part 54

57 5 0
                                    

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

  UMMIEN2018

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

amin uxiri bisa jina shuru da kukayi kwana biyu🥰

     💝ZATOH💝

     page 054.

toh rayuwa na tafiya da dadi babu dadi wata rana kasamu abinda kake so wata rana kuma ba lallai ne kasamu ba... wasu su rayu wasu su mutu sannan kuma yau am daura auren wani kuma a wannan ranar auran wasu yamutu wasu kuma an kai masu bayko...

wanda a halinda ake yanxu an gyra gidansu husna sosai ba kadan ba...

anyi auren ya abdallah da matarsa kubra inda suka koma garin bauchi da zama sanadiyyar aykinsa dasuka maidasa chan  wanda alllah ya azurtasu da samun juna biyu na tsawon watanni 6...

fannin su husna kam ala sam barka sbd sun kammala university nasu har anyi posting nasu zuwa inda zasuyi service nasu a chan garin river state amma kuma dashike abun hanya ne say yazamana an dawo dasu cikin garin damaturu a jihar yobe...abinda basu fasa har yanxu ba kuma shine shigarsi wanda mutane da dama ke masu kallon...

      ~~~~~~~~~~~

yau ne zasu wuce domin bautawa kasarsu

suna ta zumudin tafiya amma kuma suna kewar iyayennansu sosai ba kadan ba...

anyi masu nasiha sosai wanda hakan yasa jikinsu mutuwa kamar karsu tafi haka da kuka dakomai aka rabsu da ammy da mami...

ya abdallah da abba ne suka kaisu har garin damaturu...gd aka kama masu a 250 na hanyar potiskum domin kou a TEACHING HOSPITAL zasuyi service dinnasu komai anzu ba masu wanda zasu bukata ...

haka sunaji suna gani abba yakama hanyar maiduguri ya abdallla kuma ya wuce bauchi state...

saida suka gyara gdn husna tay masu girki suka ci sukayi sallar la'asar

basu da matsalar komai sai kewar yan gdnsu dan haka suka zauna suka fara hirarsu kamar basune masu kuka dazu ba...

ananne suke hirar sir saleem har sun kammala abinda yakawo su sun bar makarantar shida wannan mai fuskar shanun🤷🏻‍♀️

zahra kam tana mmkin husnah yanda ta tsane wayannan mutanen itakam tama manta dasu kwata kwata

bayan sallar issha i sun fitar da komai dazasuyi amfani dashi gobe

gobe ne monday kuma an kammala masu komai kawai zasu fara abinda yakaisu ne...

alarm suka saita karfe 4:30am sbd sunsan anan kam babu mai tadasu a baccinsu dasuka saba

aykuwa sunayi sallar asuba wajen 5 zara ta shiga wanka bayan tafito husna ma tayi wanka alokacin 6 saura kuma 7 ne daidai lokacin da ake so kullum suna zuwa su taso karfe 2...

noodles zara ta masu suka ci suka gyare gdn tsab abinsu suka shirya cikin kayansu na bautar kasa❤️

they look so wow🥰sunyi kyau kwarai da gaske kamar a sace su sai suka daura baby hijap akai wanda kwata kwata a kan kirjinsu ya tsaya ga shi dama tun kamin suzo sunkai an suke masu kayan wanda hakan yy sanadiyyar fallasa asalin kirarsu ta cikakkun mata masu ji da kyau dakuma cikar halitta🤸🏻‍♂️

kowa kallonsu yakeyi anga bakin fuska a unguwa gashi suna tafiya ko ina na jikinsu yana marmazawa🙈


napep suka hau suka wuce th dama babu nisa suna isowa suka wuce inda aka masu kwatance anyi clearing na koma inda aka raba masu office na wanda zasuna taimakawa...

amma kuma makota ne dan haka basu wani damu ba tunda suna tare da junansu...

husnah tawuce inda aka nuna mata ta basa komai yasa hannu daganan suka fara aykinsu tare wanda yaji ddn hakan kwara da gaske...

a bangare zahra tana shiga office din tayi tozali da abinda yakada mata hanjin cikinta kamar ta sako fetso a wando🏃🏻‍♀️🏃🏻‍♀️


ina bukatar sharhinku hakanne zaysa na cigaba da typing love yurh lodi lodi🤣🤣


fatyma fateh

ZATOHWhere stories live. Discover now