part 57

59 4 0
                                    

💝 *ZATOH*💝

*©HIKIMA WRITER'S ASSO.💜*
_(home of peace,joint of entertainment, to educate and enlighten our readers)_

  💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

   _.UMMIEN2018._

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜 💜💜

_.Alhmdlh,godiya ta tabbata ga allah madaukakin sarki sub hanahu wata alaa mai kowa mai komae daya bani dama cigaba da kawa maku wannan novels din,ina rokonsa daya bani damar kammalawa cikin amincinsa ameen._

  Wattpad@UMMIEN2018.

     
      *PAGE 057.*     

Aykuwa a 360 yazo da gudu yayi hugging nata cike da jin dadi,wanda hakan ya matukar bama husna mamaki sanin da tayi cewa yanxu ne karo na farko da ta tab'a haduwa da yaron...

muryarsa ta tsinkaya inda yake cewa "anty mai kyau wlhy tunda nashigo nake son zuwa wajen ki,amma  naga uncle yanamin ido wai karna kulaki"

yaro yakare maganar cike da yarinta kaman wanda yayi abin arziki,tsugunowa husna tayi tana kallonsa cike da birgewa,sbd itakam tana son yaro surutacce kamarta,shiysa taji farat daya yaron ya shiga ranta...

"good boy what's your name...?"

washe baki yayi cikin jin dadi yace "Abdulrashid Tahir Abdulrashid"

"mummy na da kowa kuma suna kirana da baaana"

cike da jin dadi tace "dakyau baana,kenan kanuri ne kaima ko...?"

"eh mana,kowa ma ance wai kanuri ne,amma pha ina zuwa gujba yawo tare da wani tsoho shima baana ake cemasa"

haka dae yayi ta mata yarintarsa tana biyesa har ya gaji,daganan ta kamo hannunsa suka fito tana yamutse fuska wai kar sir saleem ya rainata...

Anan zaune suka tarda shi yana rubuce rubucensa har yanxu bai dago kai ya kalle inda suke ba...

"laaaaa anty mai kyau dama ku twins ne ?"fadar baana yana dosan inda zara ke zaune tana binsa da murmushi,sabida yama manta da gargadin da uncle yamasa,sannan bai kula da cewa yana zaune ba har yanxu...

cikin da dariyar jin dadi husna tace "eh mana baana,wannan ce kafara gani da zaka shigo,amma aka maka bakin halin kulata" kamar ba ita tayi maganar ba ta dauke kanta,ganin yadda saleem yakafeta da mayun idanunsa...Tasan cewa tana shakkar bayin allahn nan amma kuma take masu tsiya...

Shifa wallahy mamaki ma yaran ke basa,sbd shegen tsaurin ido irinnasu...amma wata rana sai ya koya masu hankali...

zahra ko kamo yaro tayi cike sonsa tana masa tambayoyi kamar wata yar jarida,shikuma sai bata ansa yakeyi

anan dai suka shiriri ce suna ta hirarsu kamar ba wayandaa suke office ba,

knock na kofa da akay ne ysaka su tsagaitawa da surutun nasu,izni yabada kan a shigo

Wata nurse ce tashigo da wasu files ta ritsuna ta gaidasa kana tamasa bayani kan an kawo wani mara lafiya ne dazu...

karfa yayi yace mata yana zuwa,bada jimawa ba...

kama gabanta tayi,inda bai kai 2mins da fitarta ba aka karayi wani knocking din...

maryama ce tashigo cikin sakin fuska inda yanxu ta lura ma ashe twins ne ma yaran wai,tabe baki tayi ta dauke kanta daga kallonsu ganin yadda suma suka zuba mata na mujiya ta fuskanci saleem"ina kwana yaya...?"

"lafiya qlaou maryama,fatan kina lfy dai ?"yayi maganar cike da kulawa...

"lafiya  qalou wlhy yaya,saidan ciwon kai dake sakani a gaba,amma dai dear yacemin wai nomarl ne,nikuma yana damuna sosai gaskiya,sbd ko a ciki na nafari  baimin haka ba"

"kiyi ta addu'a kuma kina shan maganinki insha allahu komai zaizo da sauki,kinsa ko wani kalar cike da nasa yanayin da zaizo ma mutum"

"insha allahu yaya zan kiyaye,inasu mama ? dazu ma na kirata bata daga ba da safe"

"wata kila bata tare da wayan inaga ,"

"Hakane yaya,bari zamu wuce gida nikam kamin dear ya bugamin hankali idan yunwarsa ta ciyosa" takare maganar tana dan dariyarta

shima dariyar yayi yace "ba dole ba yabuga maki hankali ba,kinsan mutumin naki da shegenci"

"Eh dai naji duk ku gama hayaniyarku,idan ma naci ay little angel dina ce ta dafa"

juyowa sukayi suna kallonsa,hatta gasu zahra sbd yaukam sun cika da mammaki,abinda idan sukaji labari zasu iya karyawa kab wayannan mutane sunaa maganar har haka amma gashi yau da kunnuwansu da idanunsu sun gani...

baana ma gurin mahaifinsa yaje yayi hugging nasa,haka dai suka gama barkwancinsu sukayi masu sallama,tahir ya raka su har bakin jibga jibgan motoci guda uku da aka kawo maryama a ciki...

nan sukayi sallama shikuma ya wuce office nasa cike da tunanin abubuwa da dama

sai karfe 2 aka kawo masa lunch nasa,nankam tare da saleem suka ci abinsu

husna kam dama sun gudu gida,wai sun gaji...

   

vote
comment
share
follow me on wattpad@ummien2018 

*Fatima Adam fateh*
*Taummy🥳*

*UMMIEN2018...✍🏿*

ZATOHWhere stories live. Discover now