Littafi Stories

Refine by tag:

9 Stories

♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA)  by realhajarayusuf
♦️AL'AJABI♦️ (DAGANI BABU TAMBAYA) by realhajarayusuf
DAGANI BABU TAMBAYA Gajeren Labarine na wata matarda ta auri bako Wanda baasan Asalinsa ba, labarine Mai abun al'ajabi, rikitarwa da kuma kalubalen Rayuwa.
AMJAD by Ummusalma_Farouq
AMJADby Ummusalma farouq Sambo
AMJAD-Aikin da aka aiko ni zan iya yinshi kuwa? Tuntuɓen da nayi a hanya bazai kawo min matsala cikin aikina ba? Zan iya ceto rayuwan dubbanin mutane da aka aiko ni kuwa...
sansanin gudun hijira by mubaraka08
sansanin gudun hijiraby mama
dasunan Alla me rahama me jin kai. wannan littafi baayishi dan cin zarafin wasuba. karan harbin bindigane yake tashi awani sa...
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE  by KhamisSulaiman
ASHE NI 'YAR TSINTUWA CE by Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wata yarinya ne da take bata tun bata da hankali, iyayenta basu tashi ganinta ba sai da ta zama budurwa sannan ma take sanin ashe wadannan wanda take wajensu bas...
  IDON BAKAR MAGE A DUHU  by KhamisSulaiman
IDON BAKAR MAGE A DUHU by Khamis Sulaiman Abdullahi
Hikayar Imam Dan soyayya da yaje birnin sin a kasa daga Kano.
WATA ALKARYA  by KhamisSulaiman
WATA ALKARYA by Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin batan yariman wata kasa a cikin duniya da gwagwarmayar da yayi kafin ya dawo gida.
HAWA DA GANGARA by KhamisSulaiman
HAWA DA GANGARAby Khamis Sulaiman Abdullahi
Labarin wasu larabawa ne marayu wadanda suka shigo duniya da kafa daya kafin su sako dayar.
Completed
Sanadin Gata by free_boy_
Sanadin Gataby Free Boy
~~Kanta dauke yake da farantin talla wanda aka kasa mata dafaffen rogo da gyada kulli kulli, taci damara sai kace wadda za tayi dambe tana tafe tana rera wakar ta"i...