chapter 56

231 34 0
                                    

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

      *🌹HAR ABADA🌹*
          *(bazamu rabeba)*

       *LOVE &* *FRIENDSHIP*

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

FACEBOOK: https://mobile.facebook.com'/groups/2455147078097572/

TWITTER: https://twitter.come m/pro__writers?s=09

  
Follow me on Wattpad @ayeeshatmuhd

         *RUBUTAWA*

        *UMMU NAJMA*
   
*DEDICATED TO*
*MAMAN MAMY SHALELE AND BEELAT SARAUNIYA*

*UHMM!!! Wai miya sa sis feenat  kuke mani hakane?sis aysha alto maza ki jawo mani sarauniya da shalele, aunty hanne maza rike mani su ni zan fara*,


*Tirkashi*

*Rigi-rigi babban dahuwa, mai karya itacen yaro. In kaji tambari sai sarki, in kaji jiniya sai gwamna. Biki na farar kaza, balbela ba gaiya ba.*

Ina kuke? Masoyan *PROFICIENT WRITERS ASSOCIATION.*
Kungiyar da Ta tara kwararrun marubuta, masu aiki da basira da hazaƙa.marubuta ne wadan da suka san kan alkalami, yayinda suka karanci matsalalon da duniyarmu ta yanzu ke ciki, basu tsaya a nanba, saida suka zaƙulo maganin matsalalon.  kai baki bazai iya baku labari ba, sai dai ku kasance tare da mu,  bayan kun antaya shafin mu na Facebook .👇🏾

*Proficient writers association*
      
      *Uhmm lallai!!!, ummu najma ki dena rawan kai,ke  nuseey, ina ki ke,wallahi kija da baya, ammiyn khairat, sis khadeeja haydar ku kamo mani su, tirkashi!!! Ashe yaya indabo da yayah sadiq suna neman riga na, bari ku gani*,

🤭Ap. Na manta ban fada muku ba masoya. Wannan kungiyar mai haɗin kai, da zaman lafiya, Uwa Uba soyayyar gaskiya da amana, sun shirya tsaf domin  kawo muku  Audio ɗin littaffan kunyigiyar gaba ɗaya. Bisa Youtube channe namu.👇🏾

*Proficient writers association*

*RUkayya ikra ya naga kina ta ɗaga hannu ne!?bari kawai!! sia shamsiyya da sa'a datu naga suna gyan gyaɗi, shine zan taɓasu karda abarsu abaya,*

*Muna maraba da ku masoyan duk ku antayo, domin, muna alfahari daku😍 ta kuce  ta muce,*

~Mu kafta~🤾🏻‍♀️

56🍎

Amrah najin shiru shiru kwana biyu Kenan da maganar su da Ahmad Amman har yanzu Bai Bata abinda take buqata ba.

Duba agogon hannun ta tayi taga 10:30 na dare tasan yanzu kowa yayi Shirin bacci amman zata so adanyi wani drama Dan zaman shirun nan Bai Mata ba.

Daga wayarta tayi ta Kira mom kafin ta shagwabe murya tana fada Mata Kan abinda ta nema gurin Ahmad ya hana ta, tana ajiye wayan taja tsaki
"Tuntuni abin da ya kamata nayi na samu biyan buqata cikin sauqi Kenan Amman na tsaya Ina bin wannan Dan zafin Kan"

Ta gyara kwanciyar ta tana ci gaba dashan fruits dinta, yanzu result kawai take jira.

Ta bangaren mom kuwa tunda sukayi magana da Amrah ta daga hankalin ta ta dagawa dad hankali, shikam yanzu ya zuba ma sarautan Allah Ido ne kawai Dan abin yafi qarfin shi.

Cikin Daren ta fita ta nufi gidan Ahmad, tun a hanya take faman zabga mishi Kira tana shigowa main parlor ta same su tsaye shi da Feenah sunyi cirko cirko suna jiranta, kowa da kalan addu'an da yake karantowa cikin zuciyar shi da sunsan tabbas yau ba lafiya.

HAR ABADA (Under Edition)Where stories live. Discover now