Hikaya historier

5 Stories

HAWA DA GANGARA by KhamisSulaiman
#1
HAWA DA GANGARAav Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar.
Fullført
LIKITAN ZUCIYA by Naseeb01
#2
LIKITAN ZUCIYAav Naseeb Auwal
Matashin ya tafi neman likitan da zai bashi magani wanda zai sauya zuciyarsa daga mai biyewa son rai zuwa tsayayyiya. An turashi waje mafi hatsari ga rayuwarsa don zuwa...
Fullført
  IDON BAKAR MAGE A DUHU  by KhamisSulaiman
#3
IDON BAKAR MAGE A DUHU av Khamis Sulaiman Abdullahi
Hikayar Imam Dan soyayya da yaje birnin sin a kasa daga Kano.
WATA ALKARYA  by KhamisSulaiman
#4
WATA ALKARYA av Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin batan yariman wata kasa a cikin duniya da gwagwarmayar da yayi kafin ya dawo gida.
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE  by KhamisSulaiman
#5
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE av Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wata yarinya ne da take bata tun bata da hankali, iyayenta basu tashi ganinta ba sai da ta zama budurwa sannan ma take sanin ashe wadannan wanda take wajensu bas...