaya, itakuma fina ta zagayo gabanshi, tsayawa takayi daf dashi don boobs dinta yana taba kirjinshi,  nan take tsigan jikinshi ta tashi amman sai yayi karfin halin cewa
"meye haka... " bai karasaba fina ta zagaya hannuwanta biyu bayan keyanshi tare da kai bakinta saitin kunnenshi sannan tace
"sli.. You can have us both... " tafada muryanta na fita ahankali, itama mimi tafara shafa gadon bayanshi itakuma fina ta kai bakinta saitin bakinshi ta fiddo harshenta ta lasan bakinshi,  nan take ya chafke bakinta yana kissing dinta kaman his life depends on it. Mimi sai shafa gefen cikinshi take, with out wasting of time ya fita hayyacinshi,  hannuwanshi biyu ya zagaya kugun fina dasu, yana nishi kaman wanda yayi hour daya yana gudu.bai ankaraba yaji hannun fina kan joystick dinshi.
Nan take ya turata tare da ingiza mimi yayi sannan yayisaurin zama kan kujera, mimi da fina kallon juna sukayi sannan mimi tace
"what's wrong Slim...." ahankali ya daga red eyes dinshi ya watsa masu disgusting look sannan yace
"you both should get out of my house " dan murmushi fina tayi sannan tace
"common slim... Let's have fun " Salem lumshe idanuwanshi yayi sannan yace
"i can't " sake kallon juna sukayi snnan fina tace
" haba slim.. You can't ko you won't.. Nasan you are not impotent don yanzu na taba joystick dinka. .." bata karasa ba  ya katseta dacewa
" ban taba zina ba... Kuma bazan faraba yau. Kuma ko ina zina nafi karfin inci leftover irinku...so leave my house before I call my guard to force you out..." tsayawa sukayi suna nuna mashi boobs dinsu, afusace ya mike yana tafiya yana rike gaban jallabiyan dake jikinshi don kar suga girmanshi.

Wani intercom dake jikin bhango ya dannja sannan yace
"guys come and bundle those second hand bitchies fr... " bai karasabha kowacce ta dauki hanbag dinta don a ganinsu abun kunyane suna yayan ministers asa bodyguard su fiddasu.

Suna fita ya tafi wajen wani cabinet ya bhude ya dauki wata magani, wajen fridge ya nufa ya dauki foreign juice yasha maganin sannan ya koma kan kujera, lumshe ido yayi yana tunanin halin matan yanzu,  yanda suka koma basu da wani tunani sai na yin mugun abu saboda connection 
"anya mu da bamuyi aureba zamu sami matan aure kuwa..don 99% na matan yanzu are bitchies..ya rabbi ina kara rokonka, yanda ban tabha kusanta zinabha kar kabani mata mazinaciya...ya allah yanda nake da tawakali ka bani mata mai tawakali... Ya azizu yanda nake son talakawa kabani mata waccfe zata soni don ni bha dan wani abu nawaba.. " haka ya dinga adua kamar yanda ya saba donshi babu abinda yakeso kaman aure cos yana samun matsalan hornyness.

Ahankali ya mike yashiga bathroom tare dayin bubble bath sanna yafito sanye da kayan bacci. Kwanciya yayi tare da rage hasken dakin.  Har ya mance da maganan da Abdul ya fada mashi.

Around 3am yayi firgit ya tashi da adua bakinshi da alaman mafarki yayi, ji nayi yana cewa
"ya Allah ka sauwake wannan mafarkin... Me taxi driver... Kuma ina kuka..." kunna hasken dakin yayi ya dauki wayanshi kaman zaiyi waya kuma kome ya tuna oho ya maida wayan sannan ya mike  yashiga bathroom ya dauro alwallah yafara sallan nafila.

zakisan koni wayeDonde viven las historias. Descúbrelo ahora