part 41-45

57 5 0
                                    

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

  UMMIEN2018

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

allah yabar kauna sisters💃

      💝ZATOH💝

        41――45

suna zuwa makaranta direct suka wuce hole dinda zasuyi lectures nasu nayau!
kowa kallonsu yakeyi...anata gulmarsu  amma sukan koh a kwalar rigarsu...

wani hadadden handsome ne wanda ya ansa sunansa kyakkyawa ajin karshe ya bayyanah cikin class din ...
duk yan cikin class sun sake baki wajen kallonsa...
kyawunsa harta baci wanda wasu suke cewa wannan ma ay balarabe ne kaman sir saleem...sukoh su husnah dukda sunsan cewa kyakkyawa ne amma basu nuna ba...sabida gudun jawowa kai raini a cikin school...
amma koh sun tabbata sir saleem da wannan babu masu kyau kamarsu acin dasuka taba haduwa dasu!
kuma har suna tunanin wannan yafi sir saleem kyawun kalar fata🤎

cikin takun kasaita wanda kana gani kasan tajiku da masu garin yawuce wajen da aka tanada domin tsayuwar malamai...

tsit yan class sukayi suka zuba masa na mujiya jin yanda yake koro jawabi kamar wanda zayyi kuka tsabagen yanda ya tsani yawan magana...har wani tsayawa yake domin hutawa...

yaukam su husnah sake baki sukayi wajn kallon wannan mutumin yanda yake magana...inda yashaida musu shine wanda zaina daukarsu course na wannan ranar har zuwa karshen semester...dokar shi kuma idan yashiga class bya bukatar kowa yasake shigo masa...
dogon tsakin da husnah tajaneh yajawo hankalin sauran yan class kanta...
ammma abin mamaki shikam bay nuna yasan da zaman wata halitta a wajen ba...
ganinda sukayi kamar baiji bane yasa kowa yaji dadi...domin koh dukda yau suka fara ganinsa...ayanda sukaga yanayinsa shakkarsa ya darsu a zuciyoyinsu...

bayan kamar 2hrs ya kammala abinda yakawo sa yayi waje...nanko aka dasa hirarsa a cikin class kowa na tofa albarkacin bakinsa ……
sukam su zahra ko a kwalar rigarsu domin koh malaminnan yabasu haushi sosai ba kadan ba...kuma daga gani zayyi girman kan da yafi na sir saleem...shikam koh sunansa babu wanda yasani  kuma babu wanda yayi yunkurin tambayarsa...
bayan sunje gida sallah sukayi sukaci abinci kamin kuma akayi sharan gida,wanke wanke sannan aka daura abincin dare...
aykuwa yau sunsha albarka wajen su ammi wanda hakan yasakasu jin dadi sosai ba kadan ba...
kuma sunyi sha'awar cigaba dayi domin suna bukatar addu'ar iyayennasu❣️

su daddy dasuka dawo akace masu ay su husnah ne sukayi girkin yau har kyauta aka basu...
nankoh suka daura dmaarar yin ayki a kowani lokaci

PLS COMMENT AND SHARE👏🏻

FATEEMA FATEH
(CONCEALER)
(TA UMMY)
WHATSAPP NUMBER:09076427357

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

  UMMIEN2018

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜


         ummie fateh🖊️

ZATOHWhere stories live. Discover now