Uncle naseer

1.4K 55 3
                                    

💚💚❤️💚
Part 5&6
Uncle Naseer
08109939902 WhatsApp

_________tafiya yake acikin wannan daren har yakaraso dai dai unguwar tudun wada..adai dai wani karamin gida mai dan madaidaicin get yatsaya.daukar wayarshi yay wasu yan danne danne.sannan yakara akunnensa yace.."hello kuna ina gani na karaso.,
banji mai akace ba nidai kawai naga ya ajjiye wayar yana mai lumshe idanunsa..

can bayan kamar mintuna uku..naga anfara bude get din kofar gidan dayake..anakammala budewa..mutumin daya bude din yakaraso jikin motar tasa yay nocking din glass din motar..bude rinannun idanunshi yay yasauke su akan wannan mutumin dayake nocking din glass din motar tasa ..sa hannu yay yabude kofar motar tasa yay gaba.."ranka yadade motar
"Shigo daita ciki..yakarashe fada yana sanya kanshi cikin gidan..

sauri sauri haka yarinka tafiya haryakaraso dai dai wajen kofar dazata sada ka da ainahin cikin gidan...sa hannu yay yabude kofar..sanna ya kunna cikin gidan..yanashiga yazarce kan matattakalar benen gidan .bai tsaya ba har seda yazo daidai wajen wata kofa..tura kofar yay..yashige cikin dakin yana shiga..,nahango wasu maza susu biyu.atsaye gefe kuma gawani mutum nan zaune an daddaureshi da igiyoyu.,

karasawa yay wajensu..yana zuwa yajanyo wata kujera dake gefensa yazauna yana mai dafe kansa dayake jin yana sara mai saboda ciwo..yakai kamar mintuna 2.sannan yadago kanshi yakalli wadannan mutanen yace.."yayi magana.,  yafada yana mai sake dafe kanshi da hannu..

"Yallabai.haryanzu dai baice komai ba.munyi iyayinmu Amma yaki yay magana.karshe ma inmuka.fara dukan shi memakon yay kuka sai yafara dariya..,dayan mutumin yakarashe fada yana mai sharce gumin daya fara zubo mai...

"Kubani guri.yafada yana jan kujerar shi zuwa gaban wannan mutumin....,

Najma PV..

Can cikin baccinta taji anfara lalubarta..ana shashshafata..baiwar Allah ita duk atinaninta.. uncle naseer ne shiyasa ma tabiye mai can dawasa yafara nisa.taji yana kokarin zare mata bumshort din dake jikinta sai ta bude ido....domin tasaba in uncle naseer yafara mata haka..toh zaisa ta tafara shafa mai gefen fuskarshi..

tana dora hannunta akan fuskar shi taji wayam ba sajen fuskar awajjen ..mikewa tai daga gadon tadurfafi inda fitla take.ai tinkafin takarasa taji anrungumota tabaya...yace"nine aidama nagaya miki zandawooo......✍️
Vote
Share
Comment
Follow

UNCLE NASEER  ✅On viuen les histories. Descobreix ara