BABI NA ASHIRIN DA TAKWAS

359 111 15
                                    

BABI NA ASHIRIN DA TAKWAS

"Karya ne!"
Rike hannun shi Waziri Zakaria yayi yana mishi alama da ido, wani irin abu yaji ya tsaya mishi a makoshin sa hàdiye yawun tashin hankali yayi wanda ya san babu d'igon shi a bakin shi.
"Ka tafi ka cewa Innayoh a zubda shi ya bi rariya babu macen da zata riga Aminatu had'a jini da ni"
"An gama"
"A'a kuskure ne fa! Abinda muke fatan ka samu yau an samu ta wurin wata shine zaka ce baka bukatar shi kayiwa Allah butulci kenan! Maza Sarkin gida aje a gayawa Innayoh ta dawo da ita cikin masarauta a zuba mata nayi da zasu kula da ita da magajin gobir" inji Galadima, kafin ka ce kwabo labarin cikin Bingel ya baza cikin masarautan da kewayen shi, labarin kamar wutar daji ya zaga ko ina har inda ba a zata ba, haka aka yi ta tura sakon fatan Alkhairi.

Cikin fushi ya bar fadar, bai tsaya ba sai sashin Fulani Aminatu. Tana tsaye Innayoh tana gyara kayan Abincin da aka yi za a kaiwa Bingel.
"Assalamu alaikum!" Yayi sallama da hadaddiyar muryan shi wanda Bature ke kira da (hucky voice)
"Wa'alaikumunsalam" ta amsa mishi, tare da d'ago kai tana kallon yadda yake tsuma.
"Jeki Innayoh!" Ta fada cikin dakakiyar murya.
"An gama fulanin Gobir, Allah ya baki ikon daukar nauyin kowa har da magajin gobir" inji Innayoh,
Riko hannun shi tayi tare da zaunar da shi, sannan ta shiga kawo mishi ruwa da abinci, daukar kofin ruwan tayi zata mika mishi Ya buge hannun ta. Kofin ya fadi can,
"Allah ya huci zuciyar ka, ba dai labarin da nake ji ne yake shirin tabbata, na kace a watsar da kyautar Allah, Ni da nasaka ayi shagali tare da"
"Waye ya aike ki?" Ya tambaye ta,
"Allah ya baka nasara, babu nice na saka kai na domin ina da yakinin duk abinda zai fito"
"A'a wallahi ba..." Wani irin kallo ta mishi daga cikin zuciyar ta.
Cikin kasa da murya ta ce mishi.
"Allah ya taimaka ki Mai Gobirawa, Allah ya bawa alfaharin Gobirawa, alakar da ta shiga tsakanin ku me girma ce, idan har wani yayi yunkurin dakatar da haka mutuwa zata tabbata akan shi. Karka amayar da adawar ka akan abinda kudirin Allah ne kawai. Allah ya kawo mana Barkindo lafiya"
Ta fada tana kallon shi fuskar.
"Kudiran Allah ne akan shi, nasan nayi kuskuren barin ka, ka Kore ta daga masarautan, amma da nasan itace zata share mana hawaye. Zuwan Barkindo ya tabbatar min da cewa nice nake da damuwa, kaga ikon Allah ka gafarce ni da son kaina da nayi da an dawo ita cikin masarauta, amma yanzun naji Galadima ya saka an dawo ita. Lokaci bai kure ba zamu iya kulawa da ita da Magajin Gobir"

Kura mata ido yayi, yaushe Aminatu ta koma me tsannanin damuwa akan wasu? Yaushe har tayi dogon nazari haka.
"Ki fita harkan cikin nan duk abinda ya faru babu ruwa na" ya fada da ƙarfi.
"Baffa'm a wannan gabbar ba zan iya ba, cire kaina akan al'amarin cikin daidai yake da bayyanawa duniya ina adawa da samuwar shi. Baffa'm ka bude idanun ka, ka cire batun damuwa ka Amshi kwarkwarah Yahanasu Bingel, bata da matsalar kome sai alkhairi"
Zai kuma magana ta rufe mishi baki da tafin hannun ta.
"Baka yarda da Ni ba ko?" Ta tambaye shi cikin tsannanin damuwa.
"Ba yarda dake bane ban yi ba, zasu iya cutar dake akan cikin domin su cimma nasara akan mu, koma yayya ne ki cire kan ki."
"Hm" tayi murmushin ƙarfin hali, sannan ta ce mishi.
"Ka daina zancen za'a iya cutar dani, duk wanda zai cutar dani kai ne xaja fara bashi kofar haka, a duk lokacin da ka yarda da ni duniyar nan babu me iya cutar dani, dan haka kayi hakuri ka bar ni na bayyana farin ciki na akan magajin gobir," ta fadi haka yana cusa hannun ta cikin alkyabbar shi, Tausayin kanta ya kara kama ta, domin tasan ta rasa shi tunda Bingel ta samu cikin shi, shi yasa ta kirkiro wannan kyautatawar domin an ce me d'a wawa ne, idan tana haka zai tausaya mata ba zai juya mata baya ba, sai dai ta manta da cewa SO daya ne tak ne ita yayiwa kuma ita yakewa, duniya baki dayan ta idan Yahanasu Bingel zata cika da Yara da abinda yafi Yaran baya jin kome akan su, kuma baya jin zasu tab'a burge shi.

Aminatu itace soyayyar shi, dan haka ya kai hannun shi kadadar ta ya jijjiga ta yana faɗin.
"Kalli cikin idanuna, babu kome sai yarda da amincewa da nayi dake ba iya zuciya ba, hatta gangan jikina naki ne, nasan kunyi haka ne dan gudun kar na juya miki baya ko? Aminatu gaya min masarautan kina bukatar shi ko baki bukata shi?"
Murmushin ƙarfin hali tayi tana kara kallon shi cikin dukkanin kaunar shi da soyayyar shi me sanyi da Aminci d'ago kai tayi tana kallon kan shi da yasha rawani tare da masu uku biyu a gefe da gefe daya a keyar shi,sarkin da ya wanzar da zaman lafiya a tsakanin al'ummar shi, Jarumin da ya tari namijin zaki domin ita, gwarzon da yayi arangama da taron fasikai domin ita, Sadaukin da ya dakatar da laluran ta na zama babban masifa a cikin alumma. Shi din nan dai mayaki Jarumin da yake gwagwarmaya a cikin gida da waje domin dakatar da abin da zai cutar da ita, a hankali ta kara ganin cewa kaf nahiyar nan babu macen da tayi sa'ar mijin da zai shafe sa'a guda da rabi yana amayar da soyayyar shi a gare ta. Hannun ta ta kai saman kafadar dhi ta sumbaci bakin shi.
Tare da lumshe idanun shi, jan zaren alkyabbar yayi ya zube a kasa, cikin tsannanin Tausayin ta, ya shiga sumbatar bakin ta, tare da jan mayafinta kasa, hannun shi ya kai kan K'ugunta.
Yana me janye bakin shi daga cikin nata, domin so yake kota halin k'ak'a ne sai ya dakatar da ita kai abincin dayan hannun shi ya kai kan hannun ta, ya riko a hankali. Tare da juyar da ita yana matsawa a sanyayye yake tafiya da ita har bakin kofar turakar ta, yayin da ya kai kan shi wuyar ta, yana tsotsar fatar wurin. Baki daya ya mantar da ita kudirin ta, ya shigar da ita wata kalar duniyar da ta kasa fita akan lokaci, bai kyale ta ba sai da ya wurga ta cikin mafi girman al'amari da yasa ta laushi kamar ya mata dukar tsiya, nan kuwa bulalar shi kawai yayi amfani da shi wurin zungure ta, har sai da ta ji a jikin ta. Sannan ya koma gefe. Yana kallon yadda tayi shiru.
"Idan zaki tafi ganin ta, ki fara niman izni na, sannan idan zaki tafi karki tafi ke daya dole ki jira Ni"
"Baffa'm!!" Ta kira shi a shagwab'e, tana me mikewa zaune, tana wani girgiza tare da tuture mayafin jikin ta, aikuwa karo da yayi da na Fulani ta suna kad'awa bai sai lokacin da ya hàdiye yawun shi yayi yana kallon yadda suke wani kad'awa.
Hannun shi ya kai yana tab'a su, tsawon shekarun da ya dauka yana tab'a su bai ta gajiya ba, amfanin auren Yarinya karama kenan, domin kullum ya kusance ta ji yake kamar yau ya fara ta'adi da ita, kullum tana nan like zam-zam, sannan ya lura da wani irin lafiyar da ya samu domin kuzarin shi da lafiyar shi ya karu, jin shi yake kamar matashi dan shekara ashirin a duniya, a duk lokacin da ya hadu da ita sai ya mata hauka Basarakiyar shi take kwanciya ta huta, amma idan ya tab'a sama sama, kin kwanciya take, yanzu ma.haka ne tana tsaye kamar bai yi kome ba, janyota yayi yana zaune, cikin wayo da dabara, ya sakota saman cinyar shi.
"Baf..." Bata kai ga karasa abinda yake bakin ta ba, ta ji shi har cikin kanta. Tunda take da shi bai tab'a.mata haka ba, domin wani irin haki take, ya kuma maka na shanun ta ya damke gam, yana goga akan shi a gadon bayan ta, bai tab'a jin dadin rayuwa irin wannan yanayin da yayi mata, ya ma rasa me zai mata sai juya kan shi yake, ga wani numfashin da ya tsaya iya wuyar shi, idanun shi ta cika da kwalla.
"Aminatu Allah ya jikan mahaifiyar ki! Ko daga wacce kabilar ta fito ta girmama al'amarin kowa."
Tabbas ita kanta bata san wacce irin kabilar Mahaifiyar ta, ta fito ba amma ta san mijin ta da mahaifin ta suna kaunar su, taji a bakin Innayoh duk lokacin da Kwarkwarah Amrah ta shiga wurin Mai Martaba wato mahaifin ta, sai ta shafe kwana goma tana dakin shi.
"Baffa'm" ta kira sunan shi a raunane. so take ta kwace kanta, hawaye da majina suke zuba daga fuskarta kuka take tana rokon shi, amma bai ji ta ba. Asalin ma irin su fulani Aminatu dole sai sarakuna ko attajiri, domin baki daya mata ne na manyan mutane, duk da kasancewar su bakaken larabawa, madu zubin shuwa Arab, gashi suyi surki da fulani, asalin su mutane ne da basu a cikin yakin kasar Hausa, shi yasa duk wanda zai gan su arangama yake da ƙabilar su.
Baffa'm bai kyale ta ba, sai da ta mata Tsinannen duka da bulalar shi, sannan ya tara mata mugun gajiya, kafin ya kyale ta, domin bai tab'a samun dama irina yau ba, taimaka mata yayi har a ban dakin, kasa tsayuwa tayi kamar zata zube, burin shi kenan ya gajiyar da ita yadda ba zata iya fita ko ina ba, yaga karshen niman suna, ya kwanan da sanin yanzu hanyar da za a shiga tsakanin.

Dan haka ya san yadda ya kamata ya biyar da ita, har ta kwanta barci. Zama yayi yana kallon ta, yana jin wani irin kaunar ta, murmushi yayi yana tuno abinda ta ce.
"Don Allah ka yi hakuri wallahi ba zan kuma.maka musu ba, baffa'm kayi hakuri bana jin dadin haka don akwai ciwo bayanai, Wayyo kirjina baffa'm na gaji cinyoyina. Wayyo Allah na Innayoh kice baffa'm ya bari"

A lokacin kuwa daga Innayoh har bayin ta sun fita daga cikin shashin baki daya dan sun san matukar sarki Bello ya riko Fulani Aminatu sai tai kuka da niman agaji domin wani irin lafiya ce da shi na bulalarta haka yasa matukar ya shigo sashin kowa ke fita, kallon shi tayi da idanun ta da suka gama gajiya tilis ta ce.
"Baffa'm" hannun shi ya kai saman bakin ta.
"Kwanta ki huta, kuma zan gayawa Innayoh karta sake ki fita" yunkurin mikewa take, ya mata wani irin kallo cikin sabon yanayi take ta koma ta kwanta tare da fashe mishi da kuka, tana me jan mayafin tana kallon gefen shi.
"Kwanta ki huta kika sani ko na baki ajiyar Yarinya ta," ya kai hannun shi cikin mayafin yana shafa cikin ta.
Kai hannun ta kan nashi. Wani sabon kaunar shi yana kara fisgar ta.
Cikin kauna da son shi ta kai hannu sajen shi, tana murmushin jin dadi.
A duniyar ta me baffa'm zai mata da zai da zata ji zafin shi. A hankali ta janyo fuskar shi ta kai bakin shi kan nata.
"Baffa'm Allah ya bani Yaron me kamar ka, ayi mishi wannan tsagon ko bayan raina ba zan tab'a zarganka da laifin da xaka yanke min ba..."
Janyo bakin shi yayi yana murmushin jin tausayinta.
"Idan kina kara min haka zan ta turmushe ki ne, domin bana gajiya dake bana koshi da ke, kin fi abinci dad'i, kin fi zuma zak'i kin fi ruwa zuba daga korama, zafin ki a cikin yake a waje sanyin ki da sanyin halin ki na musamman ce. Duk lokacin da na juya miki baya, ki yarda Bello yayi haka ne domin baki rayuwar shi bai yi haka ba dan ya juya miki baya ba, bana fatar wannan lokacin daga ranar ba zan kuma amfani ba,.na roki Allah ranar ta zame min wanda bai da amfani....
*ALL'S FAIR WHEN LOVE IS WAR*
#Mai_Dambu....

KALLABI..! A tsakanin Rawuna...Where stories live. Discover now