BAD DREAM

549 72 14
                                    

'''💞HEARTBEAT💞'''
        *JIDDAH*

'''MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
    Nimcyluv'''

CHAPTER 22-23
'''BAD DREAM'''

'''Wattpad@nimcyluv'''

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻

           22-23

Motar tabi da kallo tana mamaki zuciya irin ta Irfan to meye laifin akan ta kaiwa mutumin da walet take mallakinsa,kodai yana goya bayan sata akan gsky ne,wasu siraran hawaye ne suka zubu mata kafin tayi ƙarfin halin sa hannu ta goge ɗan runtsa idonta tayi jin hannunta nayi mata wanda ta tabbatar bigewa tayi,tsaiwar mutum taji akanta shine ya bata damar ɗago kai ta kallesa da sauri ta miƙe haɗi da sunkuyar dakai domin ba tayi tunanin ganinsa a nan ma ta ɗauka tunda ta bashi walet nasa ya tafi,shima kallonta yay lokaci guda ya fahimci yarinyar bata da mgn haka bata son hayaniya shine ta kwanta masa a rai sosai" can i drop you home dear if you don't mine?" mganarsa ta sauka a kunanta,kai ta girgiza masa alamar "a'ahh"...
    Juyawa yay badan ransa yasu ba ya nufi wajan motarsa yana zuwa drever ya buɗe masa ya faɗa cikin motar aka ja motar da gudu but he still looking for her.

    Kalamar "get lose" daya faɗa ita ta dawo mata cikin kunanta shinme yake nufi da hakan da zai ɗauki wannan hukuncin a akanta,ina zata yanzu infact ma bata san inda za tace a kaita ba,ƙara gyara zama tayi haɗi zabga tagumi zuciyarta banda suya babu abinda yake domin ko kuka ta kasa wanda take fatan yazu mata ko ta samu sauƙi cikin zuciyarta.
   Wani mutum ne ya tsaya gabanta tare da saka hannu ya ciro kuɗi duba ɗaya ya miƙa haɗi da faɗin"Allah sarki yarinyar kyakkyawa kuma ƙarama dayin bara abun babu daɗi"baki da hanci ta saki tana kallonsa yayin zuciyarta ta bada bugu damm da ƙarfi harsai data riƙe, laɓɓanta ta shiga taunawa a ƙoƙarinta nason furta masa ko kalla ɗaya ne amma ta kasa kafin tayi mgn ya ajjiye mata kuɗin gabanta yay tafiyarsa,sai a lokaci wani zazzafan hawaye ne ya shiga zubu mata daga cikin idonta badai kuwa kallon Al'majira yake mata ba.
  Iskar wajance mai daɗi take ƙara kaɗawa yayinda gaba ɗaya jikinta yay weak ba tajin zata iya tashi bare tafiya wani wajan,ɗan jingina tayi da jikin bishi ta zure waje guda iskar sai kaɗawa take lokacin kaɗan bacci yay gaba da ita.

*IRFAN POV*

Sabida gudun da yake bai wani jima a hanya ba ya ƙarasu Faraw horn yaywa get man,get ɗin gidan aka wangale ya samu nasarar cinna hancin motarsa ciki,parking a parking space kwantar da kujerar motar yay a hankali ta kwanta dashi zuwa baya,laɓɓansa ya tauna a hankali ya kejin wani abu mai kama da damuwa yana shigarsa,mai yasa yake yawan tunaninta aduk wani fitar numfashi nata meyasa ya damu da damuwarta akasin ita da takeson abinda baya so,huci ya shiga fitarwa ta hancinsa gaba ɗaya jijiyar kansa ta firfitu waje gashin jikinsa ya mimmiƙe gaba ɗaya baya son damuwa domin idan ya shigeta bata yiwa kowa daɗi,hannu ta cikin motarsa ya buɗe booth kwalbar giya ya ɗauka tare da ɓalle murfin kwalbar ya kafa a bakinsa haka yay ta kwankwaɗa bai ajjiye ba saida ya shanye tas kasancewar ƙaramar kwalba ce,surutu ya shigayi kamar zautacce yana kallon lokacin da Aryan yaja motarsa ya bar gidan.
   Idon sane ya fara lumshewa sabida giyar data fara kwasarsa wayarsa ya ɗauko tare da shiga folder photo nansa folder gudu yay pic ɗinta wanda bata san ya ɗauka ba,pics ɗin ya shiga gani wani da ɗan ƙwali wani babu wani kuma ta turu baki gaba wani kuma tana jagula abinci,akan wani pics ɗinta ya tsaya wanda bata san ya ganta da kayanba,wata rana tana bacci ya shigo ɗakin ya ganta a ƙwance ta rungome Teddy sai mamulal lips ɗinta take,beauty body ɗinta ya shiga kallah,daga ita sai three guater da vest mara hannu,tun daga foot ɗinta ya fara kallon jikinta har zuwa manyan laps ɗinta wanda gargasar gashi ta cikasu.
   Lumshe ido yay yana jin wani abu mai kama da feeling na rasa dukkan wata gaɓa dake gangar jikinsa,ganin tabbas idan ya tsaya kallonta za'a iya abin kunya shine ya fitu da wayarsa ƙirar iphone 11 pro ya shiga yi mata snap.
   Dalilin daya haryau pics ɗin ke cikin wayarsa idonsa ya manna akan wayarsa yana faman kallon photon nata kamar mai san fahimtar wani abu.
   Wayar ya manna a ƙirjinsa ya shiga jera ajjiyar zuciya akai² a haka bacci yay gaba dashi a cikin mota.

*ARYAN POV*

A yau ya ɗauki niyar gayawa Amrah abinda ke zuciyarsa ruwanta ta amince ruwanta taƙi shidai ya gaji da dakwan wannan soyayyar tana gaf da illa tasa,sanye yake da blue ɗin shadda tayi masa kyau sosai sai zabga ƙamshi yake a haka ya isa gaban tamkeken get ɗin gidanta.
   Horn yay mai gadi ya buɗe masa,kan motar ya tura cikin compound ɗin gidan yay parking a parking space,buɗe motar yay ya fitu hannunsa ɗauke da wata ƴar kyakkyawar leda mai cike take da gaya.
   Tafiya ya fara harya isa ƙofar da zata sa dashi da babban parlo,shiga yay saida yay tafiya sannan ya karya kwana zuwa wata ƙofa tun daga nan ya fara jiyu surutu twinst,murnushi kawai yasa hannu ya buɗe ƙofar yana shiga idonsa ya faɗa cikin nata har kusan faɗuwa yay sabida mugun kyan da tayi masa.
   Sanye take cikin wata     blue blac ɗin night gwan wacce ta tsaya mata iya cinyarta rigar ta zauna jikinta sosai tayi tufke gashin kanta zuwa bayanta,idonsa ya ɗura akan lips ɗinta wanda ta shafa masa beby lipstic mai kyau.
  su Huda ne sukayo kansa suna faɗin *UNCLE NE* uncle oyoyo,sama ya ɗaga Huda ya riƙe Taslim a hannu idonsa ya ƙara hurgawa inda ya ganta gani yay babu kuwa alamar ta gudu "weldone beb i'm coming to you" zaunar dasu yay haɗi da basu ledar chocolate nan suka fara tsalle da murna.

  A tsurace Amrah ta shige cikin ɗakin tana sauke ajjiyar zuciya na excap ɗin da tayi daga wajansa,ƙarar kullen ƙofa  taji a tsorace ta juyo.
  ganinsa tayi jingine da jikin ƙofa ya lumshe idonsa,ba ƙaramin yau yay mata a idonta ba,sosai ta shagala da kallonsa ganin yana shirin buɗe idonsa ne tayi saurin ɗauke nata tare da juya ta bashi baya.
  "ya beb nayi kyau oyya tell me mana kada kiji kunya i'm yours fa"
   Ƙirjita ya buga damm bata ce komai ba sai sadda kanta ƙasa da tayi,ajjiyar zuciya ta sauke sabida hannunsa daya ɗura akan waist ɗinta murzawa yay kaɗan tare da juyo da ita gaba ɗaya zuwa gabansa .
    Kallon juna suka shigayi kafin ta ɗauke idonta,hannunsa ya ɗura a shoulder ta ƙoƙarin kwace take taji gaba ɗaya ya jawota ya mannata a ƙirjinsa sassayar ajjiyar zuciya suka sauke gaba ɗayansu,bayanta ya ɗan buga kaɗan yace"ur heart beating so fast u  miss ba?"kaita girgiza alamar a'a..ok les play a new game idan kinci na hƙr dake idan naci zaki amince min as ur husband..

*IRFAN POV*

Wani wajene wanda ya cika da ƙanan bishiyo haɗi da ƙorama masu kyau babu abinda yake tashi a wajan sai kukan tsuntsaye.
  Kwance take jikinsa tana kuka yayinda shima yake ta yata kukan ya riƙe tsam a jikinsa alamar baison wani abu ya taɓa ta,gefe guda kuma wasu mutane ne guda biyu tsugune kusa dasu suna kuka haɗi da birgima musamman guda ɗaya har buga kansa yake da ƙasa.
Da gyar ta fisge daga riƙwan da yay mata ta miƙe tsaye tare da share hawayen fuskarta tayi murmushin ƙarfin hali tace "it's my time to go know pls don't forget with me i'm ur wife for ever and ever"

  Gangarawa ta farayi tana shigewa cikin wani rami,ihu ya fasa tare dayin kanta yana faɗin"no..pls if you go away i will die"kafin ya ƙarasa wajan ta shige cikin ramin ƙasa ta rufeta.

Kiran sallar isha ne ya farkar dashi daga mummunan mafarkin da yake.
a hankali ya shiga ware idonsa wanda sukai masa nauyi sabida daɗewar da yay yana bacci,mamakin ganinsa cikin motar yay badai a nan ya bacci fa,hannu yasa ya daki kujera haɗi fesar da iskar bakinsa yace"damn sleepyn"
  Tunuwa da itane yasa yay saurin ɗaukan wayarsa yay daining number Amrah saida ta kusa ƙasewa murya can ƙasa da bata fita sosai tayi masa sallama"Hauwa'u"shineɓkawai abinda bakinsa ya iya furtawa"i think  she is with u ai"katse wayar yay da sauri ya gyara kujera yaywa motar key.
  Get aka buɗe masa ya fita da gudu hankalinsa a tashe zuciyarsa na gaya masa abinda ya aikata ba dai² bane.
  Wajan daya hankaeɗeta ya duba babu ita babu labarinta,cikin shoprite ɗin ya shiga nan ma babu ita har tambaya yay amma babu wanda yace ya ganta.

Motarsa ya faɗa yana tunanin inda zaije yasan library a kulle yake yanzu kuma yasan ba zata gida ba.

Yazu dai² Sadarki ya hangi wasu Al'majiran mata suna bara can gefe kuma wata ce a kwance rawar sanyi take da alama bata da lafiya,har huce ya dawo da baya shigarsu iri ɗaya da 4eyes amma baya tunanin 4eyes zata zu wajan nan,parking yay tare da fituwa daga motar ya nufi wajanta..

   *2days kuna yimin abinda ku kaga dama amma babu komai tnx😥*

JIDDAWhere stories live. Discover now