sallamar mummy ce tasa umma juyowa tana kallonta cikeda tsantsar mamaki,saboda she can't remember when last mummy ta shigo part dinta,most times ma idan tashigo maganganu xata faffadama umma marasa dadi dan haka bata tsayawa yin sallama take fadin abinda ya kawo ta,unlike yau din data shiga fuskarta dauke da murmushi jikinta har rawa yake,amsa sallamar umma tayi kana ta xauna asaman kujera tana fahimtar yanayin mummy,babu kunyah mummy ta xauna agefen umma tana washe baki saboda umma tacika mata burinta 'ya'yanta guda biyu sun auri masu arxiki sosai musamman ma Rafee'ah da umma ta tsaya ta jajirce akan maganar auren,mummy tace"nagode Sosai fatima,ban tab'a sanin haka abun xai juye ba ,ashe kece me sona da kaunata ban saniba,dan Allah kiyi hakuri ki manta komai yazama bakomai ba kodan albarkacin xama dakuma yara da Allah ya had'a....."cikeda mamaki umma ke kallon mummy,ta dad'e bataga mara kunya irin mummy ba atsahon rayuwarta wacce abin duniya ya rufe ma idanu bataji bata gani,murmushi umma tayi tace"bakomai,ai Rafee'ah kamar emaan take awurina,bama rafee'ah kadai ba gabadaya yaran gidan nan are dear to me,kuma in shaa Allah I'll always be there for them,you don't have to thank me mummy..."cewar umma tana sake kallon mummy dake bata mamaki ganin abinda yafaru baisa tayi mending ways dinta ba hasalima farin ciki kawai take y'arta tashiga gidan arxiki,alokacin umma ta tabbatar da akwai mutanen da baxasu tab'a canxawa ba kuma mummy na d'aya daga cikin su har sai sunje madakata,ajiyar xuciya umma ta sauke tana me farin ciki da Allah ya ganar da ita tun kafin lokaci ya k'ure mata ta rungumi y'arta da hannu bibbiyu gashi yanxu rayuwarsu ta samu daidaito da inganci fiyeda tunanin me tunani,idan bada kanta tabada labarin abubuwan dasukayi passing through ba babu me yadda saboda Allah yayi musu sauyin alheri acikin rayuwarta data diyarta,Mummy tace"ai ni ban tab'a sanin kece me kaunata ba sai ynxu fatima,Allah ubangiji ya barmu tare ya raya mana xuri'a shine fatana,sannan ya bar mana xumuncin mu har gidan aljannah"murmushi umma tayi tace "ameen" saboda lamarin mummy yafara bata dariya,mummy tace"ya jikin emaan ne?da fatan ta warware?"dariya umma tayi adaidai wannan gab'ar domin mummy ta gama goge mata hadda,wai yau mummy ce ke tambayar emaan saboda tsananin son abin duniya,mummyn data tsani emaan fiyeda misali domin da ita suka rika samun matsala tun farko akan xaman emaan agidan,umma tace"tana daki,inaga bacci takeyi"mummy tace"Allah ya raba lafiya,amma tana cin abinci ko?"umma tace"ehh babu abinda bataci "mummy tace"ma shaa Allah haka ake so,bari naje yanxu xan dawo anjima na sake dubata".umma wacce mamaki ya sumar da ita axaune tace"toh Mummy "tana rik'e hab'a saboda mummy ta gama wiping memory dinta,mummy na fita anty habiba tashigo tana kallon umma that was dumbfounded,xama tayi agefen yayarta suka gaisa sannan tace "umma lafiya dai ko?naganki wani iri"murmushi umma tayi tace"habiba wonders shall never end,wai yau mummy ce ta kalli tsabar idona tace nayi hakuri na maida komai ba komai ba,har dasu tambayar jikin emaan tace wai xata dawo anjima ma"sosai lamarin yaba anty habiba mamaki tace"anya ba wani sharrin take shirin qullawa ba?"girgixa kai umma tayi tace"i doubt much gaskiya,saboda dai an gano mijin Rafee'ah attajiri ne disguising kanshi yayi kuma nice na tsaya acikin maganar shiyasa tafara ganin mutuncina saboda nice silar cikar burinta yarta ta auri mai arziki"dariya anty habiba tayi tace"gaskiya mummy batada kunyah"umma tace"kema dai kya gani,ni abinda ya daure min kai shine ba don Allah take so mu Daidaita ba sai dan abin duniya"anty habiba tace"Kinsan fa haka wasu mutanen suke,basa tab'a canxa halinsu har sai mutuwa ta riske su,ai tunda abinda yasamu afiya bai sa mummy tayi mending ways dinta ba wannan ma baxai sa tayi ba"umma tace"haka ne kuma,Allah ya mana kyakkyawan karshe"anty habiba tace"Amin ina mutuniyar?"murmushi umma tayi tace"tana daki anata bacci"anty habiba tace"ohh ni wai emaan dinmu ce da ciki,Allah dai ya sauke ta lafiya mu fara goya jikalle"umma tayi dariya ta amsa da "Amin ya Allah"tana jin farin ciki yana mamaye xuciyarta....

driving alameen keyi calmly saide hankalinshi na wurin emaan dake pressing wayarta hankali kwance,da sarah take magana akan package din sara da xata karb'a awurin cousin dinta,contact din yarinyar sarah tayi ma emaan sending alokacin saboda tana son sakon yaje wurin emaan da wuri kafin lamarin ya xama shiririta,kife wayar tayi bayan tayi saving contact din yarinyar ta kalli alameen wanda alokacin yake kallonta kasancewar suna cikin hold up,murmushi mai sanyi ya sakar mata sai ta lumshe idanu tana sauke deep breath ,hannunta dake cikin nashi yayi kissing kamar xai cinye murya can kasa yace"I'll miss you so much babyna"murmushi kawai tayi batace komai ba saboda tana bukatar hutu alokacin,yace"nasan baxakiyi missing dina ba ko?"kallonshi tayi kana ta gyada mishi kai alamar Ehh tana sakin karamin murmushi,shima murmushin yayi yace"it's alright then,time has a way of changing things,very soon xakixo kina cewa idan ba alameen ba sai rijiya"sosai kalamanshi suka bata dariya hardasu kyakyatawa saide har lokacin batace mishi komai ba,yace"turn dina na nan zuwa ai...."emaan tace"aikuwa turn din naka baxai tab'a zuwa ba"alameen yace"we shall see,nabaki few days yarinya you'll come running to me,nikuma alokacin zan rama"yafada yana jinjina mata kai alamar tabbatar ita kuma ta kafe shi da idanu tana kallo for few seconds...tafiyar minti goma sukayi suka karasa gidan baban emaan,suna xaune a main parlor ya sauko cikeda farin ciki yayi hugging emaan yana jin sonta da kaunarta na sake shigar shi,washe baki sosai yayi ya amsa gaisuwar su sannan masu aiki suka fara kawo musu abubuwan ciye-ciye,emaan tace"ina ammi dasu Sultana ne?"ta fada tana waige-waige,ajiyar xuciya baban emaan ya sauke sannan ya riko hannunta,with a broken heart yace"emaan baka yin alheri ka lalace sannan bakayin sharri kagama lafiya,tabbas ni me tsananin laifi ne agareki da mahaifiyarki,nayi muku abubuwa marasa dadi wanda nake jin haushin kaina Sosai idan na tuno dasu,ban kasance good husband ga fatima ba,haka nan niba good father bane agareki,I failed woefully as a father emaan,nasan ban cancanci yafiyar ku ba,i treated you like animals wanda basuda gata da galihu,dan Allah kiyi hakuri daughter,nayi dana sanin abubuwa da yawa arayuwata musamman abubuwan dana miki keda mahaifiyar ki"yafada hawaye masu xafi suna sauko mishi,sosai xuciyar emaan ta karye,itama hawayen suka fara xubo mata,yace"alhakin ku dana dauka ne yake bina a mataki mataki na cikin rayuwata,na farko na rasa mahaifiyata wacce takasance babban jigo acikin rayuwata,ta rasu tana Allah wadai da halina kasancewar abinda na aikata muku,na biyu shine Ammi ba matar rufin asiri bace,na cuci kaina emaan na rabu da mahaifiyar ki mace mai cikar kamala da dadtaku,daga karshe ashe su Sultana ba jinina bane,emaan ke kadai ce 'yata aduniya yanxu,banida kowa sai ke,dan Allah find a spot in your heart ki yafe min emaan,you're all i have,dukiyata doesn't matter to me anymore...."sosai EMAAN ta xaro idanu tana mamakin furucin da babanta keyi,sultana da Ali are not her real siblings itace maganar datafi girgiza ta alokacin,bakinta na rawa tace"daddy kai mahaifina ne dan haka na dad'e da yafe maka abubuwan daka mana,kuma nasan umma ma ta yafe maka,saboda sanadiyyar abinda yafaru ta samu ingatacciyar rayuwa wacce take alfahari da ita a mataki-mataki na rayuwarta,Allah ya cigaba da bani ikon yi maka biyayyah daddy,i love you so much "tafada tana hugging dinshi tightly tausayin  babanta yana ratsa xuciyarta,he's very lonely alokacin saboda daga shi sai masu aiki yake rayuwa,alameen dake gefe saida ya xubar da hawayen tausayi,baban emaan yace"dama acikin week dinnan nakeson zuwa na ba fatima da abdulhameed hakuri,saboda nayi rashin amini wanda yake mu'amalantata tamkar dan uwanshi na jini,fatana shine su amshi k'ok'on barata"alameen yace"komai ya wuce daddy,i want you to please consider me as one of your own,nikuma in shaa Allah xan maye gurbin the son that you never had "hawayen farin ciki ne ya xubo ma baban emaan,sai kawai ya hadasu su biyun ya rungume yana jin kaunar alameen yana saukar mishi kamar yadda yake son emaan dinshi,a plate daya suka ci lunch baban emaan yace"you can't stay here and leave your husband behind,tun da ni kadai ne kawai agidan kuma inada commitments sosai these days "b'ata rai emaan tayi alameen yace"no vex,we can stay here together,shikenan it's settled "dariya baban emaan yayi ganin yadda alameen ke yin abubuwa kanshi tsaye,ita kuma emaan tace"nice idea"girgiza kai baban emaan yayi yace"like husband like wife"kallon alameen emaan tayi taga shima ita yake kallo sanda babanta ya fada haka,sai kawai suka saki murmushi atare baban emaan yace"barakallahu feekum,May you always be happy,stay blessed "yafada yana shafa kansu.....tunda suka fito daga gidan baban emaan take had'e rai tana cin magani,alameen dake kallonta kasa kasa yana murmushi ta galla ma harara tareda d'auke kanta ita adole fushi take dan me xai yarda su koma bayan sun yadda akan xasu kwana acan din,alameen yace"I'm sorry,kinga baxan yi ma daddy musu ba shiyasa..."cikeda shagwaba tace"bawani nan kaima baka son mu kwana acan din..."yace"trust me baby..."kallonshi kawai tayi batace komai ba har suka karasa gida,yana parking emaan ta fita daga motar ko second daya bata sakeyi aciki ba,bin bayanta alameen yayi saide baiyi kokarin tab'a taba har suka shiga main parlor,ganin ba kowa a parlon yasa alameen ya jawota suka shiga part dinshi emaan na tutture shi tana cewa"ni ka kyale ni"yace"not until i kiss this lips of yours,yafada yana cirling bakinta,kamar xata fashe da kuka tace"ni banaso...."before she could finish alameen crashed his lips into hers.sosai tayi gasping as he pushed her against the wall kissing her hard.soft lips dinshi yana moving over hers,overpowering her,overwhelming her.she moaned into his mouth.she lost herself in that kiss,in the moment.....it was magic in its purest form for her......


Zaynabyusuf✍🏼

EMAANWhere stories live. Discover now