Hakk'un kaddarar rayuwa babu yanda bata zuwa ma bawa daga lokacin da aka haife ka tofa shikenan kaddarar rayuwa zata dinga majau jawa dakai inkai hak'uri kacinye jarabawar ka akasin haka kuma ka kasa cimma nasara! Nasara babbar abace mai matuk'ar wahalar samu amma kuma hak'uri babu abinda baya bayarwa SOYAYYA CE SILA zai zo muku da salo na musamman tafiya mai nisan zango book 1, 2, 3, and 4 kudai kushirya ku kakkab'e zani a gyara zama