FINALLY

1.1K 74 18
                                    

'''💞HEARTBEAT💞'''
         *JIDDAH*

NIMCYLUV

'''CHAPTER 42-43
   FINALLY

Wattpad@Nimcyluv'''

          *2GIFT🥰👇🏻*
~Becarefull~ '''Relationships are for honest people, if you're not honest, you don't belong in any relationship !'''

   
      ~SPEACIAL~
  *Thank to my friends* '''Respect the people who have feelings for you and care about them,be with  them you will be happy,sosai nake farin ciki da kasancewarku cikin rayuwata kun bani gudunmawa daga farkon littafin zuwa ƙarshe'''

*Kainuwa writer*
*Real queen*
*Autar manya*
*Muhammad ibrahim*
*Anty Mu'az*
*Hassan basiru*
*Real ladingo*
*Mss flower*
*Hafsat A garkuwa*
*Ummu Najma*
*Matar soja*
*yaya pappa*
*Muhammad kareem*
       E.t.c
 

     NIMCYLUV🥰👇🏻
*Am not a born writer,but i was born a writer*  '''Allahamdulillah Allah kulli halin don't forget with me guys i'm back on  January or February''' 🥰

    بسم آلله الر حمن الر حيم

           ...Yana shiga ya  nufi daining area a hankali ya shirya food flast ɗin akan table sannan yay rufe table ɗin da wani farin net,bayan ya kammala ya zauna a parlo tare da kunna T.V ya kai tashar Telemundo domin ganin film ɗin WHEN ALL IS GONE !!.. saida ya kammala sannan ya duba lokacin ganin wajan  11 yasa ya miƙe da sauri ya nufi flat ɗinta,a zaune ya isaketa a gefen bed idonta cike da hawaye sai girgiza kai take,da sauri ya ƙarasa wajanta tare da durƙosawa gabanta ya ɗura hannunsa saman laps ɗinta,cikin muryarsa mai amo da kuma daɗin saurara yace"jerryn mene kuma yanzu?"wani haushine ya kamata nan da nan ta ƙara ƙwaɓe fuska zatai kuka yay saurin ɗura hannunsa saman lips ɗinta tare da faɗin"no jerry kuka at this condition ai wannan ranar kice,nine ko muga wajan dake maki bafii😉kin ƴan mata na?"kunya ce ta kamata ta rasa abinda za tace kai ta faɗa jikinsa ta shiga dukan ƙirjinsa,saida ta daki son ranta sannan tayi lamu jikinsa tana sauke numfashi,rungometa yay tsam samar ƙirjinsa yana mata dariya ƙasa²,lumshe ido yay ya shiga tauna jajayen laɓɓansa yana jin kamar yamai data ciki ya huta,wani irin mahaukacin so yake mata wanda mai tabbatar da hakan ba sai yanzu,sone na irin idan babu ke bazan iya rayuwa ba,sone wanda yake nuni da yarda da amana da kuma amincewar juna bisa gsky da amana,ƙirjinsa da take shafawa shine ya dawo dashi cikin hayyacinsa,dubansa yakai gareta tare da miƙewa da ita a jikinsa,cikin nutsuwa yake tafiya da ita zuwa bathroom yana shiga ya haɗa ruwan zafi,a hankali yay hikimar zare mata kayan jikinta ba tare data lura ba sbd baccin daya fara fisgarta, ƴar ƙara ta saki sbd yadda ruwan zafin ya ratsa jikinta musamman inda yafi mata zafi,gaba ta takura sbd wani shu'umin kallo da yake binta dashi kamar maye,a taƙaice dai bai rabu da ita ba saida yay mata wanka tas yay mata brush,a nayi ana kokawa sannan ya naɗota a towel suka fito daga bathroom,a gaban dressing mirrow ya ajjiyeta ya shiga busar mata da gashin kanta,cream ɗinta ya ɗauko ya fara shafa mata ganin abinda yake duk rabi shirmensa yafi yawo kuma da gayya yake mata shafar yasa tace"banso kabari pls" shuru yay mata harya kammala,ya goga mata beby pink lipstic a ɗan ƙaramin bakinsa,sannan ya fesheta da turare,wadrope ɗinta yaje ya ɗauko wata guntayen kaya wando ne ko rabin laps ɗinta bai kawo ba,sai ƴar ƙaramar pink ɗin riga mai ɗan ƙaramin hannu da kaɗan ta huce cibiyanta,parking gashin kanta yay har zuwa tsakiyar bayanta,"wow jerry anya zan iya fita nai aikin da yake ga bana kowa?"murmushi kawai tayi masa tare da sadda kanta ƙasa,miƙar da ita tsaye yay tare da hugging nata ya shiga sauke numfashi"ina sonki da yawa pls ki daina jin kunyata wlh kina shiga haƙƙina i'm your husband ki nunamin so da ƙauna yafi komai a wajena kinji jerryn"kaita gyaɗa masa alamar "to"bakinta yabi da kallo kafin yaja wani dugwan numfashi,hannunta ya riƙe tare da faɗin"muje"turo baki tayi gaba tare da faɗin"ban iya tafiya"dry yay mata daman yasan haka za tace,ɗaukanta yay cak tare dayin waje da ita babu inda ya tsaya sai wajan daining table,zama yay tare da ita a jikinta plate ya ɗauka ya shiga zuba mata farfesun naman da yaji kayan ƙamshi haɗi da daddawa yay,sannan ya zuba mata cifs cikin plate kafin ya jika mata cup da kunun aya mai sanyin gske gefe guda kuma coffie ne mai zafi,spoon ya ɗauka zai bata ta nuƙe kafaɗa tayi masa alama da hannunsa bisimillah yay ya saka ƴan yatsunsa cikin plate ɗin ya shiga mata abincin sosai taci kasancewar tana jin yunwa saida ta ƙoshi sannan shima yaci nasa,suna gabawa ya miƙe da ita ya bayar da ita ɗaki tare da kwantar da ita ya ƙaro gudun A.c'n ɗakin yay mata tare da faɗin"take care jerryn zani unguwa kin kula kinji"..Allah ya kiyaye ka a dukkan inda ka samu kanka,ubangiji ya baka damar samun halak ɗinka ya rabaka da haramun,Adawo lafiya Nurulƙalb"shafa kansa yana mai jin daɗin addu'ar da tayi masa,juyawa yay ya fita ba tare da yace komai ba..





JIDDAWhere stories live. Discover now