Emaan na xaune a dining tagama warming abincin  xataci kenan alameen ya shigo gidan ahaukace cikin yanayin da saida xuciyar emaan tayi tsananin bugawa,yadda yayi shutting door yasa emaan ta runtse idanu,from a far yake kallonta da jajayen idanunshi furiously kuma cikeda tsananin kiyayyar data ninka wacce yake mata alokacin baya,yadda yake takowa gareta yana closing gaf din da dake tsakaninsu yasa ta saddakar kasheta xaiyi saboda bata taba ganinshi cikin yanayin fushi da tashin hankali irin wannan ba,saida ya karaso daf da ita sannan ya tsaya yana kallonta closely,plate din abincin ya dauka ya buga ajikin bangon da emaan take,hakan yasa wasu daga cikin abincin xubowa ajikinta,agigice ta mike tana bud'e idanunta saboda xafin abincin dake ratsa skin dinta,kafin ta gama dawowa daidai taji yayi pining dinta da bango ya matseta Sosai kamar xai maidata cikin ginin,runtse idanu tayi hawaye masu xafi suna sauko mata,yace"I hate you emaan,I despise you beyond your shallow thinking,na tsaneki tsana mai tsanani and I'll continue to do so for the rest of my days..."yafada yana fesa mata warm iskar bakin shi,mutsu-mutsu takeyi tana kokarin kwace kanta saboda yadda ya matseta da bangon ji take kamar xai karyata,murya na rawa tace"please,let go off me..."..."will you shut the fuck up...!!!!"ya daka mata uban tsawa me gigita tunani,sai kawai tafara kuka mai taba xuciyar mai sauraro,yace"bayan abinda yafaru yau,wanda xai yi affecting rayuwar fauxa forever nayi changing ra'ayina akanki emaan,alokacin dana aureki akwai certain years din dana lissafa xan sakeki,amma ayanxu dakika tarwatsa komai kika lalata komai,you'll die miserably da igiyar aurena akanki,wacce xaki gwammace mutuwarki akan rayuwar ki,I'll make you suffer to the extent that xaki roki Allah ya dau rayuwarki because I'll useless your life beyond your imagination you fool..."ya fada ya na sake matseta da bango,kuka Sosai takeyi tana cewa"cikina alameen,it's hurting..."ya kalleta yace"ciki?"ya maimaita yana sake matseta da bango da iya karfin shi,yace"haka nakeso,I want you to feel koda rabin fauxas pain ne,you took away the most precious soul in fauxas life,you too away her husband you heartless bitch".xaro ido emaan tayi tana kallon fuskar shi domin takasa apprehending maganar shi,she was confused tace"bangane I took away her husband ba...."saida ya daka mata tsawa sannan yace"yes,fauxa lost her husband because of you....."wannan kalaman ne suka daki xuciyar emaan,taji gabadaya ta rasa kuxarinta,tarota yayi yasake matseta da bango ganin tana shirin faduwa,takasa yadda da abinda alameen yafada,Sadeeq is no more?ta tambayi kanta tana fashewa da kuka mai karfi da ciwo,Sadeeq ne ya rasu!itace tambayar da xuciyrta ke jefa mata,kuka takeyi mai tsanani da ratsa xuciyar mai sauraro,saide har lokacin takasa yadda wai Sadeeq ya rasu,fauxa ce ta fara zuwa ranta,sai kawai ta runtse idanu tana jin wani xafi da radadi acikin xuciyrta,she can't think straight har lokacin da alameen ya watsar da ita akasa bata sani,saboda she was lost in thoughts,lost in the world of her own memories,agigice ta jawo wayarta dake saman dining tana kuka ta shiga whatsapp,messages dinda ya rika turo mata take karantawa tana kuka mai ciwo,message din karshe ne ya tsaya mata axuciya taji tsanar kanta na shigarta,"Amincin Allah ya tabbata agareki emaan,banyi miki wannan message din saboda ina jiran reply din ki ba,saboda nasan you'll never respond to my message and that hurts beyond words,amma ba komai,ni masoyinki ne dan haka I'll bear the consequences of loving you cikeda farin ciki,emaan kisani sonki axuciyata abu ne mai matukar wahala wurin bayyanawa,ina miki xaxxafar kauna wacce baxata misaltu ba,tun kina karama lokacin da Abba ya dawo dake under his care nake jin ki acikin raina,saidai ba feelings din soyyyah nake miki ba awancan lokacin,tausayinki ne ke dawainiya dani saboda ban taba ganin yarinya mai hankali da riqo da kaddara kamar kiba,you went through a lot tun kina karama,hakan ne yasa nake jinki acikin raina fiyeda misaltuwa,tun daga wannan lokacin nake bibiyar alamarin ki saboda inaso naxama big brothern da baki dashi,fortunately enough mukayi understanding juna na dauke ki matsayin kanwa ke kuma kika daukeni matsayin yaya,xuwan ki gidan mu ne ya tabbatar min da kaunar dana ke miki mara fasaltuwa,kuma nayi kokarin boye hakan amatsayin sirri acikin xuciyata but unfortunately xuciyata ta kasa yadda da hakan,kullum burinta shine ta kasance tare dake,and I promise wannan shine wish dina na karshe aduniya,I can trade my life for you emaan,I love you senselessly and beyond every reasonable doubt,idan na kalli fauxa sai jikina yayi sanyi saboda fauxa is the perfect wife ever,not only the perfect wife but the perfect person I've ever met,she's amazing kuma tanada kyakkyawar xuciya,amma still i found a way to tell her that I'm in love for the second time,she was heartbroken but yet she stood by me,alameen ruined everything,he ruined my life by snatching you away from me,tun daga wannan ranar nasan cewar my days are numbered,kuma ban kasance mai tsahon rayuwa ba,saboda rayuwata na tafiya ne da soyyyarki,I can't live without your love emaan,I love you so much and I wish for your happiness in every falling star,lastly i want you to promise me xaki kasance cikin farin ciki no matter the situation dakike ciki,promise me xaki gyara rayuwarki ta dawo kamar ta kowa mai cikeda farin ciki,promise me xaki daina yawan tunani kiyi focusing akan rayuwarki da kuma future dinki,promise me xaki shimfida rayuwarki cikeda farin ciki da aminci,saboda babban burina aduniya shine naganki cikin farin ciki,know that I'll die a honourable death saboda sonki ya gama min komai arayuwa,you don't have to love me back idan kinji sakon mutuwata,bana so kiyi min soyayyar bayan rai,ina so ki cigaba da rayuwa cikin farin ciki tareda mijinki,alameen is a nice person emaan kuma kema kinsan da hakan,abubuwan dasuka faru ne baiyi bincike akai ba yake xartar da hukunci,amma ina me tabbatar miki duk ranar daya gane gaskiya sai kin xamto a true living Queen wacce xa'a dinga misali da ita aduniyar masoya,Allah ya albarkaci auren ku ya baku xuri'a mai albarka,xanso ace ina nan amma hakan bame yiwuwa bane,fatana shine idan kun haifi namiji asa mishi Abubakar Sadeeq yadda tarihina baxai gushe ba aduniya,lastly idan kika riski sakon rasuwata kimin addua sannan kiyi min sadaka da dukkan abinda Allah ya hore miki,loving you was a rollercoaster of emotions amma I'm happy I experienced that,fi amanillah,till we meet again in jannah-Abubakar Sadeeq Kabeer loves you forever-.

EMAANWhere stories live. Discover now