uncle naseer

177 17 4
                                    

Part 71&72
❤️❤️💚💋

........ blessing ce tai saurin..rukota ganin tayi baya zata..fadi......fincikewa tai daga hannun blessing din..kara kai hannu blessing tai da nufin kmo nur din
.but still dai kwacewa ta kuma yi..batare da ta saurari kiran da blessing keta kwala mata ba direct ta nufi bedroom..da ido Erica Ariana suka bita...rufawa nur din baya blessing Tai itama....tana shiga bathroom din dakin ta shige.. zuciyarta nayi mata zogi..

Kifa kanta tai ajikin bangon  bathroom din... curin abu ne yazo ya cushe mata a makoshinta.. gabaki daya ji take kmr mafarki takeyi.jitake kmr bataji abun da mama ta gaya mats daidai ba...duka duka kwana 2 da suka wuce ta dawo daga wajen King. Bayan yasake yimata wani aikin me karfi.but all of a sudden yanzu ace wai najma ta samu lfy.....

"Kai it can't never happened..?"

Tafada tana me dunkule hannunta ta kaiwa bangon duka da karfi....

Cikin lokaci kankanin taji duniyar ta sauya mata..bata..batare da ta ankare ba..kmr mafarki se jitai wasu zafafen hawaye na bin kuncinta.. cikin saurin tasa hannu ta toshe bakinta.. sakamakon jiyo muryar blessing na kwala mata kira.....

Rufe idanunta tai.. saurin budesu tai sakamakon hoton najma da naseer da ya ziyarci idanunta.... jin bugun da blessing keyiwa kofar ya wuce misali ne yasata saurin... mikewa ta je gaban tap din bathroom din ta hau wanke fuskarta..tana gamawa ta dau towel ta drying fuskarta.....tagaban blessing ta wuce batare da tace da ita uffan ba..da ido blessing din tabi nur din sakamakon ganin alamun kmr kuka nur din tai.... karasawa edge din gadon nur tai...tana me kifa kanta a kan cinyoyinta... karasowa kusa da ita blessing Tai ta nemiji waje ta zauna tana me jawo hannunta ta ta hau dan murza mata shi... patting din bayan nur blessing din ta hau yi.. cikin muryar tausaya blessing ta ce...

"Would you mind explaining what you have been told..?"

Ajjiyar zuciya nur tai kana ta dago kanta.fuskar nan tai jajir da ita.....saboda kuka...

"Mama told me najma has recovered from her long suffered illness.."

Azabure nur ta mike tana me fadin

"Whetin dey happened?"

"I don't know..but what has been creeping into my mind is.. definitely there's mistake somewhere..it may even be we were the one who have done the mistake..."

"No no nur... the mistake should come from king.. not us.. because ho could we poke a sleeping tiger having known what it means to do so?"

Ajjiyar zuciya nur tai tana me gone kwallar da ta ta zubo mata karo na ba adadi kana ta fara magana cikin zafin rai!..

"Blessing i don't have a guilty conscience.what i swore off was..da inhakura inbarwa najma naseer surayu in peace. While nikuma ina cutuwa...toh gwara inkashe kaina koh kuma koh kuma ita najmar ta mutu.. period! "

Nur tafada tana me mikewa..tsaye..

Cikin rudewa da furcin nur din..blessing Tai  s rikota  tana me cewa....

"No no... najma even though idunno how it feels to lost the battle..but i do know how it feels to your enemy to have you despair.. please nur don't despair.. this is in addition to burden on our long must achieve battle... please don't  lose yourself.."

Takarashe fada tana me hade hannayenta biyu waje guda....

Ajjiyar zuciya nur tai kana tai ficewarta daga dakin...

Da ido blessing tabita......

Adelaide South Australia...

Acan babban birnin Adelaide kuwa..ummi ce zaune falonsu a kan  kujera..waya ce a hannunta...tana ta faman daddannata...tayi nisa a abunda takeyi ta juyo sallayarsa alpha ya shigo....batare da ta dakata daga abunda takeyiba din ta amsa mai sallamar....jin an rufe mata idanu da hannu ne yasata dakatawa daga abunda take tana me fadada fuskarta da murmushi...

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now