part 60

106 6 0
                                    

💝 *ZATOH*💝

*©HIKIMA WRITER'S ASSO.💜*
_(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)_

  💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

   _.UMMIEN2018._

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜 💜💜

_.ALHAMDULILLAH GODIYA TA TABBATA GA ALLAH MADAUKAKIN SARKI DAYA BANI DAMAR KAWO MAKU KARSHEN WANNAN LITTAFIN,BA HAKA NASO LABARIN YA TSAYA BA AMMA KUMA NAMAKU SHI IN SHORT NE...SABIDA UZIRRIKAR DASUKAMIN YAWA ._

  Wattpad@UMMIEN2018.

     
      *PAGE 060.*     
    

Wato abinda yafaru tun a  wannan lokacin da tahir yafice daga dakin maryama zuciyarta ta fara aiki cikin gaggawa...

ciwon zuciyarta ne ya tashi gadan gadan a wannan lokacin inda tafara aman jini mai guda guda,duk ta fice hayyacinta...ta gala baita inda nakuda ya taso mata gadan gadan...

saida ta shafe kimanin awa biyu kamin allah ya takaita mata wahala ta haifo yarinyarta wanda tunda ta haifo ta taji kamar anzare mata lakar jikinta...

dakyar tasamu ta birkito bedside drower nata ta yanke ma yarinyar cibiya ta daure mata...sabida ta iya duk abinda ya danganci wannan a matsayinta na matar babban likita...

cikin jinin nan ta dauki peper da biro tarubuta karamar wasika,kana ta janyo yarinyarta ta tsira mata ido sbd tsantsar kamar maryama da ta dakko...

"ina sonki sosai yata"
"naso ace nayi sawon rayuwa tare da ke"
"amma a jiki na nakeji bazanyi sawon rayuwa tare da ke ba"
"allah yayi miki albarka"
"allah ya albarkaci rayuwarki"
"allah ya baki miji na gari"
"wanda zaiji kanki,yakuma ji tausayinki"
"ya tsaya maki a ko wane kalar hali"

takare maganar tana maijin zafi da radadi cikin zuciyarta gakuma hawayen dake tsere bisa kuncinta...  rungume yarinyarta tai cike da tsantsar soyayya irinta uwa da ya...

rigarta ta sabule ganin yadda yarinyar ke kuka tasaka mato nono a baki,aikuwa kamar wacce aka koyawa yarinyar ta fara tsotso,ita kuma ta kankame yarinyarta kamar wacce za'a kwace mata...ga jini ga koma gabadayansu jikinsu bace yake...

a haka wani wahalallen bacci mai tabe karshen numfashin maryama a duniya yayi gaba da ita...inda yarinyar kuwa kamar tasan abinda ke faruwa ta fara kuka babu kakkautawa zuwa wayewar gari duk tayi laushi...

wanda har lokacin da su tahir suka shigo suka tarda su a haka...

maryama ta tafi tabarsu da kewarta...saida aka jera kwana uku ana zaman makoki...wanda hakan yayi sanadiyyar hawan jinin mahaifinsu daya dawo sbd ba karamin soyayyar yar tasa bane cikin zuciyarsa...

baaana dukda baisan zafin mutuwa ba amma yaci kukansa ...hajiyarsu tahir ke kula da little maryama sabida sunan maryama aka maida mata...

ranar sadakan bakwai jinin mahaifinsu sir saleem shima yace ga garinku nan...sunyi kuka,sunyi tawakkali suka maida lamuransu ga allah...bakomai ne cikin wannan karamar rubutun ba sai kara jaddada kaunarta zuwa gare shi dakuma amanar yarta...kuma ta naimi alfarmaar kar yace zai sangarta yarinyarta kamar yadda itama akaa mata...

     bayan shekaru biyar

anyi auren rashida da tshon saurayin maryama wato mahfooz...

fatyma yarta daya...sannan yaran ya abdallah  biyu yanxu...

saikuma husna itama yaronta daya ne...sannan kuma little maryama da baanaa ma sun dawo karkashin kulawar husna a halin yanxu...yarinya ko tayi wayo abinta



anan nakawo karshe littafina wato zato ina rokon allah daya yafe mana kurakuran dake cikinsa ameen...

💥💥 *ANYA KUWA.....?*❣️

                       💥
           

©️ *HIKIMA WRITER'S ASSO.💦*
_Home of peace, joint of entertainment,to educate & to enlighten  our reader's._

     
*MALLAKAR:-UMMIEN2018💜*      
     Wattpad@UMMIEN2018.

*BOOK RATE.*
_LITTAFIN KUD'I._

_KA BIYA KUD'INKA DOMIN KARANTA LITTAFINA CIKIN SALAMA BA TARE DA KA KARANTA HAK'K'IN WASU BA..🥰_

*DEDICATED THIS BOOK TO SULEIMAN A ABBA* ❤️ 

_.NAIRA D'ARI NE KACAL(100) TA KATI NA AIRTEL THROUGH THIS NUMBER (09076427357) WITH THE EVIDENCE OF PAYMENT._

   
           *PAGE 1*
        *free page*

*Fatima Adam fateh*
*Taummy🥳*

*UMMIEN2018...✍🏿*

vote
comment
share
follow me on wattpad @ ummien2018

*Fatima Adam fateh*
*Taummy🥳*

*UMMIEN2018...✍🏿*

ZATOHWhere stories live. Discover now