part 31-35

62 5 0
                                    

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

  UMMIEN2018

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

Alllah ka karamana lafiya bakii daya
ka kare mu daga sharrin makiya ka kuma cigaba da hadamu da masoyan mu 💃

     💝ZATOH💝

         31――35

Suna isa makaranta kallo yadawo kansu,kowa na mamakin ganisu yau da hijjabai
something that a history nasu na xuwa school basu taba gani ba!

office na provost suka wuce bayan an musu izinin shiga cikin office nashi

ya karbesu cikin saki fuska daganan aka gaysa cikin mutunta juna
sannan daddy ya umarce ya abdallah ya shigo dasu sabida a waje suka tsaya da za'ah shigo

aykuwa yana ganinsu ya hade rai kamar wanda bai taba dariya ba

yagane yarannan sarai
sune marasa kunyar dasuke son jawo masu problem a cikin school
sabida har picx nasu ya gani a wajen wanda yakawo masa zancen

daddy ne yafara basa hakuri ganin yanda yayi kici kicin da fuska kamar na💃💃

daganan abba yasa su bada hakuri

inda yashaida musu ay tun jiya ma yakirashi kuma ya tabbatar musu da babu komai ya wuce a wajensa ba sai an dauki mataki ba!

abba ne ya fara magana

yallabai kuma nima inada nawa jawabin dayaka mata kayiwa sauran masu ayki a karkashinka a wannan school din

inajinka

abinda har yanxu wasu basu fuskanta ba shine,makarantun jami'a dukan dalibi ma karya dokar makaranta ce,sabida kaga yaran yanxu sunajin kansu a kamar yadda duk wani mai freedom zaiji da kansa hakan na kawowa har suji sun wuce wani matakin duka muddin suka wuce saka uniform kamar a secondary school

abinda yasa aka hana wasun dole zasuce zasu rama idan aka dakesu!

ZATOHWhere stories live. Discover now