Rafee'ah ce ke zaune asaman gado tana sharce hawayen takaici da bakin ciki,masifar mummy ce ta isheta fiyeda misaltuwa,tun ranar da aka kawo lefen sadeeya tayi k'aura da kwanciyar hankali,kullum mummy cikin xaginta takeyi saboda sayyid yace tsarin gidansu basa kawo lefe,saide sukai gidan amarya in yaso daga baya kowa sai yagani,abinda ya sake harxuka mummy shine sayyid yace baya bukatar kayan daki,yace xai mata komai daidai karfinshi,yace shi Rafee'ah yake so dan haka ita kadai dinta xasu bashi,wannan dalilin ne yasa mummy ta daga mata hankali tana ganin kamar sayyid juya Rafee'ah yakeyi tun kafin suyi auren,cikeda takaici tace"na dad'e banga talaka mai fad'in rai irin matsiyacin yaron can ba,saboda ya raina mu ya maida mu ba abakin komai ba yake tsara mana yadda abubuwa xasu kasance,ita kuma shashasha sakarya taxo jiki yana rawa tana fadar abinda yace,bari kiji xan miki magana da babbar murya,dan haka ki bud'e kunnenki da kyau ki saurari abinda zan fada miki,wallahi tallahi kinji rantsuwar musulmi babu ruwa na alamarin aurenki,duk abinda yafaru karki xargi kowa fa ce kanki dakuma muguwar matar can data xuga Abba ya amince da auren ku,karki sake naga kafarki da sunan kin kawo min matsala,ki tafi can wurin fatima tunda tafini mutunci da daraja awurinki".tacigaba da cewa"saboda kin maida ni ba abakin komai ba acikin rayuwarki,ba irin surutun da banyi ba akan xancen auren nan amma kika nace kikace ke lallai sai kin aure shi,ke a lallai saikin lalata rayuwarki kina xaune agidan mahaifinki cikin mutunci da daraja,sai abinda kika gadamar ci,sutura masu kyau da tsada sai wacce kika xaba,ga monthly allowance dinnan na babu gaira babu dalili,amma saboda toshewar basira ta sameki shine kika gwammace auren talaka auren wa'iyaxubillahi kullum cikin matsala,abin bakin cikin shine babu cima mai kyau balle axo kan muhalli da sauran su,nide ina baki shawara har yanzu kina da sauran lokaci,you can call off the marriage lokaci bai kure ba"kallonta Rafee'ah kawai keyi,auren da sauran kwana biyar a daura xata ce tafasa?jujjuya kai tayi cikin shesshekar kuka tace"kiyi hakuri mummy,adduar ki da albarkarki nake nema adaidai wannan gab'ar "dogon tsaki mummy taja tace"nide nafada miki,you should've yourself to blame,karki xo wurina idan aka samu matsala dan baxan saurareki ba"tana kaiwa nan tafice daga dakin tana tsinema umma acikin ranta,ji take kamar ta shake umma ta huta saboda bakin ciki.Umma ce tasa saliha tun yau tafara gyara dakin emaan saboda tsantsar d'oki,bata tab'a jin kewar emaan ba irin haka,ji take kamar ta jawo kwana biyun dasuka rage da hannunta,she can't wait to see her daughter, abu daya ne ke kwantar mata da hankali shine idan sunyi video call tana ganin yadda emaan din ta murje tayi kyau sosai kamar ka saceta ka gudu,anty habiba ce ta taya saliha gyara dakin,umma na gefe tana kallon wasu pictures din emaan wanda aka mata tun tana yarinya,karamin murmushi umma ta saki tana jin son yarta na ratsa ta,irin son da bata taba ji tana mata ba,karban hoton anty habiba tayi tace"ki kara hakuri jibi xata dawo"murmushi umma tayi batace komai ba,saliha ce tace "munyi kewar anty emaan kwarai dagaske,nima na kosa ta dawo"murmushi anty habiba tayi tace"kina xuga umma ko?"dariya umma tayi batace komai ba suka koma parlo saliha xata karasa gyara dakin,basu jima da zama ba hajjo tashigo parlon tana tabe baki,anty habiba tace"waya taba hajjo?"dogon tsaki hajjo tasaki sannan tace"nida waccen figaggiyar matar mana,ai so nayi ta biye min yanxun nan nasa abuga mata farar takarda tadau hanya"cikeda jimami anty habiba tace"Subhanallahi,rayuwar ce sai ana kai xuciya nesa"saida hajjo ta tura kallabi gaban goshi tace"gyaran me kuke a dakin emaan?"anty habiba tace"jibi xasu dawo hajjo,ko bakida labari?"hajjo tace"ke karan kad'a miya kika sani balle ni?kawai dai lamarin ne naji shi kamar saukar aradu,daga ke har fatima kuna abu babu wayewa,me emaan xata tsinta a dakinta wanda babu a bangaren mijinta?"kwafa tayi tacigaba dacewa"Ina jiye muku tsoma baki a abinda bai shafeku ba,saboda dole kuji kunya inde alameen ne mijinta,ko kuma itace dakanta tace a gyara mata?"girgixa kai anty habiba tayi tace"haka ne hajjo,nima nayi wanann tunanin da farko"itadai umma shiru tayi batace komai ba,anty habiba kuma ta biye ma hajjo gudun kada tasha bakar magana.cikeda mamaki mami ke kallon fauxa wacce gabadaya hankalinta baya jikinta,hasalima bata san wainar da ake soyawa ba tun fitarsu mami da anum,xuciyar mami ce ta karye saboda tausayin fauxa,tana jin ina ma akwai abinda xatayi sacrificing acikin abubuwan data mallaka wanda hakan xai sharema fauxa hawaye,she's feeling dejected as well,saboda ta kasa bama yarta farin ciki alokacin data ke cikin bakin ciki,tashin hankali da kuma damuwa,mami na daga tsaye ta rungumeta hawaye masu xafi suna xubo mata,da sauri fauxa ta juyo tana faking smile saboda itama bata san mami na shiga damuwa ta dalilin ta,tace"mami har kun dawo?"saida mami ta goge hawayen sannan tace"ehh,saboda ke na dawo da wuri nasan kina nan kina aikin kuka da tunani"kakalo murmushi fauxa tayi tace"yasu hajiyar Sadeeq din?"xama mami tayi agefenta tace"suna lafiya,yanxu mukayi waya da fanta,nayi tunanin ma ta karaso"girgixa fauxa tayi tace"bata karaso ba tukunna"mami tace"dafatan dai kinci abinci?"murmushi kawai fauxa tayi batace komai ba,mami tace"dan Allah ki daure ki ci fauxa"asanyaye fauxa tace "zanci anjima in shaa Allah"shigowar Abba cikin parlon ne yasa fauxa ta koma saman carpet ta xauna,akusa da ita ya xauna sannan ya nuna mata gefenshi yace"dawo nan fauxa"ba musu ta xauna agefen nashi shikuma ya bud'e farar ledar IS suya yace"ga favourite dinki,nasan har ynzu bakici komai ba"murmushi mami tayi tace"maganar da nake mata yanxu kenan"tafada tana shiga kitchen ta dauko musu chilled drinks da ruwa,Sosai taji dadin yadda fauxa taci naman ga kuma Abba nata janta da hira,sosai mood dinta ya canxa tanata magana abin sha'awa har fanta taxo suka shiga daya parlon mami domin suba fauxa da Abba sarari.

Saida Sarah ta tafi sannan alameen yafito kuma dakinta directly yashiga,lokacin tana tsaye gaban mirror starring at herself,emaan bata son qiba dan haka take watching diet dinta closely,murmushi yayi yace"sweetheart me kikeyi?"juyowa tayi ta kalleshi yana sanye da jallabiya fara,da mamaki take kallonshi saboda bai fiye sawa ba,asanyaye tace"bakomai"yana closing gap dinda ke tsakaninsu yace"are you sure?"gyada mishi kai tayi tacigaba da abinda takeyi,rungumeta yayi ta baya yace"meyasa kika damu dan nace miki qatuwa?"kallonshi tayi ta mirror bata ce komai ba,yace"kidena damuwa kinji baby,i love you regardless of your looks,kinji baby ta"kallonshi kawai tayi bata ce komai ba,dan haka ya kama lips dinta yana owning ahankali for few minutes,hankade shi tayi ganin abin nashi yafara yawa,ta harareshi tace"me tumbi kawai"xaro idanu yayi yana kallonta yace"ahaka dai kike son abinki ko?"smiling kawai tayi ta juya tana daure gashinta ta mayar dashi ponytail,bata ankara ba ta ji alameen ya sake rungumeta ta baya yana sliding red skimpy dress dinda ke jikinta,ajiyar xuciya ta sauke tareda lumshe idanu,da sauri ya juyota sukai facing juna,pulling her closer yace"yau xamuje shopping ko sai gobe?"asanyaye tace"yadda kace"dan bude idanu yayi yace"a'a ki fada lokacin da kike free,tunda jibi ne tafiyar tamu"rolling eyes tayi tace"gobe in shaa Allah "yace"sure baby,yau ranar tawa ce kenan ?"ya fada yana dage mata gira,hade rai tayi shikuma ya marairaice yace"haba babe tun jiya fa"turo baki tayi tace"nide a'a"yace"pls baby na,bansan ki da haka ba"bata ce mishi komai ba illa kokarin kwace kanta datakeyi saidai she was too late.beneath his breath yake whispering"hold me pls,i love how it feels to be held by you emaan,your hands are warm against my skin, your timid gesture of tenderness.the lights are low and my heartbeat is loud".he can feel her hands shaking against his chest with tremors brought by uncertainty,he wants to tell her that it's okay for her to touch him,even though yasan how much courage it must take for her to put her hands on him,shi dai kawai yana son ta fahimci that's very okay.murya can ciki-ciki yace"i love the way i touch you babyna,my hands all over you,touching every inch of you,love the way I glide them all over my body,caressing your curves...."yafada kissing her neck,he love neck kisses so much,a irin wannan lokacin tunanin emaan ke tsayawa cak dan dole take bada kai bori ya hau ta....bacci tayi me tsaho har lokacin da aka kira sallar magrib,da mamaki alameen ya tasheta saboda har fita yayi yasiyo musu abinci ya dawo,tashi tayi xaune tana goge idanunta cikeda kasala mai tsanani,ji tayi kamar anyi mata shegen duka saboda tsantsar gajiya,idanunsu na sarkewa acikin na juna ya sakar mata murmushi yace"sannu da tashi my sleeping beauty "duvet tasake ja ta rufe jikinta,murya can kasa tace"bani towel dina"mak'e kafad'a yayi yace"a'a"kamar xata fashe da kuka tace"kabani mana,lokacin sallah yana wucewa"xama yayi maimakon ya bata yace"Toh wai b'oye-boyen me kike min?wani dare ne jemage bai gani ba?"harara ta galla mishi ta ce"daren mutuwar sa"baisan lokacin daya fashe da dariya ba har dasu rike ciki,itakuma ta sake fusata dan haka ta mike fuuu tareda duvet din,shiga toilet din tayi sannan ta jefo duvet din tsakiyar dakin,murmushi alameen yayi kana ya girgiza kai yana mamakin emaan.....


*My fans kamar yadda mutane da yawa ke complain din gari babu kudi yasa nayi slashing amount din class for 48hrs xaku biya 500 instead of 1k *masu himma nata registration,kanwata,kawata, Antyna,yayata, mummy na what are you waiting for?chat me up directly via 09037909996 domin shiga class dina inda xan bayar da enticing goodies, sai na jiku*



Zaynabyusuf✍🏼aka chef Zee👩🏽‍🍳

EMAANحيث تعيش القصص. اكتشف الآن