zakisan koni waye 4

3.3K 123 0
                                    

💛♥❤💚💜
ZAKISAN KONI WAYE
💙💚💛♥💜
®zuwairat(ummu maryam)

4⃣

Wacegari baiyi breakfast da guards dinshi ba. Aside dinshi yasa cook ya kai mashi abinci, bodyguard dinshi sai tsoro suke don basu san abinda zai biyo bayaba mussanman Abdul don gani yake ya riga ya rasa aikinshi.

Kaman kullum yafito, cikin girmamawa sukà gaidashi, ya amsa masu a takaice. Ba kaman yanda ya saba ba.

A office kam sai ya tsinci kanshi da tunanin abinda Abdul yace, shuru yayi for a while sannan yace
" it can't be possible.. It's only possible in movie ". Aranan  baiyi aikin kirkiba don banda tunani babu abinda yake yi Amman abinda yafi bashi haushi shine yanda Abdul ya rasa abinda zaice yayi sai taxi driver. Kaman ya kira Khalid Amman yasan shegenta babu abinda zaiyi mashi.

Atakaice dai bayan kwana uku abun ya zame mashi kaman disturbia, don tunda Abdul yayi wannan maganan bai Iya bacci batare dayayi marfarkin yana tukin taxi ba. Wani lokacin ya ganshi zaune cikin mota da wata cute lady amman baya ganin fuskanta, kuma tun ranan yabar zama da bodyguard dinshi  balle yakara jin abinda Abdul zaice.

Dazun ya kira Khalid yana gaya mashi abinda ke faruwa amman daria ban haushi ya dinga yi mashi yana cewa nasha gaya maka ka bar bari bodyguard dinka suna ganin girmanka don irin wannan amman bakaji. Maganan Khalid haushi ya bashi don basu gama maganaba ya kashe wayanshi.

Yau yayi daidai da sati daya da maganan, ji yayi kaman he's going insane. Bayan ya dawo daga sallan ishai ya zauna falonshi sannan ya kira Abdul,
" meet me now!" Yace MASHI bayan ya dauki wayan.

Jikin ba kwari Abdul ya shiga falon kasancewan yasan password din kofan. Da sallama yashiga Salem ya amsa Mashi, bayan ya zauna Salem ya kalleshi sannan yace
" Abdul wane irin charm kasa abakinka kafin ka bani shawaran kwanaki baya?..." Da sauri Abdul yace
"Sir wallahi babu wani asiri...sir am sorry..." Daga mashi hannu Salem yayi sannan yace
"Yanzu ba lokacin bada hakuri bane...inason ka yimin bayanin plan din..." Dan girgiza kai Abdul yayi before saying
"Sir da ka bar maganan kawai..."
"Abdul am not a patient person so don't play dumb with me..." Ya fada afusace, jikin Abdul na rawa yafara cewa
" sir... Gani nayi tunda kanason samun mata dazata soka don Allah...shine nace ahaka bazaka gane masoyiyarka na gaskiyaba...." Salem ya katseshi dacewa
"Nasan wannan part din...I want you to hit the nail at head and stop beating around the bush" Abdul dan gyaran muryan yayi sanna  yace
"Sir cewa nayi kayi pretending kai  talakane for a while..." Salem ya sake katseshi da cewa
"Abdul banda abinka kawai daga nayi pretending ni talakane said in gane mai sona?..." Dan girgiza kai Abdul yayi sannan yace
" ai sir ba haka nake nufiba...Ina nufin kayi pretending ka maida kanka taxi driver.... " daga kai yayi ya kalli reactions din Salem sannan yacigaba dacewa
" na Dan lokaci nasan insha Allah zaka hadu na mai sonka ba don abinda hannunkaba" Salem kura Mashi ido  yayi for a while sannan yace
"Yanzu Abdul kasan cikin kasan nan daidaikune basu sanni ba sannan kasan in na fita ko hour day a bazanyiba zaayi kidnapping dina...ko ka manta saboda tsaro nake daku?" Ahankali Abdul yace
"Sir...ai ba a haka zaka fitaba dolene zaka danyi disguising kanka yanda bazaa ganekaba tunda kasan in har kafita a haka ko ba mota babu Wanda zaiyi maka kallon talaka cos everything about you look rich.." Maganan Abdul dariya tabashi don saida yadan dara
"Wai everything about me look rich..." Shima Abdul dan daria yayi, Salem shuru yayi acikin ranshi yana tunanin this might be fun cos sauran sati biyu ya fara annual leave dinshi kuma wata uku zaiyi, da yayi niyyan zaije yola yayi masu sati daya sannan ya wuce San Francisco daga nan ya wuce ummura Amman yanzu zaibi shawaran Abdul at least ko bai samu mataba zai samu more experience akan rayuwa.

Kallon Abdul yayi sannan yace
"Alh Abdul wane gari zamu..." Da Sauri Abdul yayi murmushi tare dacewa
"Sir duk garin da kakeso..."
"Ka bar cewa duk garin da nakeso cos kaima you are involved... So ka zabamana inda zamu" shuru Abdul yayi kaman mai tunanin sannan yace
"Sir muje Adamawa garinku tunda suna da beautiful ladies..." Dasauri Salem y girgiza Mashi kai
"Kai alh forget about beauty wane dare jemage bai ganiba...sannan kasan ba disguise ba ko ubanme zanyi bai hana first love sanin ina garin...so choose again" shuru Abdul yasakeyi for a moment sannan yace
"Muje garinmu" kallonshi Salem yayi sannan yace
"Na mance wane garinema?" 
"Kano" Abdul ya amsa mashi, I do Salem ya kwalo sannan yace
"KANO?!!"
"Yes sir"  Salem shuru yayi kaman mai tunanin wani Abu
"Kaima alh Abdul ina zan Iya taxi a garin Kano tunda ba sanin garin nayiba ...wait a second meyasa ka nacewa taxi driving alhalin dakwai wasu aikinyi kaman ...." Sai yayi shuru don baisan example din da zai badaba,  cikin zolaya Abdul yace
"Kaman sharan titi..." Dariya suka farayi sannan abdul ya cigaba dacewa
"Ko kwasan toilet...." Bai karasabha Salem ya jefeshi da pillow da ke kusa dashi yana daria, saida suka sami nutsuwa sannan Abdul yace
"Sir abinda yasa ka ga na nacewa taxi driving shine yana bawa mutum daman samun address dinmutum sannan karka damu wurin gane garin cos I will be besides you all through the way"

zakisan koni wayeWhere stories live. Discover now