part 36-40

63 6 0
                                    

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

  UMMIEN2018

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

amin afuwa nayi mistake a page din daya gabata👏🏻

    💝ZATOH💝

         36――40

kaga hakan kuma koh kadan bai dace ace student ta rama dukan da malaminsu yayi musu ba!
hakan zai kawo raunin wajen raguwar ganin girman shi wannan malami a wajen sauran dalibai
Har hira fah zakaji anayi wai ay wace koh wane ya
mari mallam wane ! kaga hakan baiyi ba kwata kwata koh don darajar da malami ke dashi a wajen al ummarmu baki daya☺️

abba yakara maganarsa cikin murmushi
wanda kowa saida ya murmusa,dominkoh duk an gamsu da bayanansa

su husnah kam shiysa suke son abbansu domin koh duk abinda zayyi ganin yakaresu ya iyashi sosai ba kadan ba
bawai kuma don basu son su daddy ba saidan yanayin shakuwarsu yafi yawa da abba,sannan kuma yafi kowa fahimtar halinsu hakan yasa shi a kullum komai  sukayi yake side nasu

shikam sir saleem dayazo shigowa jin jawabinsu yasa shi dakatawa sannan kuma ya gamsu da bayanan wannan mutumin
dukda bai gansa ba ya tabbata tare suke da wayannan twins marasa kunyar
hmm

rabuwar mutunci akayi inda kuma daddy ya tabbatar musu insha allhu hakan bazai sake faruwa ba
kuma a kara bawa malamin hakuri

bayan sun fito ne kuma za'a tafi sukace nan duniya suma gida zasu tafi,cos lectures nasu sai 2pm kuma gashi basu shirya ba!
husnah ce mai wannan zubar kamar kurna🤣

ya abdallah zayyi magana abba yari gashi!
kunsan ma za'ayi yanxu❓
kai babana ka kaisu gida a motata,saikazo kasame mu
nikuma tunda ga motar yayanan sai mutafi a tasa!
hakan yy miki ummynah?
husnah kenan,zahrah kuma yakan kirata da mamana,abdallah baba
🙄🙄🙄

eh abba amma kace wlhy kar ya kara dukanmu,kaga irin abinda yamana jiya kuwa❓
kamar fa wanda zai ...
sis mudai mutafi kawai yanxu idan yakara dukan mu ay...banso nakarajin bakinku kawai kuyi abinda nace kuma kukayi masa abinda baiso kunga bana kusa balle na kareku dan haka a gayda su mami idan anje gida!
ga 1k dinnan kuyi kudin makaranta na anjima
yamika musu zahra ta karba musu daganan kuma sukayi sallama zahra na gaba husnah na baya

sukuma su daddy suka dauki hanya domin zuwa gurin aykinsu

hira suke cikin kaunar junansu domin koh akwai fahimtar juna tsakanin wayannan family sosai ba kadan ba
har suka isa……

har kofar gida ya sauke su inda suka rabu cikin nishadi domin koh duk abinda yake musu dan su gyaru neh bawai don bayason kannensa ba!
haka suma suna matukar son yayannasu sosai ba kadan ba koda kuwa zai kwana yana yankan naman jikinsu(yan uwa na kwarai kenan)

gidan mami suka wuce wanka sukayi daganan kuma suka shirya ciki wani gown wanda yayi matukar fidda sharp na jikinsu sosai ba kadan ba,launin ja me kayannasu babu abinda ya banbanta
amma kuma yayi matukar karbarsu
kamar ka sace su ka gudu😘

ganinsu da mami tayi neh yasa ta fara sababi kamar ta make su
sudai sun rabu batare da sun mata abinda zai bata mata raiba domin koh sunsan darajar iyayennasu
daganan gidan ammy suka shiga domin gaysheta dakuma yi mata sallama,,
itama saida ta daura da nata fadan amma basuyi mata wani batanci ba suka rabu cikin lumana

sai makaranta🚙🚙

PLS COMMENT AND SHARE👏🏻

FATEEMA FATEH
(CONCEALER)
(TA UMMY)

WHATSAPP NUMBER:09076427357



💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

  UMMIEN2018

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜





         ummie fateh🖊️

ZATOHWhere stories live. Discover now