chapter 6

398 45 1
                                    

(¯'*•.¸,¤°´✿.。.:*քʀօʄɨƈɨɛռȶ աʀɨȶɛʀֆ*.:。.✿'°¤,¸.•*´¯)

    🌹 HAR ABADA 🌹
           (Forever)

     LOVE & FRIENDSHIP

тнε αвιℓιтү тσ gυι∂ε ιs тнε мσsт ιмρσятαηт qυαℓιтү α ωяιтεя cαη нαvε, ωε *_ρяσғιcιεηт ωяιтεя's αssσcιαтιση_* ωιℓℓ sнαяε тнεsε qυαℓιтιεs.

INSTAGRAM: https://www.instagram.com/proficient_writers/

TELEGRAM: https://t.me/joinchat/VOW8-BwH_DjWH1YfVcFONA

WATTPAD: https://my.w.tt/4ZfEeBpVecb
OR
@ayeeshatmuhd

     BY
       UMMU NAJMA
   
DEDICATED TO
MAMAN MAMY SHALELE AND BEELAT SARAUNIYA

My first novel
   06🍎

Cike da tsoro ta dago hannun ta tana kallon jinin,

"Momy ki kalli jini, dady jini a hanci na I'm bleeding"
Da gudu Yazeed ya fita Kiran doctor, khaleel Kuma ya kama ta ya zaunar da ita,
Jinin sai ƙaruwa yake yi Yana diqa a ƙasa.

Doctor Christ ne ya shigo duba ta Yana shigowa duk suka fita,
Daya samu yayi controlling jinin sai ya mata alluran bacci sabida tana buƙatan hutu a halin da take ciki,

Yana fita su momy suka bishi office,

Cike da damuwa momy tace
"doctor Christ kusan yanda zaku yi ayi handling case ɗin daughter na please she is loosing it!"

Ya ɗan nisa kafin cikin hausan shi Wanda bai ƙware ba yace
"doctor Ayesha maganan gaskiya wannan case din is critical,
Hanya ɗaya da zamuyi treating dinshi is through chemotherapy and de iya kaiwa Nanda one month kafin a mata as doctor Usman yayi tafiya Kuma mu biyu ne oncologist a nan hospital din"

Cike da masifa tace
"and so what? Saboda babu doctor Usman sai a bar ƴata ta mutu?
Why not kuyi inviting wasu oncologists daga wasu hospitals?
We have the machines here,
Nauyin komai a kaina yake,
Ka gayyato su suzo suyi ma yarinya ta aiki yau ɗinnan kokuma gobe bazan iya jure ganin ta cikin wahala ba"

" Relax doctor Ayesha,
Case ɗin leukemia ba'ayi Masa gaggawa,
Cuta ne data shafi rayuwa ko mutuwa, a yanayin da daughtern ki take tana cikin tashin hankali Kuma hakan zai iya sata razana kokuma wani Abu makamancin haka tazo ta Bata aikin ,
She is in the third stage abun ya tsananta kiyi haƙuri har doctor Usman ya dawo zuwa lokacin she is stable, zamu ɗaura ta akan magunguna aikin will be successful by God grace,

Xata yi magana dady yayi saurin tare ta ya riƙe hannun ta Yana murzawa a hankali cikin sigar lallashi yace
"Eysha ki kwantar da hankalin ki mubi komai a sannu, komai zaiyi dai_dai yanzu muje mu kula da ita kin daga hankalin ki kin daga Ma yaran nan hankali,

Hawayen idon ta ta share tace "muje"

A daren ranan ma babu Wanda ya runtsa, sun duqufa suna ta addu'a har gari ya waye, Da asuba mom(mahaifiyar Abbah) ta sauƙa garin abuja.

Kiran assalatu ne yasa ta bude Ido khaleel ta gani zaune a gefen ta Yana karatun alqur'ani,

Murya can qasa tace
"Cherry zanyi fitsari"

Rufe ƙur'anin yayi, yayi Mata peck a cheeks hade da murmushi yace
"Ina zuwa"

Fita yayi bai Daɗe ba ya dawo tare da doctor Christ ya cire Mata drip dinda aka sa mata kafin khaleel ya taimaka Mata ta shiga toilet,

Harda alwala tayi ta fito ya shimfida Mata darduma yaba ta hijab shima ya shiga toilet yayi alwala ya wuce masallaci

Tana idar da sallolin ta momy ta shigo da plate ɗin vegetable spaghetti da glass din fresh orange juice,
Zama suka yi a babban sofa dake ɗakin momy tana Bata abinchin cike da kulawa,

HAR ABADA (Under Edition)Where stories live. Discover now