🖋🖋Mata tagari 🖋🖋

699 18 0
                                    

📄📄📄story and written by deeja one love 📄📄📄
Dedicated to Fatima Hussein (bestie)
002📄📄📄story and written by deeja one love 📄📄📄
Dedicated to Fatima Hussein (bestie)
002

Jan hannunta Khadeeja tayi Cikin sauri suka bar wajen.
A bangaren mal Abdul kuwa shiru yayi a ranshi yana cewa "
Ita kuma wannan lfy??
Juyawa yayi Ya Kalli Maryam Wacce take ta magana da alamu ma batasan make faruwaba.
A hankali yace
Yanzu Ya kk ganin za'ayine?
Cikin alamun damuwa tace
To ni dai hulwaty bansan me zance maka ba babana yace shi ba yanzu zai mini aure ba.
Cikin rawar murya alamun zatayi kuka tace yanzu ni narasa Ya zanyi.
Ina tsoron rasa ka.
Cikin Sanyin jiki yace
Yanzu mu ajiye Maganar nan a gefe mu je muyi sallah zuwa anjima zan kiraki.
A hankali tace
To
Ta juya ta tafi Cikin sauri.
**** **** ****
Numfashi ta ja ta ajiye a tare suka juya suka kalleta kuma atare suka tambaye ta lafiyar?
Cikin sauri suka Kalli juna kuma suka kwashe da dariya .
Dan karamin tsaki Fatima taja tace
Kudai Wlh sai shiriyar Allah ku dinga Abu Kamar marasa Lpy.
Dariya khadija ta Kara sannan tace
Haba Fatima Wlh yanayin acting din ne ya birgeni.
Juyawa Fatima tayi ta Kalli Aisha Wacce har yanzu bata Dena dariya ba tace
Ke kuma sabuwar kamu fa.
ni takewa dariya Ko?
Maryam ta tambaya
Haba one love ita ta isa ina wajen tayi miki dariya karyar ta kuwa.
Fatima ta gaya
Khadeeja tayi murmushi tace
Kai young ladies am feeling hungry lemme go home.
Fatima ta kalle tace na kalla Ranar da zaki.jure yunwa a rayuwarki ke kuwa
Kai Wlh sai anyi sallah dake ma Idan ba haka ba na gaya wa mal Abdul..
Murmushi Aisha tayi tace
Nidai kuzo Muje into sallar kawai..
Haka daliban Kowa Ya yi alwala Ya shiga sallah..
Bayan an idar kuma aka Fara haramar cin abinci..
Suna gamawa kuma Kowacce ta nufi ajinsu domin Cigaba da karatu...
Karfe biyar daidai aka tashe su Kowa Ya fito domin tafiya gida..
Fatima ce tsaye tare da kawarta Maryam suna magana.
Maryam ta Kalli Fatima tace
Wlh one love na rasa Ya zanyi
Shiru Fatima tayi na yan seconds sannan tace
One love Nidai shawarata agareki kada ki bijerewa iyayenki biyayya Dan na tabbatar koshi malam bazaiso haka ba .
Cikin jimami tace
To one love ya kk so nayi ne? Ni fa Idan bashi ba baran auri Kowa ba.
Amma kinsan tunda akida ta banbanta sai kin bi a hankali Ko.
Fatima ta bata amsa
OK Naji na gode one love
Sai gobe
OK take care of yourself .
Fatima ta gaya
Murmushi Maryam tayi tace
Sure let call it a day bye bye...
Fatima na isa gida kaya kawai ta cire ta nufi bathroom sai da tayi wanka sannan ta fito parlour
Ummi da sauran kannenta ta tarar Cikin nuna alamun gajiya tace
Sannu da gida ummi
Yauwa sannu da Dawowa my daughter Ya karatu?
Alhmdllh Wlh na gaji ummi Kamar Na kwanta.
Da sauri ummi tace
Wane Kalar ki kwanta abbanku Ya Kusa Dawowa besides ma ai barcin maraice iz prohibited in Islam..
Jinjina Kai tayi tace ummi yau suna da karatune?
Eh mana...
Ummi ta bata amsa.
Anan ta zauna suna fira sama sama har kiran sallar magrib sannan ta tashi tayi alwala tayi sallah..
Tana idarwa ta yi azkar dinta
Sannan ta Mike ta fito parlour tarar da ummi tayi da abba suna tsaye yayinda ummi ke rike da littattafansa shi kuma yana daura agogonsa.
Cikin fara'a tace
Abbiy adawo Lpy.
Da murmushi yace
Allah Ya sa my daughter
Sunkuyar da kanshi yayi ummi ta kafa masa hularsa akai.
Ahankali Ya bata peck a goshi...
Fatima tayi gyaran murya Tana dariya
Ummi tace
Bansan sa ido Kowa yayi abinda ke gaban sa
Abba yace
Uhm ummin Yara kenan Allah Ya miki albarka ina sonki da yawa.
Nima haka uban yaya na Allah Ya tsare Ya dawo mini da Kai Lpy...
Atare da Fatima da abba suka amsa..
Cikin farinciki Ya juya Ya fita..(hakan yana daya daga Cikin al Adan ma'auratan ")
Harara ummi ta Watso mata sannan tace
Instead of ki Tara kannenki ku Cigaba da mussafar a inda muka tsaya jiya shine kika tsaya gulma Ko.
To ummi Meye Abin gulma bayan tunda na taso haka nake gani.
Fatima ta fada Tana turo baki gaba .
Ummi tace Ya isa Kowa yazo Ya zauna a Cigaba daga inda aka tsaya.
Haka sukayi da'ira (circle).
Sannan suka Cigaba da karatun Al qur'nin.
Idan wannan Ya karanta aya daya wannan Ya karanta ta gaban ta haka har a zagayo. (amfanin auren mace me ilimi kenan)
Haka suka Cigaba har akayi kiran sallar isha 'I sannan mazan suka tafi masallaci matan kuma Kowacce tayi alwala Ta tafi sallah ..
Hakan ne yake faruwa a gidan kodayaushe..
Suna dawowa sukayi dinner sannan Kowa Ya dauko littattafansa wasu koma qur'anai Kowa Ya duqufa har abba Ya dawo after ten daga makaranta.
Sannu da zuwa sukayi masa sannan ummi ta kawo masa abinci bayan ya Gama ci sannan wainda Keda inda basu gane ba a karatunsu Ya musu bayani wasu kuma ya tambaye su Don tabbatar da cewa abinda ake koya musu suna Fahimta ...
10:30kowa Ya nufi wajen kwanansa alwala sukayi sannan Kowa Ya yi addu'a Ya kwanta (yin addu'a yayin kwanciya tanada faida 📄📄📄story and written by deeja one love 📄📄📄
Dedicated to Fatima Hussein (bestie)
002

Mata Tagari Where stories live. Discover now