41-50

70 3 1
                                    

*🌺DA'IMAN ABADAN🌺*
_Hot love and fate story_

    Na
_YAR'MUTAN KANKIA_

_MANAZARTA WRITERS_

*BOOK ONE*

*PAGE 41-50*

https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ

NO EDITING✓

Kwaciyar isarsa tayi a parlorn ya tashi ya haye sama, duk snow din da ake a kasar dan har rufe wasu gidanjen take amman shi A-Kadir zafi yake ji dan har zufa yake jin tana zubo mashi. ga kuma kanshi yana sarawa kamar ya cireshi daga jikinshi haka yake ji...rayuwar tayi mashi kunci baya jin dadin komai,komai ya tsaya mashi yayi mashi cak,da duka hannayenshi ya dafe kanshi da jijiyo suka taso tsabar zabar ciwo da shi kan yake mashi.

Dakyal ya iya tashi ya fada toilet ya samu ya watsa ruwa. dan rage zafin da yake ji a jikinshi.dan ji yake kamar ana watsa mashi ruwan zafi ko kuma ana watsa mashi rushi haka yake jin zafin garin...koda ya fito daga toilet din  kaya mararsa nauyi ya dauka. ya samu ya saka sannann ya kaffabara sallah bayan ya gama sallah ya samu ya kwanta dan ba abunda yafi bukata kenan.

★★★

Ita kuwa Beauter tun tana kallon hanya har ta fara jin rashin jin dadi dan ta saba dashi yanzun. ta saba koda yaushe sai yazo yaga lafiyarta,dan sharewa tayi ta cigaba da yin sabgoginta amman abunda ya bata mamaki yana kasan zuciyarta dan ya hana zuciyarta natsuwa da zaman lafiya. dan duk motsin da take shine take tunawa ko lafiya...dan tsaki tayi tana ajiye juice din da bata dade da gama had'ashi ba daman A-Kadir ta hadama wa dan ta lura ya son Apple juice.shiyasa tun da ta tashi bata zauna ba sai da ta tabbatar da ta gama sannan, sai dai taji shuru bai shigo ba da daukowa tayi ta sha amman kuma sai ya fice mata a rai.

Game kawai take bugawa duk da ba fahimtar game din take ba ,amman ta rage mata kaso 50 na damuwarta ,door bell taji batasan sanda murmushi ya sabuce mata ba sai da ta fad'a bedroom dinta ta fasha turare ta shafa ma pitch lips dinta man baki sannan ta fito cikin sauri. dan tayi kewarshi duk da jiya a wajenta ya wuni amman ai yau bai zo da wuri ba tunda har hudu ta wuce bayan kuma ba haka ya koya mata ba.

Turus tayi tana dan bata fuska ta kalleshi kamar yanda shima yake kallonta cikin murmushi dan bashi hanya tayi ya shigo tana rufe gidan tsaye tayi a gabanshi tana cewa.."Haba Shuhaib maiyasa wai kake man haka."? Murmshi Wanda ta kira da Shuhaib yayi yana tashi yayi hunging dinta tight gami da sauke ajiyar zuciya. yana shafa ta a hankali a hankali yana sauke ajiyar zuciya a jere a jere hura mata iska yayi a kunne gami da dan cizawa kadan, batasan sanda ta makalk'aleshi ba tana tura kanta sosai a cikin kafad'unshi.

Cirota yayi daga jikinshi yana mata wani kallo na nayi kewarki ga kuma uwar jaraba da ta taso mashi sosai da sosai. kauda kanta tayi daga kallonshi tana kokarin cire jikinta daga jikinshi amman yaki bata damar hakan dan kara matse yayi sosai ,d'ago kanta tayi tana turo baki gaba tace.."Amman shu...bai bata damar ida fadin abunda zatace ba ya had'e bakinsu waje d'aya yana mata wani irin softkiss cabke harshenta yayi yana tsotsa yana tura hannunshi a cikin rigarta yana yin kasa da bra din ta yana shafa brest dinta daya ,mutsu mutsu take yi tana girgiza kanta tana kai mashi bugu ko gezau dan yayi nisa baijin kira.

Dakyal ta samu ta tureshi daga jikinta tana ja da baya gami da wulla mashi wata uwar harara tsaki tayi tana cewa.."wai maiyasa kake man haka ne wai Shuhair?na gaji da halinka na gaji haka nace na gaji ni matarkace ko kuwa."? Murmushi yayi yana tafa hannuwanshi gami da fisgota ta dawo jikinshi bakinshi ya saka saman kunnanta yace.

"Ke ba matata bace
kuma baki isa ki zama matata ba,kedin karuwatace karuwa wanda zanzo nayi romantic dinki duk sanda na gadama kuma niya and nan gaba kadan zan shiga inda kike man rowa lokaci ne na baki kafin na waiwayi wajen."

DA'IMAN ABADAN Where stories live. Discover now