A main parlor hajjo ta tara su gabadaya,ga kaya nan masu kyau da tsada ancika centre table dashi,same design ne kayan amma different colours,dan haka mami aka fara ba wuri ta xaba sannan mummy,sannan mama,umma aka bar ma last ones din,laces ne guda biyu da atamfa guda daya,haka xalika na yammatan ma kowa aka baiwa mamanta,godiya kowacce tayi acikinsu banda mummy data hade rai kamar hadarin gabas saboda lamarin bai mata ba,ga kuma mijin da Rafee'ah xata aura ne yafi tsaya mata arai,tun da sukaxo parlon mummy ke hararar umma dake can xaune tana duddduba kayan,amma xuciyarta cike take da damuwar auren da alameen xai kara,kamar mummy tasan abin dake ran umma tace"ai nayi tunanin dana alameen xa'a hada"mami tayi saurin cewa"nima naso su hada din,gidan su Yarinyar ne suka dage lallai sai an basu at least wata biyu"mummy tace"mukam yanxu ne xamusan alameen yayi aure"murmushi mami tayi tace"aikuwa dai,yanxu alameen xai san yayi aure,shiyasa tun yanxu xamu fara shiri"dariya mummy tayi tace"Allah ya nuna mana lokacin lafiya musha bidiri"kafin mami tayi magana hajjo tace"da auren da akeso da wanda ba'aso duk sunan su aure tunda shaidu sun shaida,an bada sadaki hasalima mace na wurin mijinta kila ma har an samu rabon d'an baba"takarashe maganar tana kallon umma wacce taji dadin response din hajjo,tabe baki hajjo tayi tace"sai kiyita xama suna fada miki maganar banxa kina kallonsu,mace dai xaman gidan miji ne ya hada ku ba kanwar uwale bace bare ta ubale  balle idan kika mayar mata da magana ace kinyi rashin da'a "hajjo tafada tana galla musu harara gabadaya su ukun,simi-simi mummy da mama suka mike kamar tsofaffin munafukai suka wuce bangaren mummy,mami ta kalli hajjo cikeda takaici amma takasa cewa komai,Dan haka itama mikewa tayi jiki ba kwari takoma part dinta,wannan dalilin ne yasa hajjo cewa"kin xauna kowacce banxa tana miki iya shege,daga yau kar na sake ganin sun miki abu kinyi shiru,kema ki nuna musu daidai kike da kowacce mara mutunci,tunda su ba irin arxiki bane"murmushi umma tayi batace komai ba saide taji dadin yadda hajjo tayi supporting dinta.dan haka da murmushi asaman fuskarta ta koma part din ta tanata juya maganar hajjo acikin ranta,tabbas abinda hajjo tafada is nothing but the truth,dan haka daga yau duk matar data fada mata maganar banxa saita nuna mata itama ba kanwar lasa bace.

tabangaren su emaan har lokacin suna parlo saide alameen ya kwantar da ita akanshi shikuma yana kasanta,gashi ya riqe ta irin gam-gam dinnan babu halin motsawa balle ta kwace kanta,soft hands dinshi ne ke yawo asaman bayanta,murya can kasa yace"what would like to eat for dinner?"shiru ta mishi batace komai ba,haka ne yasa shi cupping fuskarta dan dole yace"shirun nan naki ne ke sawa nake takura miki,yanzu I've to kiss this your sexy lips kafin kiyi magana ko?"saurin girgixa kai tayi tace "ni me xance?"cikeda shagwaba tayi maganar sai kawai alameen ya saki baki da hanci yana kallonta,yace"ohh lord of mercy"ya fada yana mikar da ita xaune,yace"tell me how much you love me emaan "harara ta galla mishi tana kokarin mikewa,saurin mayarda ita kan laps dinshi yayi yace"Ina xaki?"murya can kasa tace"kwanciya xanyi"saida ya dora lips dinshi asaman kunnenta sannan yace"dama kinada wurin kwanciya daya wuce kirjina baby?"banxa ta mishi yace"answer me mana"galla mishi harara tayi instead of answering him,dan haka baida option din daya wuce flipping nata takoma kasan shi ya hade fuskarsu awuri daya suna inhaling each other's breath,idanun su sark'e dana juna,softly yace"you have a very special place in my heart,there is where i want you to be till the end of time "bai tsaya jiran response dinta ba yayi owning bakinta,sanin dama baxatayi magana ba yasa yayi hakan,with passion and urgency yake abinda yakeyi kamar ma fiyeda na jiya,kuka sosai emaan ke yi saide batada mataimaki sai Allah,dan haka tayi shiru tana cigaba da xubar da hawaye,Sosai dazu ta bashi tausayi amma bashi ya hana yanxu ya cigaba da dora mata xaxxafan darasin shi ba wanda da ace emaan na sonshi she'll definitely cherish this moment,itadai bata san yadda akayi ba taji ta asaman carpet daga nan kuma her brain stopped functioning yadda yakamata,saida ya tabbatar ta kwashi karatu fiyeda jiya sannnan ya barta,kallonta yake cikeda tsananin shauki,bege da kauna mai tsanani wacce baxai iya fasaltawa ba saboda kaunar emaan tagama xagaye jinin jikinshi,kafin yayi magana wayar shi tafara ring,ashe ma ba'a lokacin aka fara kiran ba kawai dai hankalinsa ne yayi nisa,jiki ba kwari ya jawo wayar yana kallo ganin yasmeen ce ke kira,kafin ya kashe kiran idanun emaan suka sauka asaman screen din,taga sunan yasmeen yafito tareda hearts guda biyu,sauke idanunta tayi sannan ta mike xaune shikuma yakasa cewa komai kamar tsohon munafiki,rigarta ta dauka tashiga dakinta shikuma ya bita da kallo,saboda takaici ma kashe wayar yayi completely duk da ba haka xuciyar shi taso ba,sosai damuwa ta rufe shi dan haka ya bude wayar ya kira yasmeen back,cikeda fushi ta daga tana xaxxaga mishi masifa,alameen ko lumshe idanu yayi yana sauraran fadan nata,can yace"I'm sorry babe,ina busy ne I'll get back to later"yana gama fadin haka yabi bayan emaan wacce lokacin tashiga bandaki,xaune ya tarar da ita cikin ruwan xafi tana sharce hawaye,haka ne yasa shi karasawa daf da ita hankali tashe yace"I'm sorry wife,wallahi ba laifi na bane"bata dago ba balle tasan anyi halittar alameen awajen,dan haka kawai ya shiga ciki ya rungumeta yana mata whispering sweet words....batada yadda xatayi dole tabar shi ya taimaka mata tayi wanka,awurin sa pyjama's ma dole tabar shi yasa mata saboda tana bukatar taimako,kamar da safe yanxu ma shi yayi musu ordern dinner sannan ya dawo dakinta lokacin tana xaune kan salllaya ta idar da sallar magrib,kallo daya ta mishi ta dauke kai shikuma ya karasa inda take xaune yana kallonta closely,ahankali ya dago da fuskarta yana kallon kwayar idanunta wanda suka cika da ruwan hawaye,idanunsu na sark'ewa dana juna hawayen suka gangaro,da sauri alameen ya tara hannunshi hawayenta na xuba aciki,saida yayi pecking idanunta sannan yace"in har ina raye ina fitar da Numfashi baxaki sake xubar da hawaye abanxa ba,that i promise you fatima na...."




*masu himma nata registration,kawata,Antyna,yayata,mummyna what are you waiting for?chat me up directly via 09037909996 domin shiga class dina inda xan bayar da enticing goodies,sai na jiku*




Zaynabyusuf✍🏼

EMAANWhere stories live. Discover now