Yana sauri yafito daga one of the most expensive hotels in London mai suna shangri La the shard hotel and apartment,jikinshi sanye da sky blue din Chanel summer wears,kafarshi wacce take fara tass har wani glowing takeyi sanye da sky blue din harry wintson ruby slippers,ya gyara xaman dior sunglasses dinshi wanda ya dace da doguwar fuskarshi feeling a bit disappointed,Mr lincs first impression towards him shouldn't be this way,ya bud'e motar shi 2023 BMW 3-series yafara driving calmly and carefully duk da saurin dayakeyi,shaf ya manta xai hadu da mr Lincoln ayau din,ya kalli agogon hannunshi patek Philippe grandmaster chime yaga 10 minutes past 7,sassanyar ajiyr xuciya ya sauke within few minutes ya karasa the grand by concerto cafe inda xasu hadu da Mr linc wanda already yaje cafe din har yayi ordering ice tea,xama yayi suka gaisa sannan cikin rich and classy accent dinshi yace"Mr Alameen Abdulhameed Abubakar Safana from energean oil and gas,nice to meet you".Mr linc was impressed beyond words,yadda Alameen ke mishi bayanin komai dalla dalla cikeda tsantsar kwarewa yasan cewar tabbas irin su Al'ameen a duniya are rare,absolutely genius ya furta yana jinjina kai,Al'ameen is a first class graduate of petrochemical engineering both a Bsc da Msc,gashi Allah ya bashi baiwa ta musamman,shiyasa aikin yaxo mishi cikin sauki a one of the best offshore oil rig,within few years yayi kudin ban mamaki,skin  dinshi kawai ya isa shaidan hakan,duk da carbon copy din hjy kwaise ne kamar tayi kakin abinta ,saima xallar kyan daya fita saboda tsantsar hutun daya ratsa shi,at a very tender age yasamu kudi sosai .even though he's trying as much as he can to live below his income,yafi 25 years acan saboda tun daya gama primary school Abba ya mayar dashi completely,idan ka kalleshi xakayi tunanin arab ne wanda bai hada jini da Africans ba saboda kyau da kudi,idan yayi magana kuma xakayi tunanin bai tab'a jin hausa ba,even though ya iya saide ba can Sosai ba,akallo Na xahiri ba lallai kayi tunanin ilimin addini ya ratsa shi ba,sai xama ya hadaku nan zaka fahimci yayi xurfi a ilimin addini kamar yadda yayi ana boko.Mr linc baturen America ne kuma oil mogul wanda ya shahara Sosai acan kasarsu,yayi research Sosai akan Al'ameen saboda world recognition din daya samu,ya samu lots of achievements a field dinshi,babu b'ata lokaci ya aminta da bayanan Al'ameen sannan ya yarda xasuyi aiki da energean oil and gas,inda Al'ameen xai samu percentage din hundred thousands of euros ,xama ya cigaba dayi awurin bayan tafiyar mr linc,yana kallon yadda mutane ke strolling wasu nakan rides dinsu,the view is just beautiful,wayarshi iphone 14 pro max tafara ring,ganin mami ce me kiran ya daga tareda russunar da murya,yace"good evening mami",gyara xama hjy kwaise tayi tace"evening dear,how are you doing?"ya lumshe ido sannan ya bud'e yace"I'm good alhamdulillah,how about you my dear Mami?"tace"alhamdulillah,yaushe ne dawowar,ina son fara prepping on time"tunanin few seconds yayi yace"in two weeks time in shaa Allah,sabodaa yan-xu inada aiki masuu yawaa "d'an murmushi tayi saboda yadda hausa accent dinshi yayi tace"Allah ya kaimu dear"yace"Amin,how are my siblings doing?"tace"great alhamdulillah "yace"abba called me yesterday regarding salimas wedding,I promise xanxo,why doesn't he trust me?"murmushi hjy kwaise tayi tace"sanin hali ay yafi sanin kama,kuma munyi missing dinka Sosai shima so yake yaganka".hira suka taba mai tsaho sannan sukayi sallama cikeda kewar juna.Suna gama wayar ta mike tashiga part din abba,wanda ya mik'e kafa yana kallon channels Tv,saida ta gaishe shi cikeda girmamawa sannan tace"inason aron hankalinka na lokaci kadan".da toh ya amsa mata sannan ya tattara nustuwar shi gabadaya ya damka mata,tace"magana ce akan yar wajen fatima,naga yanxu Anci wata daya tana wurin fauxa,kasan yaran yanxu sai ahankali,bai kamata ta dade haka ba saboda ko shi mijin fauxa ma yayi kokari,banason axo gab'ar da xasu fara complain "attentively yake sauraron ta sannan strictly yace"ban yi shawara da kowa ba sanda na turata gidan fauxa,haka xalika baxan yi shawara da kowa ba akan lokacin da xata dawo"cikeda tsantsar mamaki take kallon abba wanda ya tsayar mata ya nuna mata iyakar ikonta akan fatima da yar ta,kenan sanda ya damk'a mata responsibility din kula da gidan ya cire fatima da 'ya'yanta aciki?akan fatima da yarta ne kawai abba ke tsayar mata ya nuna mata iyakar ta,bata hakura ba tace "shawarar naxo muyi,bature yace two heads are better than one,yaushe xata dawo?"shiru abba yayi yana kallon hjy kwaise sannan yace"mecece damuwarki na xaman eman agidan fauxa?"tayi saurin cewa"haba abba wacce irin damuwa kuma?"yace" tun lokacin da taje gidan kika tayar da hankalinki abanxa,narasa meyasa kika damu da xamanta awurin su".shiru hjy kwaise tayi domin abba baxai tab'a fahimtar ta ba,saita mike ta koma part dinta jikinta asanyaye xuciyarta na karanta mata abubuwa masu yawa.
Sallamar Anty habiba ce tasa umma gyara xama tana sakin murmushi,anty habiba ta rungume umma tanajin dadin ganin ta cikin fara'a,suka gaisa tace"yasu musaddiq?ya wurin su eman?"umma tace"lafiya kalau ya yaran?"lfy anty habiba tace tana kallon dakin eman,tausayin yarinyar na mamaye xuciyarta,tace" dama magana naxo muyi".saida umma ta tattara hankalinta awuri daya sannan tace "Allah yasa lfy ".shiru anty habiba tayi tana kallonta can tace"muna ma Allah laifi ya yafe mana kurakuran mu matukar muka nema yafiyar sa,ke uwa ce wacce aka santa da tausayi dakuma kaunar 'ya'yanta,eman bata cancanci haka daga gareki ba,hukuncin dakika dauka akanta mai tsauri ne,karki manta duk duniya batada kamarki,batada gatan daya wuce naki,ki jawota ajiki ki rungumi abarki yaya,hannunka baya rub'ewa ka yar,abinda yafaru yariga ya faru it's left for us to know how to live with it,kowa da irin tashi k'addarar,ta eman ahaka taxo,bai kamata muyi watsi da ita ba ahalin datake ciki,she need our maximum support amma kika banxatar da lamarinta sai yar kishiyar ki ce take xaune da ita,kallon me kike son duniya ta miki?wacce bata yadda da kaddara bako?wacce ta kasa xama a karkashin inuwa daya da yarta saboda tashiga cikin jarabawar rayuwa?kika kasa rike ta da hannu bibbiyu alokacin da aka fasa bikinta, lokacine me xafi acikin rayuwar ta,mahaifinta wanda kadan yake jira yace yabar miki ita har abada baya sonta,alokacin ne yakamata ki daure kuma ki jure amma kika bi sahun sauran kuka jefa ta cikin tsananin rayuwa,thanks to Abba da fauxa da bansan irin depression din da xata shiga ba".kallonta kawai umma keyi tana dora maganganun anty habiba akan mixanin hankali,tacigaba"it's high time dayakamata ki jawota ajikinki idan ba haka ba karki xargi kowa fa ce kanki idan abubuwa suka rikice anan gaba"tayi shiru tana kallon umma wacce idanunta suka ciko da ruwan hawaye....

Zaynab Yusuf✍🏼
09037909996

EMAANWhere stories live. Discover now