TALLAH

236 7 1
                                    

*TALLAH...! TALLAH..!! TALLAH...!!!*

"Aayiriri..Yiriri..yirii.. Aaah Yau ni na ga dakan d'aka shikar d'aka taaankad'en bakin gado"..
"Toh fa zabiya yau kuma da me kika zo mana..?"
"Hmmm Gawurtattu... hazikai kuma Taurarin marubutan nan Guda biyu *GUREENJOH* da kuma *OUM AMEER* sun sake Yunkurowa domin zuwa muku da Zafafan Taurarin littatafansu Guda Biyu, *SABABI..* Na Marubuciya *OUM AMEER* da Kuma *GAMON JINI* daga taku har kullum *GUREENJOH*
Inaa kuke ne masoya karatun littatafan hausa, Marubutan nan sun shirya tsabb sun d'au d'amarar nishad'antar daku, fad'akar daku, illimantar daku tare da kuma nishad'antar daku a wannan tafiya.... fasihan marubutan zasu kawo muku labarin ne kan farashi me Rahusa... wadda ze zo muku akan....
Naira 500👌 kachal duka biyun, Ga me Son d'aya kachal daga ciki ze iya biyan N 300😊 sbd jin daad'inku Masoya...."

*GAMON JINI* na Marubuciya *Fatima Muhammad Gureen (GUREENJO)*

Tare da

*SABABI* na Marubuciya *AMINA IBRAHIM (OUM AMEER)*

Akwai shakufan d'and'ano da zasu zo muku a like da wannan Tallar, Littatafan zasu fara sauka da zafi zafinsu ne a Ranar JUMA'A babbar rana... 22/07/2022 wadda yayi daidai da 18 ga watan Dhul hijja hijirar annabi SAW shekara 1443 AH...

Domin neman Karin bayani zaku iya tuntuban marabutan ta wad'an nan lambobi kamar haka

09039206763
08068974831

Kar ku manta sayan na gari mai da kud'i gida

Duka akan farashi 500, d'aya akan farashi 300
Zaku iya biya ta wannan asusun bankin

3118518476
Fatima Muhammad Gurin
First bank

Sannan se ku tura shedar biya ta wannan layi
09039206763
*BAMU KARBAN KATIN WAYA* ko wace iri ce....


   *NAMU BA IRIN NA SU BA NE......😉*

*GAMON JINI*
     Paid book

Cikin tsantsan tashin hankali ta rike hannunshi da karfi tana furta "No Uncle Moh...! No please ka dena... dan Allah ka Bari hakan ba halinka bane... ka dawo cikin hayyacinka uncle mohhh..!"
Ta kwala kiran sunan a mugun rikice ganin yana kokarin isa inda be dace ba, duk karfinta ta tattaro tana kokarin ture shi daga jikinta sede ko motsi baya yi, gabad'aya ya juya mata ya koma kaman mayunwacin zakin da ya kwana uku be ci abinci ba, gadan gadan yake kokarin rabata da pride d'inta as mace ba tare da ya bada sadakint a ba....

Sam baya ji baya gani burinshi kawai ya isa madakata.. "Innalillahi wainna ilaihi rajiun... Abrar please karka min haka... baka taimake ni don wannan ba... baka sadaukar da rayuwanka wurin taimakona sbd wannan ba... Abrar Ina tsoron Allahn ka? Zina fah... Abinda na gujewa na fad'a hannunka shine kake kokarin aikatawa? Ka dubi Girman Allah ka dakata karka tarwatsa min rayuwata... ka dubi maraicina Abrar... ka......."
  Wani wawan ihu da ta kurma sbd azabar zafin dake ratsa ta ne yasa ya d'an dakata yana kallon cute face d'inta da duk ya 'baci da hawaye da majina idanunshi kaman wadda ya sha kayan maye, kaman ze kyaleta se kuma ya cigaba da abinda yake yi, tun tana kuka da murya har na dena jiyo amon sautin muryarta....
    
"Najwa...! Najwa..!! Najwa...!!!"
"Innalillahi wainna ilaihi rajiun Muhammad...! Muhammad Ina Addininka? Ina tsoron Allahnka? Ashe duk abinda kake na ban...."

"Amah plea...."
Be karasa ba ta d'aukeshi da wani gigitaccen mari tare da fashewa da matsanancin kuka tana zubewa bakin gadon, a hankali ya zame tare da d'aura kanshi kan kafafunta ya fashe da wani irin kuka me ta'ba zuciya cikin tsaddaddiyar muryarsa.... ji yake kaman ya sa bindiga ya harbe kanshi ko ze huta... ta Ina ze fara tubarwa mahallicinshi... ta ya ze wanke kanshi wurin Najwa, taya ze fahimtar da ita ba a hayyacinshi ya aikata mata abinda ya aikata ba?

GAMON JINIWhere stories live. Discover now