AMRAH'S HAUSE

652 64 4
                                    

'''💞HEARTBEAT💞'''
*JIDDAH*

'''MALLAKIN😘
ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv'''

CHAPTER 9
'''AMRAH'S HAUSE'''

'''Wattpad@nimcyluv'''

~DEDICATED to~
*PRINCESS AYSHATU* happy brithday beby gril😂it's ur day to eat what u want more expecialy cake🎂age with great more kuɗi more happiness dear +miji na gari💞

*Special gift to*
MATAR SOJA '''tnz u soo much i luv u and i proud of u Allah yay maki albarka fiye da tunaninki🥰'''

*بسم الله الرحمن الرحيم*

*🌈KAINUWA WRITERS✍🏼 ASSOCIATION*🤝🏻

9

Datse lips ɗinsa yay lokacin da lips ɗinta ya shiga cikin bakinsa,a hankali ya tsutsi gefen lips ɗinta,lumshe ido tayi yayinda kukanta ya tsaya lokaci guda ta shiga sauke ajjiyar zuciya,zare bakinsa yay tare da kama hannunta ya shiga murzawa,gajiyayyun manyan idonsa ya lumshe na wani lokaci sannan ya waresu tare da mannasu saman oval face ɗinta,hannunta ya tsaki tare furta"legs go"yana faɗin hakan yasa kai ya fice bayansa tabi tana ƙara goge hawayen daya zubu mata.

Rai ɓace Aryan ya fitu daga cikin gidan tare da nufar rufar ajjiye mota,yana zuwa yasa hannunsa cikin aljihu tare da fiddo da key ya buɗe motar ya faɗa ciki,horn yay mai gadi ya buɗe masa da gudu ya fice da motar daga cikin gidan.

Tun kafin ya ƙarasu ya shiga danna key ɗin hannunsa wata hadaɗɗiyar mota ƙiɗar firari 2020 ta fara ƙara,cikin takun isa da gadara ya nufi motar yana tafe yana lumshe idonsa tare da cije lips ɗinsa na ƙasa wanda na kula habit ɗin sane hakan,side ɗin drever yay itama ta zauna side ɗin mai zaman banza hannu yasa ya shafi cikinsa sabida yunwar daya keji,motar yaywa key sannan ya jata zuwa waje.

Kasan cewar babu nisa tsakanin FARAWA da ƊAN LADI NASIDI yasa yay saurin zuwa sabida gudun da yake,tun daga mesa yake danna uban horn harya ƙarasu bakin get ɗin,wangale masa ƙofa yay sannan ya shige cikin gidan,a babban compound na gidan yay parking tare da fituwa,tsayawa yay yana jiran fituwarta,jiki a sanyayye ta zuwa kyawawan legs ɗinta waje tare da fituwa gaba ɗaya,gaba yay tana biye dashi a baya,wata ƙofa ya nufa yana ƙarasuwa ƙofar ya buɗe shigewa ciki yay,wani hadaɗɗan wajan hutawa na gani ƙara gaba yay ya isa wani babban parlo a nan parlon ya tadda Anty Amrah da twinst ɗinta suna ganinsa suka tafi wajansa da gudu suna faɗin "oyoyo uncle"bakinsa ya mutsa alamar murmushi sannan ya shafi kansu tare da rige hannunsu suka nufi wajan Amrah wacce take murmushin jin daɗi ganin an fara samun sauyi wajan Irfan tunda ya rage saka ƙananan kaya,wajanta ya nufa tare da zama kusanta,numfashi ya sauke tare da haɗa hannayensa waje guda alamar "sorry"hancinsa taja tare da faɗin"wannan beautifull gril ɗinfa?"taɓe baki yay ba tare daya kalli jidda wacce take zaune ƙasan carpet tana wasa da hannunta,bakinsa yakai daf dana Amrah cikin ƙasa da murya wanda iya ita ɗaya ne za taji abinda zaice,cikin cool voice ɗinsa ya shiga laɓarta abinda ya faru da jiddan,zare bakinsa yay tare da furta"mtwss kamar wanda aka gani gana sex da ita?"cikin sound voice yay mgnar.

Shuru Amrah tayi sabida tashin hankali wannan wanne irin ubane da baisan abinda ƴarsa zata aikata ba,hannu tasa ta miƙar da jidda daga zaunan ta dawo da ita kusa da ita,shakanta tayi cikin rarrashi tace.

"Sis kiyi haƙuri da ƙaddarar data faɗa maki haƙiƙa ubangiji na tare dake a koda yushe kuma insha Allah sai sunyi alfahari dake nina gaya maki wannan ki cirewa kanki damuwa pla"shuru kawai Jidda tayi ita kaɗan tasan abinda ta keji a cikin zuciyarta,miƙewa Irfan yay tare da kakkaɓe jikinsa babu wanda ya kalla a cikinsu yace"make sure kin bata abinci,zani bank zamu dawo da buddy ashirya mana muma"yana faɗin hakan ya fice da cikin parlon yay waje,compund na gida isa yana zuwa ya shiga motar tare dayi mata key da gudu ya fice daga gidan..


*Jessica pov*
Cikin wannan daren data fituwa ta shiga motarta tayi mata key tabar area gaba ɗaya,sosai take sharara gudu akan titin Farawa babu inda ta nufa sai B+ club kenan,parking tayi a harabar club ɗin fituwa tayi cikin club "ya rabb🙌🏻ka kare mana zuri'"mutane ne kala² wasu sunyi shayd² wasu kuma suna tiƙar rawa yayinda wasu kuma suke zaune suke shan shisha, babu inda ta nufa sai wajan da ake ajjiye alcahol kwalba guda ta ɓalle ta kafa a bakinta ta fara kwakwaɗa,saida ta shanye tas sannan ta ajjiye masa tulin kuɗi tayi waje tana tagal² domin giyan ya fara ɗibanta,motarta ta faɗa tayi key tare da janta a guje sai janbulo.

Kasan cewar gudu take sosai yasa bata ɗauki lokaci wajan zuwa janbulo ɗin ba,mai gadi ne ya buɗe mata get ɗin shiga tare dayin parking da fitu banda warin giya babu abinda take tana tafe kamar zata kifa a haka ta samu ta shige cikin gidan Samual ta gani zaune shikaɗai a parlo da alama haryau bai tafi gidansa ba,wurgi ta farayi da komai har jakar hannunta cikin bedroom ɗinta tayi tana zuwa ta faɗa saman bed surutu take ƙasa²,murɗa ƙofar ɗakin yay ya shigo tare dasa key,cikin mayan giya tace"get out"wani mugun murmushi yay mata ba tare da yay magana ba ya shiga cire kayan jikinsa saida yay naked sannan ya haye kan bed tare da jawota cikinsa,tureshi ta farayi Samaul kowa cikin zumuɗi da fitar haiyaci ya fara wasa da ita cikin lokaci kaɗan ya rabata da kayan jikinta,lumshe ido tayi ta fara mimmiƙe ƙafa zabura tayi cikin sauri da hali na buƙatuwa ta haɗe bakinta dana Samual nan suka birkita junansu ganin Samual naja mata rai yasa tayi saurin hankaɗeshi tare hayewa kansa😎(stop think zan rubuta wani rubish ɗin ban shirya hakan ba,understood sweethert)

*Irfan pov*

Lokaci kaɗan ya isa babban bank ɗin wanda yake mazauninsa,parking yay cikin salonsa najan hankalin jama'a ya fitu daga motar,nan jama'ar wajan suka fara zubewa suna kai gaishi murmushi kawai yake masu ba tare da yace komai ba,a haka ya isa office ɗinsa na matsayin manager wasu ƴan takaddu ya duba,wajan 1hour ya gama komai,lumshe ido yay haɗi da cije lips ɗinsa kujerar yaja baya tare da miƙewa tsaye yay bar officer ɗin,daret officer ɗin Aryan ya nufa yana zuwa ya ganshi yana ƙoƙarin fituwa,haɗe rai Aryan yay ko inda Irfan yake bai kallah ba,murmushi yay wanda yake ƙarawa fuskarsa kyau baice masa komai ba sai faɗa jikinsa da yay yana sauke numfashi,cikin sigar rarrashi yace"i'm sorry buddy"banza yay masa saima cire jikinsa da yay daga na Irfan ɗin,"wai are u angry with me ne,am sorry pls"drever'nsa yana zuwa ya cilla masa motar tare da faɗin"ka kaimun mota gida"yana faɗin yabi bayan Aryan tare da shigewa cikin motar ya zauna,key Aryan yaywa motar tare da barin bank ɗin gaba ɗaya,a hanya irfan yake gaya masa abinda ya faru saurin kallonsa yay tare da faɗin"are u mad kai ashe baka da hankali zaka barta ta kwanan maka cikin gida ko,sabida kai ɗan iskane a jikinka ma aka ganta tab"taɓe baki Irfan yay ba tare da yace komai ba yaci gaba da latsa wayar hannunsa,haushine ya kama Aryan yasa hannu ya naushe shi a hannu yana faɗin"ɗan iska ba zaka gayamin komai ba Allah sarki 4eyes na tausaya mata wallahi rashin iyaye ai masifane wani ma yana da iyayen yake kuje masu"tsaki Irfan yana cikin muryar damuwa yace"fuck you"a haka suka ƙarasa gidan Amrah buɗe masu get akai suka shiga ciki parking Aryan yay sannan suka fitu daga cikin motar,cikin gidan sukai wannan karan a daining suka sami Amrah cike da murna tace"guys ur wlcm food is ready"Aryan kasa mutsi yay sabida mugun kyan da Amrah tayi masa ji yake ina yana da ikon da zaije ya rungometa wani irin begenta ta ƙaunarta ne suka wanzuwa cikin zuciyarsa zama yay a kujerar daning ɗin,cikin gajiya Irfan yace"ina take"kallonsa tayi tace"wlh tunda ka tafi take kuka gaba ɗaya taƙi cin abinci wanka kawai tayi tana cikin damuwa sosai"shuru na wani lokaci yace haɗamin abincin a plate"haɗa masa tayi sosai harma yay yawa sannan ya amsa tare da nufar ɗakin da Amrah ta nuna masa,kallon Aryan tayi tace"bari nayi serving naka ko"zagayowa tayi wajansa ta shiga zuba masa jallop rice ɗin hannunta ya riƙe wanda take zuba masa abincin zikin salo ya shiga murza tafin hannunta lumshe ido tayi tana mamaki hali irin na Aryan ɗin ta rasa mai yake nufi,bakinsa ya kawo dai² kunanta ya fesa mata iskar bakinsa tare da faɗin"thank you".

Ƙofar ɗakin ya tura a hankali a zaune ya ganta ƙasan carpet ta haɗa kaida gwiwa tana rusa kuka,shiga yay ya ajjiye tray ɗin wajanta ya nufa tare da zama kusanta hannunsa ya ɗura bisa faffaɗan waist ɗinta ɗagota yay ya ɗurata a cinyarsa lumshe ido yay jin yadda wani abu ya tsarga masa,a hankali ya ɗaga hannunsa tare da ɗurawa akan.. WAI SHIN WANENE IRFAN? *~kada ku manta comments ɗinku shine jin daɗi na a koda yaushe🥰😍babu shakka ina ganin soyyaya sosai kuma ina gdy,masu cewa na ƙara readmore hka rubutuna yake ko wanne capter akwai inda yake farawa da kuma ƙarewa dan haka muje a haka kawai🥰😍~*

Na jinjina maku ƴan *JIDDAH REAL FANS* 🥰SARAUTA PLACE ba'a barku a baya ba ina jinku a raina💔sanso nake maku guys😘.

Vote#
Comments#

JIDDAWhere stories live. Discover now