Qissa Mga Kuwento

Salain ayon sa tag:

5 Mga Kuwento

LIKITAN ZUCIYA ni Naseeb01
#1
LIKITAN ZUCIYAni Naseeb Auwal
Matashin ya tafi neman likitan da zai bashi magani wanda zai sauya zuciyarsa daga mai biyewa son rai zuwa tsayayyiya. An turashi waje mafi hatsari ga rayuwarsa don zuwa...
WATA ALKARYA  ni KhamisSulaiman
#2
WATA ALKARYA ni Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin batan yariman wata kasa a cikin duniya da gwagwarmayar da yayi kafin ya dawo gida.
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE  ni KhamisSulaiman
#3
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE ni Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wata yarinya ne da take bata tun bata da hankali, iyayenta basu tashi ganinta ba sai da ta zama budurwa sannan ma take sanin ashe wadannan wanda take wajensu bas...
  IDON BAKAR MAGE A DUHU  ni KhamisSulaiman
#4
IDON BAKAR MAGE A DUHU ni Khamis Sulaiman Abdullahi
Hikayar Imam Dan soyayya da yaje birnin sin a kasa daga Kano.
HAWA DA GANGARA ni KhamisSulaiman
#5
HAWA DA GANGARAni Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar.
Kumpleto