16

1.4K 31 2
                                    

💫 _TWO DIFFERENT WORLD_ 💫

   💫💫   _*DUNIYA BIYU MABANBANTA*_💫 💫


            ✍️ M SHAKUR



                     1️⃣6️⃣

_sorry guys my screen broke yesterday, I couldn't press or even answer call, na gyaro will give you more updates anjima_

Da asuba ya farka wuraren karfe biyar na yamma, dawata shegen yunwa yafara cikin shi har wani hunger contraction yake having, sai yanzu yake tuna rabonshi da abinci tun breakfast din dayayi jiya at yankari kafin ma sufito hiking, shi mutun ne dabai yawancin abinci baima damu da abinci ba amman tunda yaji yunwar nan yunwan takai ne cikin shi so empty, tashi yayi ahankali ya sauka daga kan gadon yay bathroom brush yayi yadauro alwala yafito, cire pyjamas dinshi yayi ya shirya cikin wasu riga da wando nasoft yadi yafito, masallaci yaje yay sallan asubahi sanan yadawo, wayarshi yadauka ya lallubo number Mom, dailing number yayi ringing daya Mom dinshi ta dauka tace "su Dan Yaro mutan yankari yau antuna dani" yatsine fuska yayi kaman zaiyi kuka yace "Mom am hungry please ki aikomin da abinci" da sauri Mom tace "kana Yankarin ne zan aikoma da abinci Dan Yaro"? Girgiza kai yayi yace "nadawo jiya ina orphanage, ki aikomin da abinci am damn hungry bazan iya magana ba yanzu, please Mom don't tell Ammi nadawo kinji" dan jimm Mom tayi kanajin muryanshi kasan yunwan yakeji dan da kyar yakema maganan hakan yasa tace "shikenan, bari namaka simple abu na aiko maka dashi in bama su Abdul ko direba yakawo ma?" da sauri yace "direba su Abdul da bakinsu bai shiru suje su tonani wajen Ammi" dan dariya tayi tace "shikenan matsoraci, sannu kaji nan da 30min abinci zai isoka in sha Allah" "thanks Mom" yafadi ahankali yana fadawa gado soyake yaje yaduba patient din nan but yunwa bazai barshi ba, security yakira ya sanar dasu wani zai kawomai breakfast abari ya shigo suka amsa mai da to cikeda girmamawa, ijiye wayan yayi yadan lumshe ido, ko 1hr cikakke ba'a dauka ba yaji ana kwankwasamai office hakan yasa yamike da kyar yafita kofa yabude ahankali cikeda girmamawa direban Mom dake rikeda wani hadadden basket yace "Barka da safiya yallabai" murmushi yamai yace "Adamu yau baka bata ba" dariya direban Mom Adamu yayi yace "yallabai ai yanzu na gane office din naka sosai ban bata, gidan marayun ne masha Allah da kwai girma Allah dai ya faranta ma kaman yanda kake faranta ma yaran nan marasa shi" murmushi yayi yasa hannu ya karbi basket din yazaro kudi masu yawa ya mikamai, karba Adamu yayi ya shigama Waleed godiya, batare da yadamu ba dan to him is nothing much  yace "ka gaidamin da Mom, sai anjima" ya maida kofan yarufe yay ciki zama yayi kasa yana ciro komi na basket din katon flask ne dake cikeda coffee murmushi yayi ya tsiyaya coffee da kamshin shi ke tashi dan harya cika dakin da kamshi a cup, sanan yabude flax yadebi soyayyan Irish da plantain saiya debo pepper soup din fish yazuba agefe yafara ci, abinci ma rahama ne sosai wlh, duk sanda Allah yabaka ka godema dan yunwa bala'i ce, yaci abincin sosai dudda bawani cin azo agani bane but ya koshi, yay Hamdala sanan yature yatashi yakoma kan gado yakarasa shan coffee dinshi, saida ya shanye tass sanan yawuce bathroom wanka yayi yafito daure da towel a waist dinshi gashin kirjinshi sun kwanta gwanin ban sha'awa, ganin wayanshi na ruri yasa yakarasa wajen wayan ya dauka, ganin Mom ne yasa yay murmushi ya dauka yakarasa gaban dressing mirror yasa wayan a speaker ya ijiye yadau cream yabude zai fara shafawa, daga tachan bangaren Mom tace "oya start explaining nasan ai kagama cin abincin yanzu, maiya dawo dakai Abuja bayan duka duka kwanan ku biyu yanzu da tafiya Yankarin? Wani emergency ne yadawo dakai? Bayan nasan 7 days excursion kukeyi every year" dan ajiyan zuciya yasauke yace "Mom now ina miki karyane wai"? "no bakamin karya but ai I need to know abinda yadawo dakai kaida nasan baka wasa da wanan excursion din naku, yanzu dai ina matar naka kuna orphanage dinne tare?" girgiza mata kai yayi yace "a'a na barta achan" cikin daga murya Mom tace "kabarta achan Dan Yaro! Wai lafiyan ka kalau kuwa"? Ahankali yana shafa mai yace "Mom! Arham na wajen fa" dan shiru Mom tayi kaman mai tunani tace "dudda hakan bai kamata kabar yarinya achan ita kadai ba duka duka kwanan ku nawa da auren eh? Abinda zaka mata Arham zai mata ne? Kokuma angayama zata iya tunkaran Arham akan kome takeso ne kaman yanda zata tunkareka kai tsaye ta gayamaka, bama wanan ba maiya kawoka Abuja"? Dan shiru yayi kaman ba zaiyi magana ba saikuma yabata labarin komi, ahankali ta nisa tace "okay okay nagane, yanzu dai inhar kaga case din zai karasa ka kwana yauma toka kira Arham yakaita Airport tadawo nan kajini"? Murya chan kasa yace "tom" cikeda gamsuwa tace "bari na barka ka shirya kaje kaduba patient dinka, sai nakira anjima zan aiko maka da lunch" murmushi yayi yace "you are the best Mom" hararanshi tayi kaman yana wurin ta katse wayanta abinta, shiryawa yay tsaf cikin wata sky blue long sleeve shirt da dark blue wando, neck tie yadauka yasaka sanan yadauko agogonshi rolex ya saka, feshe kanshi yayi da turare sanan yazauna yasaka cover shoe yamike tsaye, wani drawer yabude yadauko wani clean ironed lab coat yarike a hannu yadau wayanshi yachusa a aljihu yabude kofa yafito yana takun nan dai dai duk wanda zai ganshi saiya kara juyowa ya kallai danyay mugun kyau sai baza uban kamshi yake.


DUNIYA BIYU MABANBANTA (TWO DIFFERENT WORLD) Where stories live. Discover now