Writs watch dinshi ya kalla for the fifth time ganin har lokacin yasmeen tak'i fitowa wurin shi,sometimes yasmeen tana bashi mamaki,sannan yana rasa gane inda ta dosa awasu lokutan,aganinshi emaan ce ya kamata taji haushi fiyeda yasmeen,saboda itace matar shi it doesn't matter shekarar su nawa da yasmeen she's still his girlfriend,amma emaan fa?emaan matar shi ce ta sunnah wacce ta sanshi ciki da waje fiyeda yadda yasmeen tasan shi sannan take having inmate relationship dinda bai taba having da wata mace ba,aganinshi itace take a rightful place din daxata mishi hakan,abun da yafi b'ata mishi rai shine yadda yake kiranta tak'i answering for the past 15minutes,cikeda bacin rai ya tashi xai tafi sai kuma ya hango ta tana xuwa inda yake,sai ya xauna yana k'are mata kallo harta karaso inda yake,kallon fuskarta yayi wacce take ahade kamar hadarin gabas,idanunta sunyi jajir alamar tayi kuka sosai,kukan ne ya kashe mishi xuciya yaji jikinshi yayi sanyi sosai,tsaye ta mishi akai sai kace soja kana ta kalmashe hannu akirji without saying a single word,for few seconds ya kalleta sannan yace"yasmeen xauna"ya fad'a authoritatively,ba musu ta xauna saide har lokacin bata bari sun hada ido ba,hasalima gefe ta kalla,alameen yace"yasmeen look up "ya sake yin maganar authoritatively,ba musu ta xuba jajayen idanunta acikin nashi,gabanta ne ya fadi sosai lokacin data kalli idanunshi da fuskar shi,bata tab'a ganinshi acikin yanayin bacin rai irin wannan ba,for few more seconds ya kalleta sannan yace"why are you not answering my calls?"ya jefa mata tambayar farko,shiru ta mishi daga farko,alameen ya mike xai bar gidan tayi saurin riko hannunshi,murya na rawa tace"tafiya xakayi?"ta tambaya hawaye na wanke mata fuska,yaso tafiya daga farko amma hawayenta ne ya karya mishi xuciya,sai kawai ya xauna yace"why do you feel the need to ignore my calls?saboda me?"yasmeen tace"wacece Yarinyar dana ba sakon sarah?"ta jefa mishi tata tambayar itama,alameen yace"itace amsar tambayar dana miki?"shima ya sake jefa mata tashi tambayar,yasmeen tace"ai already kasan amsata,ce min fa kayi you're busy alokacin alhalin da wata yarinya na ganka,I should've stayed saboda I regret leaving you with that girl,tell me who is she?"kallonta yayi keenly saboda alameen mutum ne da bai iya karya ba,kuma yana ganin tunda emaan tasan wacece yasmeen itama yasmeen yakamata tasan wacece emaan awurin shi,gyara xama yayi tareda riko hannunta,murya cikeda lallashi yafara cewa"yasmeen you know how much I love you right?"gyada mishi kai tayi alamar Ehh,shikuma yacigaba da cewa"kinsan i love you so much kuma banida burin daya wuce na aureki from day one dana fara ganinki right?"ya sake jefa mata tambayar saide wannan lokacin batai motsi ba hasalima idanunta ne suka ciko da ruwan hawaye,ya cigaba da cewa"you're my first love,kuma banda intention din yaudararki saboda ina miki so d'aya tak yasmeen,bansan ta yadda zan miki bayanin abubuwan dasuka faru ba amma in shaa Allah xanyi kokarin fahimtar dake abinda yakamata ace tuntuni kinsan dashi,al'amari ne wanda banda iko akanshi yasmeen,zanen kaddarata ne ya xana min hakan kuma babu yadda xanyi akai illa nayi fatan hakan ya xamto alheri acikin rayuwata da taki baki daya"xuwa wanann lokacin hawaye sun wanke ma yasmeen fuska,alameen yacigaba da cewa"wacce ta karbi sakon sarah is my wife...."samun kanshi yayi da kasa cewa komai daga hakan illa kallon yasmeen da yayi wacce ta mike axabure kamar wacce aka caka ma allura,kirjinta sai hawa yake yana sauka tamkar wacce tayi racing 100 of kilometres,xuwa lokacin hawayen sun daina zuba illa bugun xuciyrta daya karu fiyeda ka'ida,Numfashin ta dayake kokarin kufce mata tayi saurin jawo shi tana xaro manyan idanunta kana ta fashe da wani mahaukacin kuka tareda durkushewa awajen tana jin kanta da zuciyarta kamar xasu tarwatse su bar gangar jikinta,rawar da jikinta keyi kadai ya isa ta baka tausayi balle kuma aje zuwa kan kukan datake rerawa mai tab'a xuciyar me sauraro,runtse idanu kawai alameen yayi yana jin babu dadi acikin ranshi amma he believe fada matan da yayi shine daidai saboda he can't continue hiding it from her bayan ko bayan shekara dubu  dole sai ya fada mata ko kuma gaskiya xata bayyana da kanta,with a trembling voice tace"kasan me kake cewa kuwa alameen?kasan me ka fada min kuwa?you betrayed me...."ta fada tana fashewa da sabon kuka mai tsanani da ciwo,girgixa kai alameen yayi yace"calm down yasmeen,it wasn't intentional,I can explain myself..."mikewa tayi jiri na kwasar ta xata bar wajen alameen yayi saurin rikota yana girgixa mata alamar a'a yace"don't do this to me please..."yafadi maganar wacce ta tsaya aran yasmeen,kanta ya kwantar akirjinshi yana tapping bayanta yace"I'm so sorry dear,da fatan xaki fahimceni"bata ce mishi komai ba illa sauke ajiyar xuciya datakeyi second bayan second,sunfi five minutes ahaka sannan ta dago da fuskarta tana kallonshi ido cikin ido for like minutes,abubuwa da yawa suna yawo acikin ranta wanda are beyond ta iya furta su alokacin,she feel hurt and betrayed,bata taba tunanin alameen xai mata haka ba arayuwa,alameen mutum ne da xata bugi kirji tace she can count on him akoda yaushe,kukan datake kokarin dannewa ne ya kufce mata,tana yi tana hitting chest dinshi ahankali,sosai zuciyar alameen ta karye saide kafin yayi magana ta shiga gida da gudu alameen ya bita da rakiyar idanu yana jin kamar ya janyo ta,kafarshi datayi tsami yake ja asanyaye yashiga motar shi,saide yafi minti talatin acikin motar thinking about what happened...Gidansu kausar yakoma ya cigaba da aikin tunani,yama kasa kiran emaan yafada mata cewar ya dawo,sai kawai ya tallabe fuskar shi har lokacin yana jin xafi da radadin kukan da yasmeen tayi yana sauka acikin xuciyar shi,sai ynxu yasan polygamy thingy nada matukar wahala and energy draining,saboda both parties suna son ko da yaushe su kasance asaman juna,ajiyar zuciya ya sauke domin yadda yake ganin al'amarin ya wuce yadda yake tunani,shawo kan yasmeen kadai ba abu bane mai sauki,ga emaan daya fahimci tana da tsananin kishi itama saide circumstances ne yasa nata kishin baya tasiri sosai akanta,sannan ya fahimci kishin ta baxai bar relationship dinsu yayi improving ba,problems dinshi yanxu sune ta inda xai shawo kan yasmeen sannan ya shawo kan emaan ta soshi ta kaunace shi,baya son kishi ya hanata sakewa dashi saboda ya lura da hakan take kokarin aikatawa,bai san meyasa kalamanta suka sha bambam da body language dinta ba......wayar emaan ya kira daga bisani tareda sauke ajiyar zuciya mai nauyi,kallon wayar emaan tayi for few seconds sai can tayi answering saide batayi magana ba,shine yace"are you done?"saida ta gyada mishi kai kamar yana ganinta sannan tace"ehh"yace"fito mu tafi"bata ce komai ba ta katse wayar kana ta kalli kausar dake galla mata harara tace"bansan kina yi ba sai idanunki sun fado kasa"kausar tace"maimakon kice mishi sai anjima"shiru emaan tayi batace komai ba har suka fito waje,emaan na kokarin shiga mota kausar tace"kefa bakida m, baxakiyi introducing dina awurin shi ba?"rolling eyes emaan tayi tace"next time"murmushi kausar tayi tace"thanks for the visit,byee"smiling kawai emaan tayi batace komai ba illa kallon gefen da alameen yake datayi for few seconds kana ta maida kanta gefe tana jin xuciyarta na bugawa da sauri sauri lokacin da idanunta suka sauka asaman white shirt dinshi wanda red lipstick din yasmeen yafito sosai ajiki...alameen yace"hope ban takura ki ba"without looking at his face tace"yeah"yace"are you sure?"gyada mishi kai tayi tareda lumshe idanu,ji tayi gabadaya mood dinta ya canxa alokacin ko magana bata son amata...alameen ya fahimci mood dinta dan haka yayi pulling dinta closer looking at her straight in the eyes,closely yake kallon ta kana ya shafa gefen fuskarta yace"I'm sorry babe..."yafada yana pecking soft hands dinta,ya sake cewa"I'm sorry..."yana kissing forehead dinta down to her lips dayake mutuwar so da kauna,tanaso ta hanashi acikin xuciyar ta amma takasa yin hakan,dan haka alameen yayi owning lips dinta with urgency yake kissing dinta yana bata mad French kisses takoina kamar ma ya manta a titi suke,dan ma dai glasses din motar tinted ne,hakan ne ya bashi damar yin abinda yakeso emaan ma batayi kokarin hanashi ba,hasalima tsintar kanta tayi acikin yanayi mara fasaltuwa.....




_Ayi hakuri da wannan🙏_
Zaynabyusuf✍🏼
09037909996

https://chat.whatsapp.com/IAyL0ePAUS42UGNBn7eHV6

EMAANWhere stories live. Discover now