uncle naseer

297 22 0
                                    

Part 20&21

..... durkusawa Tai harkasa ta gaida hajjo dake ta faman jan carbi,....saida hajjo ta kai karshen carbi da take ja sannan tajuyo ta kalli najma tace.....

"Ke kuma daga ina?"
Hadimar da ta rako najma ce tai saurin sunkuyar da kai tace "anki yadade..matar farincikin kice"

"Wa ye haka"...

Zata kara bata amsa ,ta katseta ta hanyar cewa..."au wai naso?"

"Eh ranki ya dade"

Murmushi tai irin nasu na manya sannan tace..."sai yau kenan yaga damar zuwa"

Tafada tana mai karewa najma kallo...itadai najma sunkuyar da kanta tai tana wasa da yatsun hannunta.....

"Toh ,kina shigar mata da kayan nata koh kuwa,"

Hajjo tafada tana kallon wannna hadimar....

Saurin daukar luggage din najama tai ta nufi wani loko acikin parlon  dasu  .... hajjo ce ta katseta ta hanyar cewa....

"Sun san,sunzo?"...

"Suwa ranki ya dade?"

"Yoh kaji lalaci suwa inbanda wa yannan watsatstsun matan,yayan nawa"

"AA basu saniba"

Tabe baki tai sannan tace..,"ihmm saji dashi,ina kullace dasu koh shigowa gaisheni ba suiba,sai waccan munafukar yarinyar Nur ita kadaice ta shigo ,tin safe take faman min zagaye kamar taban ajjiya"

Jin anbude kofa ne yasata saurin juyawa tanacewa" wani gantallalen ne?"

"Nice," cewar Nur datashigo...."sai kice kece,toh shigo"

"AA,ciki zanje"

"Kimin uban me?"

Koh takanta bata biba ta bi lokon da hadimar hajjo tabi...

Tabe baki hajjo tai sannan tace"kin ganta nan,ta san aure rayayye tasan matacce,ai tsohuwar budurwar naso ce,yar matar kawunsa ce da ita tazo agolanci"

Zan shiga ciki?

"Ai seki shiga,daure ki nai"

Batabi takantaba ta mike ta nufi hanyar dataga nur tabi....

....barka da ranar hausa ta duniya 😍😍😍😍

UNCLE NASEER  ✅Tempat cerita menjadi hidup. Temukan sekarang