Mamugee Mga Kuwento

30 Mga Kuwento

HUNAYDAH ni AyshaIsah
HUNAYDAHni Aisha Isah
Labarin ne wanda ya soyayya, cin amana, ƙaddara da tsantsan tausayi ku dai ku biyo ni kuji yadda zata kaya.
DENA KULANI ni rasheedert
DENA KULANIni rasheedert
labarine wanda ya shafe ɓangare guda biyu, masu kuɗi da kuma talakawa, soyayya ,abota da dai sauran su kubiyo domin jin me wannan labarin ya ƙunsa.
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba ne) ni AyshaIsah
BA NI DA LAIFI ( Ba yin kaina ba n...ni Aisha Isah
Labari ne mai rikitarwa, tsoro, ga dinbin darussan da ke cikinta kudai ku biyoni kusha labari.
DA'IMAN ABADAN  ni JameelarhSadiq
DA'IMAN ABADAN ni JameelarhSadiq
DA'IMAN ABADAN labarin mai cike da darussa kala kala labarine na soyyya zalla.. soyyyar da ake jin za'a iya sadaurkar da rai akan masoyiya.
ABIN ALFAHARINA😍 ni uwayshat
ABIN ALFAHARINA😍ni Ayshert Muhammad
Labarine akan wata yarinya da mahaifiyarta ta rasu take xaune a wajen matar babanta
AZIZAN BABA ni RaHussaini
AZIZAN BABAni Rhussain
Soyayya da shakuwa ce tsakanin kaka da jika. kishi da son zuciya gami da cin Amana. tsakanin aminai.
ALAƘAR YARINTA ni faizaabubakar7
ALAƘAR YARINTAni faiza abubakar
Labari ne a kan wata mata da kishiyarta ta haukatar da ita da tsohon cikin ta tafi ta haife cikin a halin hauka
YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'IN ni faizaabubakar7
YAR ZAMAN WANKA KWANA ARBA'INni faiza abubakar
Labari ne na barkwanci a kan wata tsohuwa da ke zuwa zaman wanka gidan jikarta
You can be the happiest woman in the world ni ZainabMuhammad777
You can be the happiest woman in t...ni Zainab Muhammad
Do you want to he happy? we are all looking for an escape from worry, stress and depression, and for ways to find happiness. This book presents the route to happiness in...
Ƙaddarata ce ni RaHussaini
Ƙaddarata ceni Rhussain
Kowanne ɗan Adam akwai irin tashi jarabawar da Allah yake masa. Malamin addini ne mai tsoron Allah da bin dokokinsa, kaddara ta faɗa masa. Ɗaliba ce a islamiyyarsu, kadd...
 JARUMAR UWA ni MARIYALAWAN0
JARUMAR UWAni MARIYA LAWAN
Khaleefa bazan b'oye maka ba, kamar yadda al'adun mu suka banbanta, haka tsarin tafiyar da rayuwar muma ya banbanta, mahaifina ya kasance mutum mai tsanani da magana d'a...
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_ ni AyshaIsah
*MAHAIFIYATA* _(Sanadin kukana)_ni Aisha Isah
labari a kan yanda mahaifiya ta lalata rayuwan 'ya'yanta...
Muslimah💘 ni justicedijja
Muslimah💘ni Khadija Bashir
Is bout a Muslim lady in love💘 with a Christan📞
FARAR MACE SABON TAKU ni BabyBintuu
FARAR MACE SABON TAKUni Bintu Lawal Shamsiyya
Saikun karanta tukunna zaku gane yanda abun yake da 500 zaku more karatuku cikin salama
ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon salo ni AyshaIsah
ILLAR RIƘO ('yar riƙo) sabon saloni Aisha Isah
Edited version ɗin illar riƙo wannan labarin ba sabo bane illar riƙo ne nayi editing na sabon ta shi dan kuji daɗin karanta shi asha karatu lfy.
LAZIZUL QALB ni BabyBintuu
LAZIZUL QALBni Bintu Lawal Shamsiyya
she didn't want a bodyguard, she could fine on her own even with the death threat hanging on her neck. her thinking changes when all well, a sophisticated south African...
BARRACK SOLDIERS LABARINE AKAN RAYUWAR YAMMATA DA MATAN AURE A BARRACKS ni feedeenbash
BARRACK SOLDIERS LABARINE AKAN RAY...ni feedeenbash
ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAH! WANNAN NOVEL DIN NA FARASHI BAN KARASA BA, AMMA YANZU INSHA ALLAH ZAN KARASA SHI COMPLETE NA FARA TUN DAGA FARKO, GA WAYANDA SUKA KARANTA...
ᴍɪᴊɪɴ ʙᴀʜᴀᴜsʜɪʏᴀ! ni Sumiee_b
ᴍɪᴊɪɴ ʙᴀʜᴀᴜsʜɪʏᴀ!ni SUMAIYYA BABAYO A.
*MIJIN BAHAUSHIYA* Shin ina tarin soyayyar da ya ke nuna min a baya ya tafi yanzu? Shin ina kula da tattalin da yake bani a lokacin da muke soyayya kafin ya aure ni? Shi...