Page .....46.....

146 12 0
                                    


 *(¯'*•.¸,¤°'✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*'¯)*🏵

       

  🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵🏵

  ..............*KAICO NAH*.............

 Rubutawa.......sadi-sakhna.......

DEDICATED TO MY MOTHER & UNKNOWN OLD WRITER

Wattpad:SAKHNA03

🏵🏵🏵

...46....





A falo suka samu hajjya mama da carbi a hannujta da alama sallah tayi

Yah mu'azzam ne ya cire hukar kansa tareda wurgata kan kujera,shikuwa Ahmad a bakim kofah ya tsayah kansa a sunkuye,da alamar kunyah.

Itadai hajiya mama daga kallo daya bata sake kallonsu ba,ta cigaba da jan carbinta,abin duniya ya isheta.

Abbah ne ya dawo daga masallaci da farouq a rike a hannunsa suna ta dan zance,duk da rabin zancen yaronne yakeyi,abbah saidai ya bishi da toh.

Da su yah mu'azzam yaci karo a falon,ganin halin da suke ciki yace,

"Lafiya kuwa,koh wani abune ya samu maryam din?"

"Ahah abbah babu abinda yafaru,maryam ce ta tashi dazu,nan take fadamana gaskiyar abinda yah fari,kan cewar kujera ce taja zaninta ta fadi,lokacin data fadi ma sumayyah ta bar gidan"

Saurin tashi hajiyah mama tayi tareda cewa "alhamdulillah yanxu kai mu'azzam saika fito da itah daga cell din ai koh"

"Ahah mama Bata can din,munje aka ce wata mata tayimata beli tuj da safe,kuma wanda yasan matar wai baya nan,kuma wayarsa bata shiga"

"Wacece ta fitar da itah to,mata kuma wace iri,amma duk inda take ma yakamata zuwa yanxu ai tadawo gida,wato bata yarda da abinda na fada mata a baya ba,kamcewa komai kunci karta bar gida ba,shine tabi wata mata daban"

"Babu wata mata da tabi,hasalima da safen tazo gidannan tana tambayarki,akan cewa na barta ta ganki ko sau dayah,sannan tana cemin bata aikata abinda ake tuhumarta ba,amma naki yarda da itah,na koreta nace mata kota hanyar gidannan karta sake biyowa,daga haka na shigo gida bansan ina tayi na yanxu"

Kallonsa hajiya mama take da takaici a fuskarta,kana gani kasan bacin rai ne ya cita.

"Ka koreta fah kace?,mai y'ar nan tayimaka da zafine ka tsaneta alhaji,da ina bin maza saina ce ba y'ar ka bace,meyasa bazaka iya sauraron uzurinta ba ne a Koyaushe,laifi daya tayi maka amma tundaga sannan kare ma yafita a wajenka,abin yana cutar dani yanda kake mata,amma haka nake dannewa danyi maka biyyah,saidai kai baka gani na kula,saida ka turata duniya kaji dadi,duk yadda na gargadeta karta bar gidannna duk rintsi taji magana ta amma kaikuma ka koreta,ka shigarmin da Y'a ta kudan jinina duniyah,taya kuma yanzu zakaga farinciki da walwala a fuskata.

Kullum zancen ta bar maka gidanka,gidan mazajenta bataji dadiba gidan ubanta ma bataji dadi ba,taya kake zaton bazata karbi duniya ba idan taji da dadi,hmmmmm kuma nima barin gidan zanyi bazan zauna ba,wlh kaida y'ay'an ka maza da kuma mijinta ku ne momin ya ta inba haka ba bazan tana yafemuku ba duniya da lahira.

Zan tafi idan kun samota saiku nemoni sannan na dawo,amma indai ba haka ba kar wanda yanemeni bare ya kulani"

Tana maganar hawaye yana bin kuncinta,

Hanyar dakinta tayi ta dauko akwatinta,har sannan suna tsaye kaman kungina,ka tashin hankalin batan sumayyah ga kuma borin da hajiya mama ta fara.

Har tazo fita yah mu'azzam ya rike mata akwati,a bakin kofah suka ci karo da salma wanda zuwanta kenan garin take samun labarin mai yafaru,shine ta iyo gidan su sumayyan ko tana nan,saidai ta gama jin abinda suke fada tasss.

KAICO NAHWhere stories live. Discover now