Massage

848 40 9
                                    

Assalamu alaikum

Barkan da sake haduwa daku a wannan lokacin,bayan littafin Gidan Ganfu allah ya kawomu na sake zuwa muku da sabon littafi mai suna Kaico nah.

Babu abinda zance na zuga dadin littafi,saboda zai iya yiyuwa wani bai ganiba.
Abinda nasani shine akwai sakuna ba sako kadai ba a cikin littafi nan,abin takaici da uwa uba tausayi wanda shine ma yafi taka muhimmiyar rawa a cikin littafin.

TSAKURE
Shin abinda nayi zan samu sassaucin allah kuwa bare na iyayena,wanda sun yi alkwarin duk wanda yayi mua'amala dani bashi basu.
Taya zan tunkaresu bare na fada musu cewa duniya tayimin zafi..........?😓😓😓
Ina ganin na fita a wannan chakwakiyar ashe wata na kuma tsunduma kaina,wacce na mayar tamkar mujiya a cikin kawaye ita ce tayimin zarrar da bazan iya kama ko da tafin kafarta ba.............
Taya zan iya zaman gidan auren da koda akwai bora a gidan to tafinin daraja da matsayi.......
Wai tukunna ma mai ya rufemin ido nabi rudin zamanine haka,meyasa na kasa gane shi lokaci dama ce wacce bazata taba maiamaituwa ba a rayuwa.........

Kaico nah..,.....😥😥😥😥!!!h

Hakika ina cikin tsaka mai wuyah ni sumayyah.......

KAICO NAHWhere stories live. Discover now