Soya Kifi

478 11 0
                                    

Ana so a soya kifi amma ana tsoron ze dagargaje a cikin mai?

Maslaha:
A samu flour a gauraya da kayan dandano.
A wanke kifi a samu flour a saka duka flour taji a duka gefen kifin.

A juya duk yanda ake so a cikin mai.

Idan kifin ya soyu flour zata koma brown.




**************************

Special Dishes In HausaWhere stories live. Discover now