"Guess who?"

Murmushi ummi tai kana tace

"Abraham... how are you doing?"

Saurin janye hannunsa yay yana me dafe goshinsa..yace

"Oh god.. you guessed right.."

Zagayowa yay inda take zaune ya zauna yana me dora kansa akan cinyarta yace...

"Momy tana gaidaki...."

"Toh ina ansawa...has your papa left?"

"No but he's about to.."

Idanunta ta hau jujjuya wa ko zataga alpha..ganin baya falon yasata bude baki da niyar kwala mai kira..se kuma ta hango shi yana sakkowa..yana karasowa inda take tace.. da shi...

"Kadau Abraham kuje dinning kuyi launch..zan dan fita...."

Takarashe fada tana me dauke kan Abraham daga cinyarta ta mikawa alpha shi....

"Ummi ina zaki?"

Juyowa tai takallaeshi kana tace dashi..

"Inda ka aike ni"

Tafada tana me nufar stairs din bene....

After 10mints segata ta sakko...batare da ta kalli inda suke ba tai ficewarta.....

Koda Abraham da alpha suka gama launch  ..kuwa.alpha ya hau sama ya shirya..kana sukai ficewarsu..dama Abraham dinne ya matsawa alphan da ya kaishi can  kangaroo wajen shakatawarsu.....

Yaune mutanen gidan suka samu dmr zuwa ganin jinjinniyar..koh ma ince Najma because most of them sun ki yarda da samun saukin ta...hajjo kuwa kafawa Tai ta tsare  duk wanda yazo.bata matsawa nan can..se ta caje shi .....kuma ayau dinne .. suwaiba ta zo gidan..... suwaiba kuwa tayi wa wanda yay sanadin warkewar najma allah ya isa ba adadi...duk kuwa da kasancewar ba a gaya mata taka meman sanadiyar samun saukin nata ba....

Da yamma misalin 5 pm .. suwaiba ce zaune a gefen gadon najma dauke da jinjinniya.. while hajjo kuma na zaune a kasan carpet din tana ta caje akwatuna guda 3 da alhaji Ismail ya ciko wa najma su da kaya....se ta daga wancan se kuma ta ta daga wannan....

"Ah kefa najma Allah ya baki uba me sanki..kiga kaya.. wannan kaya harsunyi yawa..shima dai ilu kmr beda wasu yayan seke kadai ..?"

Hajjo takarashe fada tana me dakko wata yar karamar akwatu na glass ...budewa tai tana me dashe hakora...saurin sakin akwatun tai.tana me fadin...

"Kai ka kai.. wannan ai sarkar gwal ce..auzubillahi..shi kuwa ilu inah yasamu kudin siyo gwal..mun shiga uku..?"

Hanjo takarashe fada tana me dafe kirjinta...

Murmushi   mai jin dadi  suwaiba tai kana..tace....

"Uhm ai gwaggo wallahi babu yanda banyi dashi ba akan karya suwo...dalili kuwa naga kuma nan zaku sai mata finshi.."

Turo baki gaba Hajjo tai kana tace..

"Ke dallah dakata..a gidan uwar wa zamu sai mata irin wannan..uwarme muka hada da ita har haka da za mu saimata gwal!..sedai idan sultan zamu siyar..dan wallahi ba dai niba.... "

Harara suwaiba ta gallawa hajjo...yayinda sadiya dake tsaye ta jijjiga kai a
lamar allah ya kara........

Sum-sum suwaiba ta mike ta fice daga dakin batare da ta kara cewa komai ba... hajjo ce ta juya suka hada idoe da sadiya...tace....

"Oh! Kiji min wannan matar ,inba shegen son zuciya ba na jama'a..dan Allah yoto h menene don..babanta yasai mata gwal!...mutane dai kuji tsoron allah.donnidai ba ruwana in Allah yatashi kamaku toh ehee!"

Itadai sadiya bata tankawa hajjo ba..sema juyawa da tai ta fada bathroom........

Direct bangaren su umma hajara suwaiba ta wuce....

Australia Adelaide South.....

Alpha..ne zaune a daya akan kujerar roba.. cikin wani kayatattace island....

Kangaroo island!..kenan tsibiri ne wanda ke cike da korayen shukoki ta.the Seren weather in the island is unpredictable..it arouse you to sleep if you're on a chair!...... island ne dake cike da dabbar kangaroo..sunata kewa ya wa without tryin to harm anyone in the island ....

His eyes stare at the kangaroo symbol.... Dauke kanshi yay ..daga inda yake kallo..

"Hey you!"

Murmushi ne ya fadada a fuskar sa.ganin matar da tai mai magana ta kusa kai ummi shekaru...gefenta kuma dan matashin ne....

"Hey too!".....

It's been  long.since i lasted update..i fuckin knew how yall are desperately in waiting for my updated...i take great pain to tell you this has happened because of eye intermittent problem i have had..wanda it's too risky to clingy my eye to the phone.. but inshallah i will do my fuckin! Best to keep updating..thank you so much guys you're so loyal.. ❤️

UNCLE NASEER  ✅Where stories live. Discover now