AURE NAKESO 💞💞💞💞💞

Start from the beginning
                                        

***********huh Allah hanan naje amma bansamu any information about him ba, hanan tana zaune tana shan cool drink dinta, wani kallo take yiwa samira dake zaune ga alamu duk ta gaji, kana ta tabe baki tace tunda nagayamaki haka ake zuwa neman babban mutun garinku koh? sai lokacin samira ta maida dubanta kanta tace kamanya kuma? hanan ta mika mata cup din tace sha ki samu natsuwa, samira tana cikin sha, hanan tace kin ko san wanene ABDULLAHI SALIM? samira tace uhmmm khalifa mana, hanan tace sunan mahaifinsa ne wannan, gado yayi, shiyasa duk zai fadi sunan yakesa KHALIFA in bracket, nan ta juya ta dauko wani file akan stool dinda ke gefenta tace go through dix, samira ta karba ta mika mata cup din back, ta shiga duba files din, page after page

***********samira tace ni fah komai ban gane ba nan, so explain, high light, hanan tace okay then, nan tace ABDULLAHI SALIM shine mahaifinsu, khalifa ma sunansa kenan, so yayi gadon sunan, toh yanzu zancen da nake maki shi guy dinda kukayi dating you, ikram nd zaynab is dsme guy dat owns dix particular company, sannnan company din yayi exiting for d past 10yrs, nd basu taba hulda da wani company a Nigeria ba sai yanzu nd my company happens to b one, so yanzu ya saka over 40mil a wannan project din nd ribar shi will b over 100mil idan mukayi nasara, uhmmm dan karamin complementary card ta kara daukowa daga kan stool din tace wannan card din yana dauke da details na komai i mean address da numbers din board director nd manager, nd d manager happens to b his brother sunan shi khalid, tunda hanan ta fara magana samira take kallanta kaman wata TV, tana karban card din ta shiga kallan yanda akayi designing nashi in a very fashionable way, kana tace ni babban tashin hankalina daya ne, hanan tace uhmm nasan bazasu wuce abubuwa uku ba

1.meyasa ya maku haka?
2.yana da kudi meyasa yake karban kudinku?
3.meyasa yayi maku boyon kuruwa?

Samira ta daga mata kai alamar yes hakane, hanan tace munzo zamanin da mata ke yawan cewa AURE NAKESO, amma ba auren ne suke so ba, mai kudi suke so, ready made husband, mikewa hanan tayi tsaye ta bawa samira baya kana tace, AURE NAKESO AURE NAKESO AURE NAKESO AURE NAKESO AURE NAKESO AURE NAKESO wannan shine game gari na yan mata, shine trends word na yan mata, ko nine na kasance khalifa zan maku fiye da hakan, khalifa ya kasance mutun ne mai son mata amma kuma yanada taste, ma'ana ba kowa wacce mace yake nema ba, shiyasa da ya tashi sai ya hadaku ku uku lokaci daya, yayi amfani da words masu ratsa jiki ya kashe maku jiki, idan yace abu jiki na rawa kuke masa, saboda kun fito kun nuna masa cewa AURE NAKESO, kun fito kun nuna masa bakuda wata damuwa bayan wannan, gayaman idan har zan samu macen da zata bani kyautar sama da 5mil mekike tunanin zanyi? idan har mace zata iya mallakaman kanta tun awaje mekike tunanin zanyi? kowa yanasan ya auri mace ta gari, kowa yanasan ya auri macen da tasan kanta, amma kunyi karatu iya karatu amma sedai kash karatun bai amfane ku da komai ba, juyowa tayi ta zauna gefen samira ta dora hannunta akan kafadarta tace idan zaki hakura da case din nan ki hakura saboda khalifa ya wuce saninki, sannan abu daya nake fata Allah yasa sagir shine mahaifin farhan, cike da tashin hankali samira tace me haka? Ayyi kiyi fatan khalifa ya zama mahaifinsa saboda ikram ta auresa ta huta, kudina su dawo

***********as for zaynab ban damu ba, saboda ko bakomai zata tsira since she's pregnant for him am sure yanzu ta isa haihuwa, saboda lokacin da nakai mata surprise visit na sameta da juna biyu, so i don't give a damn all i need is my money, hanan tayi murmushi tace bayan kudaden da na baki me kuma kike bukata gunsa? samira ta kalli hanan cikin idanuwanta tace i need my money, hanan ta huro iska mai zafi daga bakinta tace indai kudi ne, i can help you get them, samira tace help me get to him first, hanan kuwa kwance takai akan kujera kana tace fine nd good, yaushe kike san zuwa? samira tace tomorrow, hanan tace okay then zan kira secretary dinshi ya hada mana appointment dashi, samira ta mike tana fadin you better do

***********malam muhammadu ne zaune a falo, ya kara kyau, haskensa ya fito, ya koma tamkar wani sarki, kafa daya ya dora akan daya tare da lumshe idanuwansa, dakyar ya iya hadiye yawun bakinsa, ya dawo da kansa ya kuma bude idanuwansa, mikewa yayi tsaye yace kai bazai yu ba gaskiya, yakamata naga hanne, na tambeta wanda ta aurawa yar'ta, tabbas duk abunda ka suka shi zaka girba, na tabbatar aisha da mai sunan mama suna bukatar ganina a yanzu, yana fitowa ya tunkare gun maigadin gidan, nan ya samu aron 1k kamin ya dawo, bayan fitarsa ya samu babur ya hau yace kofar atiku, nan kuwa aka sauke shi, nan ya fara shiga gidan nasa yau ma kaman kullun wayam ba kowa, tsaye yayi yana fadin wato bakin gaskiyar malam usman kenan da yaceman hanne tafi karfina yanzu, toh ina hanne ta koma? wa kuma aka aurawa yar'ta?

AURE NAKESO 💔💔💔💔💔Where stories live. Discover now