uncle naseer

222 14 3
                                    

Part 73&74
❤️❤️💚❤️

...... "Please if it's not too much trouble.would it be possible for us to join you....?"

Matar ta fada her face beaming up..
Dan jimm yay don honestly he doesn't want to be disturbed shiyasa ma..ya dawo na wajen with less people ya zauna.......

"Okay"

Yafada yana me maida kallonsa inda yake kalla kafin zuwansu....

Daya daga cikin hudun kujerar robar kusa dashi taja tana me fadin...

"Thanks a bunch.."

Betanka mata ba...yaronta da tunzuwansu wajen beyi magana ba ta kalla tace.....

"Paul!?"..ta kirasa.a dan cize.... turning kanshi yay dayan bangaren batare da ya ce da ita uffan ba....

Ajjiyar zuciya tai kana tace...

Is it because of your papa hasn't came.that angers you.is it?"

Takarashe fada tana me ido...

Juyowa yay a karon farko ya magantu...

"If he knw he is not coming what made him making promise he couldn't bear!?

Ta bude baki zatai magana...ta dakata.sakamakon mgnr da waitress restaurant din wajen tai tana me mika mata...allon hannunta....

Zabar abunda za a kawo musu tai..nunawa waitress din alpha tai..da inkiyar ta tambaye shi...abun da yakeso....dago kai yay ya kalli waitress din yay bayan ta sanar dashi..abunda wannan matar ta umarceta.
. murmushi yay na kinma raina min hankali kana kuma yace..

"Oh thank you..but I'm full!"

Bayan barin waitress din da 2mints ne matan tai dan saki murmushi ...

"What's your name?"

Juyowa naseer yay.yakalle ta yace "are you referring to me!"

"Yeas!

"My name is jabeer!"

"Jabeer!!"..tadan mai maita sunan...

Da naci ta rinka jan alpha da surutu harseda ya sake da ita dan dole....har takai yana dan tambayarta....har suka mike atare suka hau zagaya cikin kangaroo island din... wayarta ta dakko..ta rinkai wai alpha da paul yaronta hoto.. lokacin da alpha din yake koya mai yanda zaiyi wasa da dabbar kangaroo din...

Ganin yamma tayi yasa alpha yi musu sallama..kana ya wuce gida......befi mintuna goma sha biyar da barin alpha wajen ba..motar daddy tai parking...da gudu paul ya je ya dane sa..kamo hannunsa yay suka tunkaro inda wannan matar ke zaune.. murmushi yay yana me kamo hannayenta yace....

"I'm sorry jennifer.i failed to keep my word.."

Fincike hannunta za tai yay damke hannun..yana me jawo ta jikinsa....ya rungume...

Koda suka shiga cikin mota ma dai wata famar yasha da ita because refusing tai ta hakura..seda ya hada mata karyar meeting ya tsayar dashi......nan dai ta sakko suka fara hira harda kyakyatawa....

Alpha kwa koda ya koma gida sanaf sanaf ya shige dakin sa..don karya hadu da ummi..tun shigowarsa ummi ta gansa har sandar da yay duk... murmushi tai.tv dake kunne ce yasashi jiyo motsinta a kitchen din...basu hadu da ummi ba se bayan ya dawo daga sallar ishai..yaje gaidata... lokacin ita kuma tana kan daddumar...

"Have you eaten!?"

"No i haven't!"

"Nasha kaci ai!"

Dagowa yay suka hada idanu ta galla mai harara... murmushi yay yana me sunkuyar da kai don sarai yagane inda ta dosa...

"I'm sorry."

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now