RELESED FROM JAIL

4K 164 9
                                    

💞 '''HEARTBEAT''' 💞
*JIDDAH*

MALLAKIN😘
'''ANTY NI'EEMERH
Nimcyluv'''

CHAPTER 1
RELESED FROM JAIL

Wattpad@nimcyluv

*🌈KAINUWA WRITER'S*

'''If you are looking for story that will touch your heart and soul this is it'''

DEDICATED TO
*~My shera family all u soo much my family so much ƙauna in my heart~*

*i seek for Allah's guidance in writing this book,Allah yasa ya amfani Al'ummar musulmi baki ɗaya,wannan labarin ƙaƙƙyan labari ne (fiction)hannunane ya rubuta shi basira tace tayi aiki akansa,tunanina yasa na kawo littafin na (JIDDAH) ni Anty Ni'eemerh nimcyluv ban yarda wani ko wata ya juyamin wannan labarinba ta ko wacce siga ok🤗wannan littafin free ne zaizo maku domin jin daɗin readers😍*

_just follow my pen for i assure you,you are going to fall from Relesed in jail_

_Bisimillahir Rahamanir Rahim_

Chapter 1

A zaune yake aƙasan wata tabarma an rufesa cikin wani ɗan kurkoku irin wanda ake ajjiye masu manyan laifin gidan yari,wani ma'aikacin gidanne yazu ɗan ƙaramin wajan da aka rufesa hannu yasa cikin aljihunsa ya ɗauko tulin keys,wani babba ya ciro sannan yasa ya buɗe ƙofar kallon mutumin ciki yay sannan yace"sir you are free now congrat"ya faɗa yana kallonsa, ko inda yake bai kalla ba bare yasa ran zai bashi feedback na tayashi murnar fita daga gidan yarin,lumshe gajiyayyun idonsa yay tare daya mutsa fuska kamar zaiyi kuka,a hankali ya miƙe tsaye tare da kakkaɓe jikinsa tare da fituwa daga cikin ɗan ƙaramin ɗakin,babu wanda ya kula harya gama fita ya nufi babban get ɗin gidan yarin tsayawa yay tare lumshe ido yana shaƙar iskar gari wacce ya daɗe bai shaƙa ba,ci gaba yay da tafiya har yazu bakin get ɗin kwaɓe fuska yay jin hayaniya tayi yawa hannu yasa ya dafe forehead ɗinsa wanda yake bara zanar tarwatsewa ci gaba yay da tafiya harya zu bakin get.

Wata ƴar jaridace ta zaro ido waje ganin shigar dake jikinsa,daga shi sai three guater da kuma farar t.shirt mai ƙaramin hannu wacce ta haska black skin ɗinsa,gaba ɗaya ɓarin jikin ayi masa zanen TATU irin na arna duk kasan cewarsa baƙin mutum amma sosai zanen TATU ɗin ya fitu raɗau a faffaɗan ƙirjinsa da kuma gefen wuyasa,sumar kansa baƙace sosai wacce ta sakko har wuyansa sai kuma manyan idonsa wanda ya dace da siririn hancinsa,kwayar idonsa data kasance blue mai ɗaukan hankali kuma mai bara zana wa ƴan mata ita ya saukewa ƴar jaridar wacce ta tsura masa ido,numfashi taja sannan tace.

"i'm FEEYA can you tall us how fell from Reseled in jail?"

Ya mutsa fuska yay kafin ya mutsa ƙaramin bakinsa wanda yake ɗauke da red lips masu kauri yace.

"fuck you" yana faɗin hakan ya nufi wata babbar mota baƙa mai kyan gaske number motar an rubuta IRFAN MAI FATA 2 yana zuwa wajan motar ARYAN ya faɗa jikinsa tare da rungomesa yace" congratulations from relesed from jail boddy"ya faɗa yana share ƴar ƙwallar dafa zubu masa,motar ya buɗe masa sannan ya faɗa gidan baga yayinda ARYAN ya koma wajan drever yaywa motar key sunajin jama'ar wajan na faɗin"sir IRFAN congrat"kota gansu baibi ba suka ja motar a guje sukabar cikin gidan yarin.

*Jidda pov*

A tsaye take tayi shirinta tsaf domin tafiya wajan aiki,sanye take da Atamfa ɗinkin riga da siket sosai ya kama ɗan kyakkyawan jikinta,fararan idonta ta ɗaga ta kalli cikin madubi ɗan murmushi tayi tare da rolling lulu eyes ɗinta.
Ƙofar ɗakin aka tura mamaki fal fuskarta tace"JIDDAH you're still here?"ta faɗa tana ƙara duban fukar Jidda wacce sam shigar da tayi bata yi mata ba,Jidda banda turo baki babu abinda take,kallonta MaMa ta ƙarayi kafin tace.

"hurry up dear they will be here any minute"

gwalo ido Jidda tayi ita sam ta manta za'azu maganar aurenta,gyaɗa kai kawai tayi sannan ta juya taci gaba da kallon madubi zaman glass ɗinta ta gyara sannan taɗan kwaikwayi muryar maza tace.

"Daddy i can't marry this girl and i don't like her any more she is blind"

Ta faɗa tana dariya ƙasa² ƙara gyara farin glass ɗinta tayi kafin taja numfashi tace"ABBI da zaka gane daka haƙura da maganar auren nan babu wanda zai auri makauniyar ƴarka.

*IRFAN POV*

A gaban wani kata faran gida suka tsaya horn Aryan yayi mai gadin gidan yazu ya buɗe masu get ɗin,hancin motar ya cinna cikin kata faren Compond na gidan bai tsaya ko inaba sai rumfar ajjiye motucin gidan,parking yay sannan ya buɗe ƙofar motar ya fitu hannu yasa ya buɗe side ɗin baya,a hankali ya fitu da ƙafafunsa daga cikin motar yana ƙara lumshe manyan idonsa,ɗan dariya Aryan yay yace"wlcm to ur hause IRFAN"cije lips yay sannan yay gaba zuwa ƙofar da zata sa dashi da cikin gidan,ɗan matswa yay gefe Aryan ya fitu da wani ƙaramin remote daga Aljihunsa dannawa yay nan ƙofar glass ɗin ta wangale shiga sukayi a tare suna zuwa ya nufi wajan ƙaton frige ran Aryan ne ya ɓaci amma baice komai ba,buɗe frige ɗin yay dai lokacin daya lumshe idonsa tare fitar da numfashi cikin gajiyayyiyar muryarsa yace.

"how my Diables?" ya faɗa yana jan numfashi dai² lokacin da yake ɗauko ƙwalabar alchol(GIYA) kallonsa Aryan yayi sannan yace"they're all fine" ɓalle murfin yay zai kafa a bakinsa akai saurin riƙe ƙwalbar,runtsa idonsa yay dan aduniya ya tsani Interupt.

"Ifran think about ur father he did like ur habit"cewar Aryan yay,da kallo Irfan yabi Aryan ba tare da yace komai"ur father need u"da sauri ya ƙara kallon Aryan lokacin idonsa harya fara sauyawa jinjina kai Aryan yay sannan ya ƙara cewa"yes boddy ur Daddy need ur love notin else".

Kwace hannunsa yay daga hannun Aryan rai ɓace yace"don't ever call dat name,how is my father?i don't have any father i'm single father is already die"

Ya faɗa yana ƙoƙarin kafa ƙwalbar giyar a bakinsa Aryan ya ƙara riƙesa yana faɗin.

"no Irfan don say dat pls"

Hannu Irfan yasa da dukkan ƙarfinsa ya hankaɗe Aryan,nufar step ɗin bene yayi tare da kafa giyar a bakinsa ya shiga kwankwaɗa saida ya shanye tas sannan ya cillo kwalbar giyar ƙasan bene ji kake tasss. *~ta hanyar Comments da kuma share zan tabbatar da ƙaunar da kukemin😍idan naji daɗin haɗin kanku kuma naga Comments tare da share ɗin wannan book ɗin zan ƙara readmore kuma update kullum pls kada a aban kunya😢Nimcy luv ta kuce nima ina sonku😘~*

08119237616
20/Oct/2020

JIDDAWhere stories live. Discover now