EMAAN

Per Zaynabyusuuf

13.2K 390 1

delve into the interesting story of emaan and alameen hate-love story which will get you in suspense from sta... Més

PAGE 01
PAGE 02
PAGE 03
PAGE 04
PAGE 05
PAGE 06
PAGE 07
PAGE 08
PAGE 09
PAGE 10
PAGE 11
PAGE 12
PAGE 13
PAGE 14
PAGE 15
PAGE 16
PAGE 17
PAGE 18
PAGE 19
PAGE 20
PAGE 21
PAGE 22
PART 23
PAGE 24
PAGE 25
PAGE 26
PAGE 27
PAGE 28
PAGE 29
PAGE 30
PAGE 31
PAGE 32
PAGE 33
PAGE 34
PAGE 35
PAGE 36
PAGE 37
PAGE 38
PAGE 39
PAGE 40
PAGE 41
PAGE 42
PAGE 43
PAGE 44
PAGE 45
PAGE 46
PAGE 47
PAGE 48
PAGE 49
PAGE 50
PAGE 51
PAGE 52
PAGE 53
PAGE 54
PAGE 55
PAGE 56
PAGE 57
PAGE 58
PAGE 59
PAGE 60
PAGE 61
PAGE 62
PAGE 63
PAGE 64
PAGE 65
PAGE 66
PAGE 67
PAGE 68
PAGE 69
PAGE 70
PAGE 71
PAGE 72
PAGE 73
PAGE 74
PAGE 75
PAGE 76
PAGE 77
PAGE 79
PAGE 80

PAGE 78

179 4 0
Per Zaynabyusuuf

EMAAN....PAGE 78

Written by Zaynabyusuf✍🏼
Wattpad @Zaynabyusuuf
Arewabooks @Zaynabyusuf

Daddad'an sautin kakaki,algaita,ganga da sauran traditional trumpet ne yacika gidan Abba,Kasancewar yau rana ce ta farin ciki ranar da aka daura Auren Fauxa Abdulhameed da Alhaji Lameen Abdulfattah executive Chairman of the Federal inland revenue service (FIRS).manya-manyan top government officials sune sukayi gracing occasion din domin taya alhaji Lameen murna,yayinda Amarya Fauxa ta shirya cikin wata sky blue hkg atampa da akayi mata dinkin straight gown,babban 3d veil ta yafa wanda yayi matching da atamfarta,anyi mata nude makeup mai daukar hankali tayi masifar kyau,murmushin da batayi ne kawai yayi ma fuskar ta cikas amma komai ya tafi yadda akeso,misalin k'arfe goma sha daya ne aka daura auren akan sadaki naira dubu dari biyar,da yamma kuma xasuyi walima a Amani event centre hall wanda xaiyi containing 1,500 guests,yayinda baban emaan xaiyi reception na iya maxa kawai a the afficent,wannan sune the only events din da xa'ayi,iyalan gidan Abba sun kasa daina murmushi saboda tsantsar farin ciki fara daga kan hajjo har zuwa kan musaddiq auta kowa kagani xaka ganshi cikin farin ciki da annashuwa,cikin farar shadda na hango alameen anyi mishi dinkin babbar riga irin classy dinki aka mishi mai tsananin kyau da tsada,yasa matching hular shi xanna bukar data karawa fuskar shi kyau na musamman,tun dazu yake mika wuya kamar kadangare yanaso yaga ta inda matar shi xata fito kana yaja  karamin tsaki yana duba agogon hannunshi,minti ashirin kenan daya kirata yace tafito amma babu emaan babu dalilinta,gashi gidan ya cika sosai balle yace zai shiga ya nemota,wayarshi ya ciro daga cikin aljihu xaiyi dialling numbar ta suka hada idanu tun daga nesa,alameen ya sauke sassanyar ajiyar zuciya saboda tun safe bai ganta ba gashi sha biyu saura yanxu,wani glowing emaan keyi da kyau mai daukar hankali tana sanye da baby pink hkg atampa anyi mata dinkin straight gown,katon daham ne awuyanta wanda babanta ya siya mata me had'e da babbar sarka da earrings,bangles da xobe,sai matching 3d veil dinta ga fendi bag sakale da hannunta tana tafiya ahankali kasancewar tayi nauyi sosai,alameen shagala yayi da kallon emaan yana jin shauki da sabuwar kaunarta mai tsafta tana shigar shi,tana karasowa yayi hugging dinta tightly agaban kowa da kowa kamar irin wanda suka shekara basuga juna ba,murmushi mai kayatarwa emaan keyi yayinda alameen yace"i miss you so much babyna...."farin ciki ne ya mamaye ma emaan xuciya lokacin da kalaman shi suka sauka asaman kunnenta,itama batai qasa a gwiwa ba tace"i miss you too my lovey"dariya alameen yayi feeling over the top kana yafara musu snapping pictures masu kyau,tun daga nesa mami ta hango su gwanin ban sha'awa saboda sun matukar dacewa da juna,abinda ya kara birgeta shine yadda suke cikin farin ciki mara misaltuwa,for the first time dataji emaan ta burgeta kenan,inda suke tsaye ta karasa tana sanye da ash color French lace mai kyau da tsada,alameen sake washe baki yayi lokacin da mami ta shiga cikin pictures din nasu ta baya basu ma lura ba dafarko sai bayan sunyi snapping,both alameen da emaan kallon juna sukayi cikeda mamaki sannan suka juya bayansu at once suna kallon mami dake kallonsu with smile written all over her face,hannunta ta bud'e musu hawaye yana cika idanunta,ba musu suka rungumeta ita kuma ta runtse idanu alameen da emaan na kallon juna suna dariya,mami tace "Allah ya muku albarka"da amin suka amsa sannan sukayi breaking hugg din mami ta rike emaan sosai tana lallabata kamar kwai ahaka suka gama pictures din kasancewar an kira sallar axahar xasuyi sallah sannan sufara shirin walima saboda makeup dinda su emaan xasuyi,kamar xai fashe da kuka alameen lokacin da mami ta rike emaan gam gam suka koma ciki,emaan itama bata ji dadin lamarin ba ta juya tana kallon alameen kamar maraya ya langabar da kai yana kallon bayansu,murmushi me sanyi ta mishi kana ta juya suka wuce part din mami dayake wannan xuwan acan ta sauka,fauxa kuma bangaren umma ta koma,mummy na xaune a main parlor duk ta sukurkuce saboda har lokacin bata samu positive response daga wurin Abba ba,even though afiya ta kawo mata maganar wani dayace xai auri afiyar yanada mata 1 da yaya biyar kuma middle class ne mutumin,xuwa yanxu afiya ta sauke duk wasu buri ta fuskanci reality,mummy ma albarka tasa musu saboda taga ishara da ixina ganin idanta,sadeeya da Rafee'ah suna gefenta sunyi bulbul sun kara fari gwanin ban sha'awa,kana kallonsu kasan kowacce na cikin hutu da wadata,dama ita rayuwa haka take,idan ka bita asannu kayi hakuri kaga sakamako mai kyau,idan kayi mata garaje da rashin hakuri ta jefa ka cikin danasani.misalin k'arfe hudu da rabi emaan ta gama shiryawa cikin sea green expensive fabric dinkin bubu mai daukar hankali,anyi mata nude makeup me kyau da turban,expensive Jewelrys tasa wanda suka dace da fabric din suka sake fitowa da xallar kyan emaan,fauxa amarya kuma sanye take da maroon lace wanda fadar haduwar shi da tsadar shi bata lokaci ne,rantsastsiyar makeup akayi mata data sake fitowa da asalin kyanta domin akallo naxahiri baxaka taba cewa ta tab'a aure harda yara biyu ba,alameen kasa d'auke idanunshi yayi daga kan emaan,yana driving yana kallonta kamar xai cinye ta danya,hajjo tace"dakata Aminu,baxai yiwu kana tuki kana kallon wani wuri daban ba,babu lallai ba tilas yanxun nan saika dire ni ahanya dan baxan laminci ariqa min ganganci da rayuwa ba"murmushi mami da umma sukayi without saying a single word,hajjo ta tabe baki tace"Ahtoh nafada da babbar murya kowa ya jini,baxai yiwu kana tuki amma gabadaya hankalinka yana kan emaan ba,ita kuma munafuka ina kallon ta take jefa mishi wasu irin kallo,toh aniyar ku tabiku emaan d'anku da bakwa so nagani saina goya shi bi'iznillah"hajjo tafada tana galla musu harara,dariya emaan da alameen sukayi saide basu ce komai ba har suka karasa event centre din,hajjo ce tafara direwa daga cikin motar sai mami da umma amma emaan ko motsi batayi ba illa kallon alameen datayi wanda shima yake kallonta with passion,hannunta ya riko yana murxawa ahankali son emaan nayin nitso yana linkaya acikin xuciyar shi,dayan hannunshi ya dora asaman bump dinta yana shafawa ahankali farin ciki mara misaltuwa na mamaye mishi xuciya,murya can kasa yace"I love you both...."yana kissing soft hands dinta passionately,lumshe idanu emaan tayi tace "we love you too daddy..."tafada cupping his face romantically,light peck ta mishi asaman lips tace"see you later baby boy "ta fada tana murmushi,alameen yayi saurin riko hannunta yace"5minutes pls..."yayi maganar baya son ta tafi,murya can kasa emaan tace"just 3hours xamuyi kuma na yau ne kawai,kayi hakuri kaji ameenu nah"tayi maganar cikeda xolaya,murmushi yayi yace"alright dear,I love you and I'll miss you so much"saida tayi farrr farrr da manyan fararen sexy eyes dinta sannan tace"I'll miss you too?"murya can ciki yace"me xan samu tonight?"emaan tace"kome kakeso xaka samu,you just name it"cikeda farin ciki yace"that's my girl"yana kashe mata ido,dariya emaan tayi ta sauka daga motar alameen na rike da hannunta har zuwa entrance,saida yaga ta shiga ciki sannan ya koma mota yana xaman jiran matar shi.Ana kiran sallar magrib aka tashi daga walimar kasancewar karfe tara na dare xa'a kai fauxa Lameen Villa dake bompai,shiyasa agaggauce suka koma gida sukayi wanka emaan da amarya suka shirya cikin expensive laffayas masu daukar hankali,parlon Abba aka kai fauxa ya mata nasiha mai ratsa jiki fauxa sai kuka take kamar shine auren fari awajenta,batareda dasu Anum aka tafi ba anbarsu sai nan da two weeks sannan xa'a maidasu by then fauxa ta saba da lameen sosai,sabon gida baban emaan ya gina wanda xaifi kyau a kirashi da villa,saboda haduwar gidan is out of this world kamar irin a Knightsbridge dinnan,apartment din emaan daban mai daukeda parlo da 2 bedrooms an xuba expensive royals aciki,a parlon pictures dinta dana babanta ne masu kyau,bangaren Anum da Asad shima daban,yana dauke da parlo da 2 bedrooms sai dakin nannys dinsu guda biyu wanda xasu rika kula dasu,bangaren baban emaan daban haka na fauxa shima daban,everything looks shiny and impeccable sai san barka,quarter din masu aiki kanshi abin kallo ne saboda lameen ya tsara komai yadda fauxa ko tsinke baxata dinga d'agawa ba agidan,wuraren karfe sha daya kowa ya watse babu kowa illa fauxa da halinta sai masu aiki,adaidai lokacin baban emaan ya shiga bedroom dinda fauxa ke xaune murmushi all over his face,ya xauna agefenta kana ya dage mayafin data rufe fuskarta dashi,kasa hada idanu tayi dashi saboda kunyah da nauyin shi datakeji mara misaltuwa,murmushi kawai yayi yace"you're most welcome wifey,in shaa Allah baxa kiyi regretting decision dinnan ba,I'll treat you like the queen you are "yafada assuringly,sai alokacin ta kalleshi kuma to her biggest surprise taga hakan acikin kwayar idanunshi,xallar kaunarta take hangowa ta cikin idanunshi sai kawai ta lumshe idanu tana accepting sabuwar rayuwarta....

*wanda sukayi joining class dina should holla me via 09037909996*

Continua llegint

You'll Also Like

22.3K 2.4K 43
As the end came out beautifully, My start was beautiful, Indeed my name AMAANI is a whole meaning My life,experience,love for a Diary is now shared w...
Silence Per 1-700-SLUT-FOR-SMUT

Literatura romàntica

1.1M 28.3K 45
When young Diovanna is framed for something she didn't do and is sent off to a "boarding school" she feels abandoned and betrayed. But one thing was...
1.9K 112 21
YAR AREWA (THE NORTHERN GIRL) Meet JASMINE BILAL SHAREEF In her journey of becoming a lady pilot" Kalma daya ta daddy i need a mom shi ne mafarin t...
434K 24K 17
𝐒𝐡𝐢𝐯𝐚𝐧𝐲𝐚 𝐑𝐚𝐣𝐩𝐮𝐭 𝐱 𝐑𝐮𝐝𝐫𝐚𝐤𝐬𝐡 𝐑𝐚𝐣𝐩𝐮𝐭 ~By 𝐊𝐚𝐣𝐮ꨄ︎...