DAN ISKAN NAMIJI

Av feedynbash

47.8K 1.5K 174

Labarine me taba zuciya yadda maza suke zaluntar matansu da yadda iyaye ke lalata rayuwar yaransu sboda abun... Mer

page 1-2 & 2-3
5-6&7-8
page 9-10&11-12
page 13-14&15-16
page17-18&19-20
21-22&23-24
25-26
25-26&27-28&29-39
31-40
41-50
50-70
Book 2 part 1
part 2
Part 3
part 4
part 5
part 6
page 7
part 8
part 9
part 11
part 12
part 13
part 14
part 15
part 16
part 17
part 18
part 19
part 20
TALLAH! TALLAH! TALLAH!

part 10

943 42 14
Av feedynbash

_*👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*_

               _*NA*_

_*FAREEDA ABDULLAHI*_
     
       _*(Feedyn Bash)*_

_*BOOK  2*_

_*Faceebook Fareeda Abdullahi Ibrahim*_

_*Whattpad @FeedynBash*_

_*Instragtam Feedyn Bash*_

_*Snapchat Feedyn Bash6660*_

_*E-mail  faridaabdullahiibrahim6660@gmail.com*_

*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation



*Alhamdulillah my fans, na kammala hakuri haske ne insha Allah na fara typing ke nan ba tsayawa_ sai na kammala in sha Allah kafin azumi zan gama nagode my fans.*


                     *45-50*

Baby chakwai ne kwance malele malele a kasa yana kunzuma ihu saboda bugun da Alhaji Ghali yai masa ihu ya ke yana kururuwar sai ya ga bayan Nauwara sai ya hallakata.

Ya rarrafa ya shi ga dakinsu ya gargasa jikinsa da ruwan zafi ya dau wanka ya cakare ya fito  duk da jikin nasa ba dadi haka ya fito ya shi ga mota yaja ta sai gidan bokansa.

Yana zuwa ya fara yi masa kirari "gaisheka shugaban bokayen duniya, mugu shugaban mugaye, baka san tausayi ba bare imani, gaisuwa da jinjina ga aljani dundurus."

Hhhhhhhhhh! "shege shu'umi dan iskan namiji me sufar mata, nasan duk abun da ke ta fe da kai, hhhhhhh! waye Alhaji Ghali? da ka ce a batar da shi daga duniya sun yi sallama da rayuwa har abada."

"A'a boka inasan sa gaskiya har yanzu, amma ina so na dau fansa akan wannan shegiyar yarinyar dana ga ya fara kulawa, banaso ya kara kallonta da sunan so har abada."

Hhhhhhh! "an gama bukatar ka zata biya, amma ya zama na cewa kana nemanta ta baya, wannan ka dai shi ne mafita zaka mallakeshi ka din ga nemanta ta dubura, hakan zesa sunan ka ya kara fantsama a duniya.

Sannan ga wannan ya bashi wani magani ka barbada masa a abinci ka gama mallake shi sai yarda kai da shi, ka tabbatar ya ci abincin hakan shi ne mafita ba Ghali ba wani namiji ko mace anyi angama."

Godiya yai ya ajiye masa kudade masu yawa ya dawo sai da ya tsaya yayo musu take away mai rai da lafiya sannan ya nufi gida bayan ya barbade abincin da maganin.

Yana zaune a parlour yayi wanka yayi kyau kamar wata mace yadda ya fente fuska da kwalliya kafa da hannu duk ya jera gwala gwalai.

Alhaji Ghali ne ya shi go kamar kazar da kwai ya fashewa a ciki tunaninsa wanda zai zauna da ita dan yasan akwai bala'i tsakaninsa da Baby Chakwai.

Yana tura kofar parlour din ya ji a bude cikin tashin hankali ya shi ga, sai mai Baby ya hango zaune yaci ado kamar wani dawisu gaba daya ya susuce kansa ya kwance yama rasa mai zai yi, duk inda rashin nutsuwa ta ke ya gama shigarsa dan ba abun da ya ke so a yanzu sama da su keba da Baby ya bashi hakuri amma yana tsoro.

Bai gama shan mamaki ba sai da Baby Chakwai ya dako tsalle ya makalkale shi ya ringa yi masa wani salo da ya gama rikita shi ya susuce ya kankame Baby Chakwai yana wani numfashi yana sheshsheka.

A hankali ganin ya gama rikita shi ya fita daga hankalin sa ya ture shi ya kusa faduwa, "ni zaka wulakanta akan waccen jakar?" "kayi hakuri Baby bata da lafiya ne rashin kwanan da bakai ba na afka mata nai mata kaca kaca da kana nan mai zan da ita."

Wani tukukin kishi ya taso masa amma ya danne "shi ke nan muje kaci abinci" cikin rawar jiki da jin dadi ya zauna ya fara cin abinci yana kallon Baby Chakwai shi ko sai wani lankwasa ya ke da karairaya gaba daya ya rikita Alhaji Ghali.

Yana gamawa suka zube a wajen dan yau ko dakin basu samu damar shi ga ba suka yi iskancin su san ransu, sai karfe uku sannan ya kyale shi hankalin sa ne ya tashi saboda tunawa da yai da Nauwara baya so sirrin su ya fita ko kadan.

"Baby akwai matsala yarinyar nan tana asibiti kuma kasan idan ta furta wani abu za'a samu matsala" sai sannan yai wannan tunanin shi ma da sauri ya ce "Alhaji tashi maza muje mu dakkota likitanka ya din ga zuwa yana dubata har ta warke."

Da hanzari suka nufi asibitin zuwan su yai daidai da farkowar ta, abun ya bawa Doctor mamaki har ya fara tsoron shiru bai dawoba kar ya dora masa wahala amma ganinsa hankalin sa ya kwanta.

Suka shi ga ta farka Alhaji Ghali ya ce zasu yafi da ita Doctor ya ce bata warke ba, fafur ya ce sai sun tafi kuka ta ke saboda tunanin bala'in da zata kuma tsunduma rayuwarta a ciki.

Ina ma basu zo ba har ta farka da ba abun da zai sa ta gudu tabar asibitin gwara ta koma cikin talaucin da ta taso ta rayu a cikin irin rayuwar da ta taso.

Haka ya kamata ya kai ta har mota suka koma gida, bayan sati biyu tana kwance dan yanzu abun da sauki Alhaji ya koma kasuwa, shi kuma Baby Chakwai kullum samari ya ke kawo wa masu jini a jika da zarar Alhaji ya fita shi ya sa yanzu ta samu dan sa'ida.

Da safe tana kwance tana bacci taji an bude kofa hankalin ta yai masifar tashi ta bude idon ta ras ta sauke su akan Baby Chakwai ihu ta saka ya toshe mata baki.

"Ke dallah rufe mun baki abun da nakeso dake ki bani hadin kai muyi komai cikin kwanciyar hankali," ihu ta zunduma ya dalla mata mari sai da bakin ta ya fashe, haka yai mata fyade ta baya wanda jini ya din ga kwarara saboda yadda ya sa mata karfi.

Shi ko ihu ya ke kamar wani zautacce dadin hakan ya ke ji sosai, saboda sabuwa ce shi ya farke hanyar bai taba jin dadi da gamsuwa ba sai yau, nan da nan wata muguwar soyayyarta ta kamashi san da ya nutsu ya gane ta sume.

Hankalin sa yai masifar tashi da sauri ya kira likitansu yazo sai da yai mata dinki, ya ce masa "haba Alhaji Chakwai bai kamata kasawa mace karfi ba ko namiji ai ba kai masa haka ba balle mace dole kayi hakuri har ta warke."

Yayiwa likita godiya ya raka shi ya dawo ya gyara dakin sannan ya koma parlour yana kallo, dan yanzu bashi da bukatar wani namiji kuma tun da ya samu inda zai din ga sauke gajiya ga Alhaji Ghali sarkin kwalafici mtsww! ya ja tsaki.

Sai yamma ya duba ta farka amma ta kasa tashi kuka ta ke tana tausayawa rayuwarta, duk wani musulmi na kwarai sai ya tausaya mata saboda halin da ta ke ciki dinki ta gaba ta baya.

Gaba daya Nauwara ta lalace ta kare ta fita hayyacinta, ko man da ta ke shafawa ba hali ina ma nutsuwar, mai ta samu mai ta mallaka a auren mai kudin mai ta tsinanawa rayuwarta, aure kusan shekara amma sam ya hanata ganin danginta.

Ba wanda ke zuwa wajenta ba wanda ta ke gani abincin kirki ba samu ta ke ba, tun bata iya dafawa ba har ta koya ba abun da babu na jin dadin rayuwa a gidan, amma ita ba wanda ta ke samu daga wajen mijinta, kuka ta ke tana addu'a da neman taimako a wajen ubangiji.

A haka bacci ya dauke ta cike da tsananin yunwa bazata iya dafawa ba kuma bata da mai bata, tana bacci taji yana tashin ta ya bata abinci kamar mayunwaciya haka ta dakawa abincin wawa knocking yaji ya fita da gudu.

*******************


Lawan yana fita gidan Ummi ya nufa tana zaune a tsakar gida taji dirin motarsa ta kwashi gudu tai dakin ta ta rufe mtsww! yaja wani tsaki.

"Dallah malama ki fito bani da lafiya" hhhhhhh! "matsalarka kama mutu mana ni zakaiwa wayo, ka rainan hankali na fito ka jibgi banza to wallahi bazan fito ba dan iska kawai.

Ka gama yawon naka zaka zo ka sauke jarabar taka akaina to bazan fito ba jarababbe" maganganunta sun gama bakanta masa rai har wani nishi ya ke saboda bacin rai.

"Ummi! Ummi! Ummi ki fito na ce miki!" tai masa banza "sai kayi kuma kanka akeji wai mahaukaci ya fada rijiya," "ni kike gayawa haka ko? tom shi ke nan zan tafi amma ki sani ki tattare karikicen ki daga wannan dakin sati mai zuwa zan kawo amarya."

Hhhhhhh! ayirirririiiiii Allah ya nuna mana tazo ta tsinci abun da muke tsinta a gidan, dan wannan kishiyar ba tawa bace ta waccen karuwar matar ta ka ce, ban da matsala tazo mu zauna ko da mai tazo daidai nake da ita wallahi."

"Shegiya mahaukaciya kin manta haukan da ki kai a kawo Laila, to wallahi ba wasa na ke miki ba tun da baki da mutunci" ya sa kai ya fice da gudu ta fito tana zunduma "ihu wayyo Allah na shi ga ukuna.

Ina zan kai wannan tashin hankalin a duniya? Lawan kashe ni kakeso kayi saboda kasan ina da tsananin kishi musamman akan ka zaka din ga hukunta ni da kishiyoyi" ta fashe da kuka ta dakko katon kwado ta garkamawa dakin.

"Ita ma waccen tsinanniyar Allah yasa tai gaba ke nan, dan ban ga ta dawo ba karshe ya sallameta" tana zaune tana ta saka da warwara ta figi mayafi tai gaba dan bata ga ta zama ba.

Lawan na fita yaiwa wata tsohuwar karuwarsa waya Mami ya ce su hadu a hotel (center for excellency) ya wuce ya zauna yana jiranta, awa daya tazo suka baje a dakin kwanan su uku suna budurin su tana jinyarsa dan ya bude bakin aljihu.

Kwanan sa biyar Hajiya Sanlatous tai masa waya tafa dawo bai wata-wata ba ya shirya ya fita daga hotel din ya nufi gidan Hajiya Santalous.

Suka sha hirar su ta yaushe gamo, "yauwa Lawan ina so ka gaya mun ya maganar auren mu?" yai wani murmushi mai cike da jin dadi "tabbas aure ba fashi bana magana biyu insha Allah jibi ba fashi za' a daura aure."

Wani farin ciki ya ziyarceta "kai amma Lawan ka burgeni kai cikakken namiji ne nasan kafi karfin gidan ka, Lawan gaskiya ba abun da zance ma sai godiya amma na gayama a gidan ka zan zauna."

"Baki da matsala nama gayawa Ummi a gyara miki dakin sai ai fenti, amma sai dai ki maleji ciki da parlour ne sai ki maleji" "ba matsala sweety na ya ishemu zaman duniya dai" anan suka tsaida magana sukai sallama ya tafi a hanya Doctor Saudat ta hango motarsa.

Da ma ta kira shi ta kira ya dena daga wayarta, tun randa ya baro gidan bai kara komawa ba, da hanzari ta juya akalar motar tasa ta bishi zuwa inda ya nufa, ta kirawo yan dabanta ta sanar musu suyi ready zata nemesu.

Yana tafiya Laila ta fado masa fasa komawa hotel din yai ya juya akalar motarsa zuwa gidan su Laila ta rufa masa baya.



*To fans maji magani auren Hajiya Santalous da Lawan, zuwan sa gidan su Laila duk mai zai biy bay,a gaskiya bakwa comments yadda ya kamata idan kun gaji na hakura da typing din kawai.*

                  *Feedyn Bash*

Pls
Share
Comment
Vote

Fortsätt läs

Du kommer också att gilla

79.5K 1.9K 56
Y/n and Luz are best friends who have gone through thick and thin. But this time, they will go through thicker and thinner. They are both considered...
32.4K 1.3K 25
Basically, the sin of sloth got transported to the world of demons, reapers, and angles by her littler brother greed. Let's see how sloth have a new...
19.8K 794 12
In the starlit festivities of Penacony, she meets Caelus, a figure shrouded in mystery who shines as a beacon into her enduring night. He was her lig...
546K 18.6K 80
Child of the Eldest Gods from the East, Heiress of Earth and Legacy of Stars and Magic, Has the Affinity to Balance the Peace of Nature, Fated Love i...