page 13-14&15-16

1.3K 50 0
                                    

[10/3, 4:59 PM] 👯🏻Ummu Subai'a🎭: *👨🏻‍🎤DAN ISKAN NAMIJI👨🏻‍🎤*

               *NA*

*FAREEDA ABDULLAHI*


*_🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION_*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JIN KAI GODIYA TA TABBATA GA ALLAH UBANGIJI INA FATAN ALLAH YA ALBARKACI ARNAN DAJI FANS DA KAINUWA FANS  JIN DADIN COMMENT DINKU AGARENI*



*_😍😍😍😍😍😍😍😍😍WANNAN PAGE DIN NAKINE KANWATA TA KAINA SADAUKARWA AGREKI KIYI YADDA KIKESO DASHI NEESHAR JAY MY SWEET KANWA PAGE DIN KINE😜😜😜😜_*

            13-14

Gaskiya aunty kiyi bincike shakara investment ba abunda basa siyarwa Kama da company travel agent mall ba abinda basu da shi har suya sport Amma anty gaba daya 12 suke tashi masu yinma aikin dare kenan masu Zama a super market da mall da suya sport Amma shi Yaya arfan shine manager a kamfanonin indai shine dansa danaji Ana fada a gari meya hada shi da aikin darene harda yake kaiwa 2 3 a waje want time din ma sai karfe hudu yake shigowa gaskiya anty kiyi tunani


Dariya ta sheke da ita kedai bakya rabo da fitina kanwata ke duk ya akai kikasan shakara family haka Ana labarin su a school dinmune sunyi fice a kafatanin duniya gaba daya Kamal shakara waye besan wannan sunan ba kanwata kwantar da hankalinki dad da mom mutanen kirki ne basu da matsala ga temako kowa yasani a kafatanin garin Nan anaji dasu Dan haka nasan da cewa mijina mutumin arzikine bashi da wata matsala a rayuwarsa shima me temakone to anty muje mu kwanta


Suka mike dama kowa da dakinsa suka wuce nafeesat ta sheka wanka da kwalliya tasa wata guntuwar gown iya cinya ta tafi sama dakinsa ta kwanta itako Maryam Banda tunani ba abunda take dama wannan Dan iskan datakeji Ana fada a gari Dan gidan Kamal shakara arfan dama shine arfan mijin yayarta mikewa Tai Tai nifilfili sannan ta kwanta bacci me nauyi ya dauketa cike da mafarkai barka Tai Wanda ta rasa gane kansu sai juyi take kamar  arfan mijintane abun ya tsaya Mata arai tana mugun tausayawa yayarta haka taita juyi Amma baccin ta yai nauyi

Arfan na fita be zame ko inaba sai mozida club Yana shiga aka Fara ihu shakara shakara club ne Wanda ya amsa sunansa club na ta tattun Yan iskane wayanda suka amsa sunansu Yan iska a cikin sabon gari yake ba wani Dan sanda dayake kamashi sun San shi sunsan waye shi sai babban yaro shege uban shegu Dan iska uban Yan iska shagalalle uban shagalallu cike da murna suka dinga yo kansa Bata su yakeba beb dinsa yake nema me suna beauty chan ya hangota jikin wani Nan wani bala'in kinshi ya taso Masa bakinsa har wani daci yake

A fusace yaje wajenta ya wanka Mata Mari ya fusgota ta fada kirjinsa sharaf yaji jikinta zafi zau beb lafiya meya sameki gayan jikinsa har rawa yake yaro da kudi wallahi ganin ta nai tana tangadi shine na rungumeta ba wani Abu nai mataba ko kallonsa beba ya dauketa sai dakinsa dake hotel din jikin club din Nan yadinga lallabata Ashe tsabar buguwace tadinga kwara amai me wari ransa yai bala'in baci dama haka warin giya yake betaba saniba gashi a jikinsa tayi shi saida Tai me isarta sannan bacci me nauyi ya dauketa takaici ya isheshi ko club din be komaba ya kalleta Dan karta gudu danse ya hukuntata


Yana sauka yaga wata zee ashana  Nan tadinga dirka Masa wata giya Don ga karfi ga tsada yadinga  Sha saboda bacin ransa ya tafi sai da yai tatil yaja motarsa sai gida anci sa a ya kashe motar yau be tashi kowaba Banda megadi daya dinga zabgawa horn Yana zuwa Kai tsaye dakin da Maryam take ciki ya nufa ya cire kayan jikinsa Yana ta tsaki gashi a make yake daga idon daze yaga.....

DAN ISKAN NAMIJIWhere stories live. Discover now