THE LIBRARY

865 69 5
                                    

'''💞HEARTBEAT💞'''
*JIDDAH*

'''MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv'''

CHAPTER 3
'''THE LIBRARY'''

'''Wattpad@nimcyluv'''

*حكمة اليوم:

ضرب الله مثلا قرية كانت آمنة مطمئنة يأتيها رزقها رغدا من كل مكان فكفرت بأنعم الله فأذاقها الله لباس الجوع والخوف بما كانو يصنعون، فلا تكن مثلهم

'''Hikmar yau:'''
*~Allah ya buka misali da al'ummar wata alkarya wadanda suke cikin zaman lafiya arziki yana zuwan musu tako ina amma sai suka bijirewa wannan ni'imar ta Allah sai Allah ya dandana musu yunwa da tsoro sakamakon abinda suke aikatawa, kada ka zama irin su~*

🙋‍♂️🤝🙇‍♂️😊

*بسم الله الرحمن الرحيم*
*____________________________________*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻
'''{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}'''
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

Chapter 3

Ƙoƙarin zare jikinta Amrah take daga jikin Aryan amma sam yaƙi bata damar hakan saima ƙara mannata da ƙirjinsa da yay,hakan ya baya lips ɗinsa na ƙasa damar shigewa ɗan ƙaramin baƙinta,lumshe ido tayi tana jin hannunsa na yawo a gadun bayanta,kaɗan ya haɗe bakinsa da nata yay mata wani irin mahaukacin sucking wanda ya haddasa mata rungomeshi bata sani ba,wajan 10second ya zare jikinsa a nata ya nayi mata dariya tare da faɗin.

"Anty duk tsuran kar kije ƙasane yasa kika ruɗe"

Ɓata fuska tayi tare da gyara mayafinta tace"bana son shiririta Aryan wato na zama abokiyar wasanka ko?,kana ganin yadda abokinka ya hulaƙan tani shine kayi shuru"

Murmushi yay mata tare da neman wajan zama ya zauna yace"aikam Allah ya suki dan hadda kwalba a tsakiyar bayanki nima ta yanke shine yasa ki kaji na bigeki a baki ban sani ba am sorry Anty"

Ƙara ɓata fuska tayi ba tare data amsashi ba tace"Aryan pls take care of him shi kaɗai nake da,banson komai yay a pecting lafiyar kasa ido a kansa a matsakinga na best frnd ɗinshi ka daina bari wannan shegiyar budurwar tasa Jessica tana zuwa wajansa gaba ɗaya bana sonta da Irfan kasan yadda za'ai su rabu"

Kai Aryan ya jinjina mata tare da faɗin"insha Allah i will try my best naga komai yay dai²"

Hand bag ɗinta ta ɗauka tayi hanyar waje tare da faɗin"yauwa ka lallai ɓashi anjima yaje library ya duba novels masu kyau"

Da "ok"kawai ya amsa bata tare da zubawa ɗan fafaffaɗan waist ɗinta wanda ya zauna a duguwar rigar jikinta,harta fice a parlour'n ba mutsa ba jin ana ƙoƙarin data sallah yay saurin tashi tare da nufar saman benen cikin sauri yake haɗa 2steps na benen yana hucesu,ƙofar ɗakin ya murɗa tare da shigewa ciki a zaune ya ganshi akan wata kyakkyasar paryer mat jikinsa sanye da farar jallabiya sai kuma farar hula irin wacce ake kira da tashi ka fiya naci da alama ya iddar da sallar amma still yana zaune da casbawa a hannunsa ya sunkuyar da kansa ƙasa yana ja,huceshi Aryan yay ba tare daya kulashi ba yana zuwa bathroom ya fara ɗaura alwala bayan ya gama ya fitu daret hanyar fita daga ɗakin yay hanyar fita daga gidan gaba ɗaya,second kaɗan suka ƙarasa dashi masallaci jam'i yabi ana idarwa akai addu'a nan limamin masallacin ya fara sanarwa kamar haka.

"ya kamata mu kula da yaranmu sosao susan irin abokanan dasu ke mu'amala dasu da kuma kula da yaranmu mata,naga alama akwai ɓata gari a wannan anguwar tamu da idona naga wasu a mota ɗasu banbancinsa da arne kaɗanne dan haka musa ido sosai bissalam"

JIDDAWhere stories live. Discover now