gabbatarwa (introduction)🇳🇬

18 1 4
                                    

Assalamualaikum sunanna
       Zalihatu Muhammad biki
Ama anfisanina da hates .....
    Inatafe ne da wani sabon littafi nawu maisunna yarima kamil insha Allah zakuji dadin wanan littafin ......





Wanene Yarima kamil
matashine Mai mugun kyau ,ka tsayi ,ga kyau ,farine tsaf,ga dogon hanci ,dan shekara 28 ,ga suman Kai ta kwanta luff kaman ba Nigeria 🇳🇬ba........
Yarima kamil baitaba yin soyayya ba balen yasan meh soyayya ta kunsa,abinda yasani shine aiki ,sex, shayeshaye, binmata yayi aikinsa yabiya kudi ......

Ba'a Nigeria🇳🇬yatashiba
Yayi rayuwarsa ne akasan turai waton America🇱🇷  yayi primary secondry yakare yatafi kasan India🇳🇪 dun Kamala jami'a yayi first degree a Indian ,second degree a UK 🇮🇸 , yatafi Ghana🇱🇹 dun yin MSC program dinshi.......

 

Wacece Nainah
Nainah macece Mai alkunya farar aniya,Mai hankali ga ladabi da biyyaya ,ga ilimi adini Dana boko, Nainah Yar shekara 23 Che a Nigeria 🇳🇬 tayi karatun ta harta kare degree dinta a maiduguri ,waton unimaid .
Yar gidan masu haline ....



😉😉Kuyi hakuri wanan ba littafi bane kawai Ina baku Dan tarihin rayuwar su ne insha Allah gobe zamu Fara rubutu .....

Dan Allah karku manta ku you voting ,Kuyi comment ,Wanda baida halin yi yabude account a Wattpad akwai labarai masu faranta Rai ....
Allah barmu tare
Love y'all
Zaleeherh 🇳🇬💞💞

You've reached the end of published parts.

⏰ Last updated: Apr 11, 2021 ⏰

Add this story to your Library to get notified about new parts!

Yarima Kamil (hausa version)Where stories live. Discover now