part 1-5

315 16 0
                                    

💜💜💜💜💜💜
💜💜💜💜💜💜
💜💜💜💜💜💜

   UMMIEN2018

💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜

Godiya tabbata ga allah madaukakin sarki daya bani damar fara rubuta wannan littafi ina rokon allah ya bani damar kammalashi cikin hukuncinsa💗

🔯MERH STORYS:

1-NUNA SO       
     GAN KISHIYA!
2-AYSHAT
   
      AND NOW

  💝ZATOH💝

           1――5

HUSNAH! …… na'am mami! kiyi hakuri ganinan nakusa gama shiryawa fah!
wacce aka kira da husnah ta amsa cikin daddadar voice nata kamar ana busa sarewa!

koh 2minutes ba rufe ba wata classic baby ta bayyanah beyond imagination
wacce kana ganinta xakasan irin yemmata dasuke son daukar wanka ce!

Tahadu fah sosai kuma daga gani baxata wuce irin 20yrs ba!

bakomai ne abin dubawa ba sai kalan dressing dinda tayi ne tayi tozali dashi!

pencil skirt take sanye dashi wanda akewa lakabi da indomie🍝mai kalar pink💗
saikuma longsleep mai kalar black🖤
tadaura masa pink💗 baby hijjap!

yarinyar kam ta isa a kirata da mace sosai ba kadan ba domin irinsu ne wanda acikin 10 dakyar ne asamu 2 masu kalar kirarsu!

fara ce kar da ita,kyakkyawa ajin farkoh mai dauke da manyan idanuwa  masu daukar hankali,bakinta dan mitsitsi kamar gidan tsutsa amma kuma yawan maganarta da tsiwarta idan kaji tanayi sai kayi xaton irin wagegen bakineh kamar na……😛 asma'u kenan wacce akayuwa lakabi da husnah💜

mami na fito kawo sakon kinga karna je kuma na tarar FATEEMA ta tafi ta barni!
takarasa maganar cikin sigar shagwabar da ta xame mata jiki!

hava husnah yanxu kewai a tunaninki haka zaki fita daga gidannan ??

mami tayi maganar cikin tsuke fuska sabida kar husnah taga hanyar da xatayi mata musu

kunkuni ta fara ita yanxu dan allah ta ina xa'ace wai karta fita da kayannan ?
miye ma laifinsu tukunna?
tayi tunanin maganar xuci tayi batasan a fili tayi maganar ba

eh cewa nayi baxaki fita da kayannan ba ,hava yarinya kwata kwata bakyajin magana?

ke baki san wannan shigar yan iska keyinsa ba wai?

daure fuska husnah tayi
hava mami!
ya zaki dangantani da kalmar yar iska kamar wacce aka ce anganni ina iskanci da wani?
gaskiya hakan bai dace ba a matsayinki da mahaifiyata!
takare maganar cikin takaici tabar gidan kamar zata kife tsabar takaici

makwaptan su tashige inda ta tarar da wata mata mai kama da mami sosai tana zaune tsakar gida tana tsintar shinkafa

ah ah wane ke gani kamar asma'u?

nida yanxu nake cewa zan shiga naji lafia har yanxu baki kawo min sakonda yaya tace xata baki ki kawomin ba

ina kwana
aw ina wuni kai!
takarasa maganar tana zumbura baki kamar waccr xata fashe
kallonta kawai ammi tayi tana mamakin hali irinna husnah

lfy qlaou,ina sakonda yaya ta baki ki kawomin?

nifa babu abinda taban,,, husnah takare maganar tana dosan wani daki!

tana shiga naga abun mamaki domin koh watace mai tsantsar kama da husnah sosai saidai banbancin da zaka kirasu dashi shine kalarsu wanda ananne kawai mutum zai iya banbance su tsabagen kamar da sukeyi

tana shiga dakin yin tozali da fateema(zahra)
ne ya sanyata fashewa da kuka kamar wata karamar yarinya

cikin kaduwa zahra ta tarota suka xauna a bakin gado

lalllashinta takamayi amma kamar kara xugata takeyi!
jin takiyin shuru ne kawai itama ta fashe da kuka…………




PLS COMMENT AND SHARE👏🏻

FATEEMA  FATEH
(CONCEALER)
(TA UMMY)







💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜
  UMMIEN2018
💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜💜



         ummie fateh🖊️

ZATOHWhere stories live. Discover now