5&6

85 3 0
                                    

*🌺DA'IMAN ABADAN🌺*
_Hot love and fate story_

    Na
_YAR'MUTAN KANKIA_

_MANAZARTA WRITERS_

*PAGE 05&06*

https://chat.whatsapp.com/KBHTLLgPYd6Ir7V3PXpBGJ

*Wanann page din naku ne  Hauwa'u Abba Hally A Imam  Hauwaabubukar4848   Khadija Umar Muhammad Asiyajalo3 much luv🌹*

Ya ƙara daura mata wani marin,ƙara ta saki tana mai dafe kanta da yake kokarin tarwatsewa,wani duhu duhu take gani dan bata ganin komai sosai,tsaki yayi yana mai bangajeta ta fadi kasa dirsam a bakin office din,da sauri tasa hannunta a baki tana rushewa da wani irin kuka mai tsuma zuciya.

Waigowa yayi yana kallonta sannan yace. "Maza tashi kibar wajenan tun kafin nayi ball dake useless." ɗago raunannun idanunta tayi ta sauke shi a saman cute face dinshi,tamau haka fuskar take babu annuri ko kadan a saman fuskar sam,da sauri ta maida kanta kasa hawaye na zarya bisa fuskarta,dan sai yanzun ta gane aika aikar da ta aikata,cikin kirma da tsoro muryarta na kirma tace.

"Am so sorry Sir."

Da sauri ya lumshe idonshi yanajin wani irin da yarrrrr haka kawai yake jin duka alhaherin jikinshi yana mashi,a hankali ya bude idonshi ya saukeshi a kanta,duke take a gabanshi kanta kasa sai kuka take wiwi duk da sound din kukan bai fitowa sosai dan muryarta ta dakushe tsabar kuka,ji yayi tausayinta ya kamashi at once,dan karamin tsaki yayi yana kokarin bude office yace ..

"Gobe na samaiki bakin office by 10am,salan ki kuskura na rigaki zuwa zaki sha mamakina,baceman dagani."

Dasauri ta tashi tana mai barin wajen da gudu,ƙarƙashin wata bishiya taje ta zauna ta haɗe kai ta cigaba da
kukanta.

*UKRAINE🥀*

_Kiev Estate_

Tunda suka shigo unguwar yake kallon tsaruwarta da kuma tsarinta ,tunda yake zuwa Ukraine bai taba ganin estate din da tayi mashi kyau ba kamarta.

Bakin wani zabgegen gida motarsu tayi parking,horn driver din ya danna wani bature ya leko ya koma da gudu ya wangale masu get din,tura hancin motar driver yayi,wajen da aka tanadar dan ajiye motoci yaje yayi parking dinta cikin sauran yan'uwanta. da sauri ya fito ya zagayo ya bude masu door,fitowa sukayi murmushi dauke a saman fuskar Dad yana kallon gidan,har ƙasa masu aikin gidan suka duƙa suna kai gaisuwa,ansawa kawai sukayi suna shigewa cikin gida.

Parlor ne babba wanda aka gyarashi da kayan more rayuwa na duniya tsayawa fadin haduwar parlorn bata lokacine,tunda ya gama ƙarema parlorn kallon ya kalli iyayen nashi ya marairaice fuska cikin shagwabarshi da ta zamaimashi jiki yace.

"Am Very tired." shafa kanshi Ammie tayi tana murmushi cikin son ɗanta da kaunarshi tace ."kaje kayi wanka ka huta kafin Emanuel su kawo abinci." ɗaga mata kai kawai yayi yana hayewa strain dan samun rest.

_Palace hotel_

Kwance take tayi matashin kai da ciyarshi sai latsa waya take tana murmushi ga dukan alamu tana enjoying  sosai,latsa manya² breast dinta kawai yake yana shafa gashinta wanda aka barnarta da makudan kudade dan gyaranshi,zare wayar yayi daga hannunta yana kallon game din pizzle da take famar bugawa,girgiza kai yayi,yana latse wayar ya ajiye gefe.

         Tashi zaune tayi tana sunburo baki gaba tana kallonshi,rungumota yayi jikinshi yana mai haɗe bakinsu waje ɗaya ya fara tsotsa,lumshe ido tayi tana yin lamo a jikinshi tana shafa gargasar bayanshi.....sun kusa shafe 30min yana kissing dinta,sannan ta zare bakinta cikin nashi tana cewa.

"Please Suhaid give me my phone.".....maƙale kafaɗa yayi yana kallon nashanunta da suke tsaye cir suna tsone masu ido,dan kuwa babu breziya a jikin Beauter daga ita sai fant,turo baki tayi tana tsale a gabanshi duka jikinta sai motsawa yake.daman zindir take tsaye babu kaya a gabanshi sai kace wani mijinta...wani irin murɗawa cikin Suhaid yayi take zufar wahala ta zubo mashi,dukewa kasa yayi yana dafe mararshi wata kara ya saki wanda ta kusa gigita Beauter.

DA'IMAN ABADAN Where stories live. Discover now