YARINYAR CE TAYI MIN FYADE

By miss_untichlobanty

156K 10K 1.8K

WANNAN LABARI NE DA WASU BANGARE YA FARU A GASKE. BAN CANJA SHEKARUN YARINYAR BA KO ALAKA BA,AMMA NA CANJA S... More

CHAPTER 1
CHAPTER 2
CHAPTER 3
CHAPTER 4
CHAPTER 5
CHAPTER 6
CHAPTER 7
CHAPTER 8
CHAPTER 9
CHAPTER 10
CHAPTER 11
CHAPTER 12
CHAPTER 13
CHAPTER 14
CHAPTER 15
CHAPTER 16
CHAPTER 17
CHAPTER 18
CHAPTER 19
CHAPTER 20
CHAPTER 21
CHAPTER 22
CHAPTER 23
CHAPTER 24
CHAPTER 25
CHAPTER 26
CHAPTER 27
CHAPTER 28
QUESTIONS AND ANSWERS
CHAPTER 29
CHAPTER 30
CHAPTER 31
CHAPTER 33
CHAPTER 34
CHAPTER 35
CHAPTER 36
CHAPTER 37
(FINAL)CHAPTER 38
AKWAI KURA

CHAPTER 32

2.5K 206 53
By miss_untichlobanty

Bai farka ba sai da asuba lokacin abin ya Dan lafa masa maganinsa na ragewa kuma ya watsa a wannan karan take ya gyara jikinsa ya rafi kallon likita domin jin ko ya Sami matsala... domin dukansu biyu sun zubda jini musamman ladidi.

Uwar ladidi ko bata rintsa ba tana ta kuka aliyu ya kada hanjin tsohuwa taga bala'I tana jin karar fitar motansa ta nufi dakin tana Kiran ladidi diyata don Allah kada ki mutu waiyo waiyo fita tayi Kira me gadi yace shi Sam ogansa yace kar a bar ladidi ta fita.

Durkusawa tayi har kasa tana hadashi da Allah ya tausaya Mata ya Nemo mota  akasa ladidi shabe shabe da jini kamar Wanda tayi gamo da yan Sara suka.

Bayan aliyu ya isa asubiti suka tattauna da likita nan yake ce masa yayi babban kuskure domin kuwa abinda yayi zai iya illatasa matar da yayi wa haka ko tabbas illa ta sameta saide ayi fatan Allah ya takaita. Daga nan ya bashi maganin da zai gyara masa tafiya ya jare mai jijiyoyi domin mahadin kwankwaso da kafarsa ta kage.

Tun a hanya ya Kira wayar luba hajiya shiru. Tunawa yayi da tamai ido jiya sanda aka kwace wayar tunda ba waya daya gareta ba. Dayar Latin ya Kira aiko kamin bugun farko ya karasa ta dauko da kaji muryarta kasan farin ciki take shima cikin jin dadi yace my lubcy a hankali tace na'am yace ki shirya na kusa Isowa mu fita mu hada wani baby ko?

Tace ka manta me dr tace ne? Kar fa a Sami matsala mu kasa shaidan wani ni tsoro nakeji yace nima wasa nake miki kawai so nake muyi hira in kaiki yawo kiga gari. Batasan sanda ta diro ba tace kace wallahi.... dariya yayi Dan yasan halin yan Mata basu iya magana ba yace zan miki karya ne lubcy a jinyace ta girgiza kai tunawa da baya ganinta yasa tace a ah.

Yace na shigo layin zan faka mota na sai nazo ta saitin ginin nan kihau tsanin ki sallamo sai na cafe ki. Tace karfa ta warware daurin da akace anyi min kasan fa likita tace banda hawa sama da jijjiga sosai yace toh ni zan tsallako na goyeki sai na tsallaka dake toh tace.

Alokacin har ta gama saka Arabian gown dinta ta mulka mai ta shafa roll on shikenan ita ba ruwanta da karya ka'idar Allah da manzon sa kuma saboda tasa hakan a ranta sai ya zamto Mata babu wani tsanani.

Aiko hakan akayi tana zuwa wajen har ya diro tattare riganta tayi ta dale dama ta saka legging ta washe baki sai kuma tayi dan yatsine tayi tace kai aliyos Dina nifa wannan cikin ko zamuje ayi min wanki ne dukda dr tace ba wata matsala amma nakeji zafi idan na motsa marata.

Yace karki damu munyi magana tace zai nayi miki hakan saboda rainin da kika samu a jikin mahaifiyar shiyasa ma tace na kaurace miki har sai kin yi wata ukun kar a Sami matsala saboda kinsan wai bakikai 18years ba so jikinki bai gama kwari ba.

Kin shirya ko ki rikeni kam kam Dan yanzamu Dira Dan ma na saita ma motata so samanta zamu sauka. Kankameshi tayi suka sauka suna dariya. Suna shiga motan suka hango mai gadi da wani mugun sauri sukayi kasa aliyu ya rufe glass suka kwanta a kasa.

Haka de me gadin yayi leke leken sa ya tafi domin sautin dirowar da sukayi yaji shiyasa ya kewayo. Dariya yayi ya dago yana tsammanin tayi dariya ita ma sai yaji shiru. Kallon yayi yaga kamar tayi bacci ta hada gumi tashinta ya soma yaji shiru. Ya zare ido karde suffocating tayi saboda rashin numfashi?😳😢

.........

Bangaren ladidi ko suna isa asubiti aka karbe ta... tambayar mahaifiyar Tata ake me ya sameta ? Tace wallahi wannan mara imanin ne ya kusance ta  nima saura kiris..... kuka ne ya kwace Mata aka bata hakuri yayinda akayi recording cewa raping dinta akayi.

Yan sanda aka Kira sukayi filing case din nan aka Nemo tsohuwa aka sa a lungu domin ayi Mata tambayoyi. Batasan yadda akayi ta saki fitsari ba Dan a tsorace take.

Kwantar Mata da hankali wata yar sanda tayi cleaners suka gyara wajen suna yatsine kune San halinsu.... tambaya aka soma yi Mata:

Mama don Allah ko kinga Wanda yayi Mata wannan aika aika? Tace sosai ma kuwa dannan mijinta ne fa. Zaro ido yan sanda matan sukayi harda me dafe kirji mijinta fa kikace? Kinsan cewa yanzu haka dinki 3 aka Mata? Wanene mijin nata? Fada musu tayi.

Sukace mama ko kinsan dalilin da yasa yayi Mata wannan wulakanci? Tace ah ah gsky nima ban sani ba. Nifa kawai jiya da rana muna bacci yunwa ta dameni na tashi na dafa taliyar yara (noodles) naci nayi nat ina cikin wanke kwanuka kawai naji an danko ni.... shiru tayi suka fara bata karfin guiwa taci gaba.

Kamin na ankare an yaga mini Riga ana shirin rabani da zanina. Diyata Sato matar tasa tayi masa tawa ta baya ya sakeni ya sunkuce ta daga nan ban sake sata a idanuna ba sai a wannan yanayi wallahi kana daga falo amma kana jiyo karar gadonsu. Ihu ko nayi imani da Allah har makotan mu sunji.

Yace mama kar in datse miki hanzari ke me ya kaiki gidan? Tace AI ba yau aka soma wannan ba. Nifa yaran nan suna zaman lafiya cikin so da kaunar juna har mariki kuma kawun yar autan tawa ladidi ya rasu sukazo akayi sutura har take fada mana baya kasar yasa baizo ba. Toh bayan ta koma ne ta kirani take sanar dani ai yar kanwar matan yayansa Wanda akwai alkawarin aure a tsakanin su take zargi suna cin amanar ta.

Nace kar tayi wata magana har sai ta Sami sheda kwatsam sai ta sake kirana wai ta tabbata zina suke harma da ciki amma ta jefi cikin da alamu ya zube nayi Mata fada da nasha nace kuma ta sanar da yan uwansa anan suke ce Mata tayi daidai da ta zubar da shege kuma zasu yi maganin aliyun tunda zina ya koma yi da yarsu.

Toh ban sake jin duriyar su ba sai kirana tayi wai aliyu ya Mareta har sanda ya cire Mata hakori 5 nan ne na tattare nawa ya nawa nazo mu zauna AI in yana da mutunci zaiji nauyin idona. Bamu sashi a idon mu ba har tsawan sati biyu jiya kawai sai gashi anan ne ya keta wannan rashin mutunci.😭😭

Hakuri aka bata sosai akace kince kuna da mai gadi ko? Ta daga kai sukace toh bari muje. Godiya da sallama sukayi Mata suka tafi zuwa gidan aliyu.
Me gadi na hangosu da sauri ya shige ciki yana rufe gate yana zare idanu Dan yasan za'a rina shi duk a tunaninsa ok yan fashi ne suka shiga gidan ya shanya baki yana bacci da daddare domin baiyi tsammanin kwantar da aliyu yayi Mata bane.

Domin shima yaga kanwar luba sanda aliyu ya shigo kuma ba'a Jima ba ya jiyo ihunta. Gate din yan sanda suka hau dokawa kai ka bude mana kofa tambayoyi za'ayi maka. Jiki na mazari ya bude. Inspector din yace masa ya kake Abu kamar bakada gaskiya ne? Shiru dai yayi ya basu benci suka zauna.

Yace mai Kaine me gadin gidannan ko? Yace nine yallabai yace masha Allah.
Toh na tabbata dai kaga yanayin da aka fitar da matar gidannan yace eh kwarai na gani ranka shi Dade. Dan  sandan ya lura a tsorace yake yace masa kwantar da hankalinki amsoshi kawai muke so.

Shin ko akwai wata yarinya da ta zauna a gidannan bayan matar sa. Yace tabbas yallabai yana da wata yarinya wadda yace mana matarsa ce toh amma de mu bamu shaida auren ba kuma bamuda labari saide kuma kaf anguwar nan anyi masa sheda shi mutumin arziki ne kuma nine me ganinsa shekara da shekaru ban taba ji ko ganinsa da wata da sunar mu'amala ta aure ba sai wannan yarinyar wadda take yar kanwar matar yayansa ce sunan ta lubabatu.

Har a filing nan ma wani zubin in sun dauka ina waje basusan ina daki ba zaka ganosu suna wasa da guje guje Wanda ke nuna basuda rashin gaskiya Dan da zina ce ina tunanin bazai nuna ba.

Tun yaushe yarinyar ke gidannan? Yace tun kamin hajiya tayi tafiya dukan fito ta kofar baya amma gsky na manta sanda ta shigo ko yadda akayi ta shigo. Dan sandan yace a matsayinki na me gadi bakasan yadda akayi wani ya shigo ba? Yace na sani amma na manta. Yace kana cutar mantuwa ne yace ah ah bani da ita.

Yace toh shin akwai lokacin da mai gidan ya Dade bai zo ba kuma babu hujja ? Yace eh kwarai satins biyu baizo ba sai jiya.. jiyan ma yanayinsa ba daidai ba sai kuma na jiyo ihun hajiya babba har kusan dare sai naji shiru yau kuma naga an fita da ita ranga ranga yadda aka fita da hajiya karama gidan kyau.

Yace wacece kuma hajiya karama gidan kyau? Me gadin yace afwan hajiya lubabatu amarya nake nufi karamar matar tasa yarinyar ga hankali ga kayan zuciya Dana fuska da ka gani kasan Alhaji yana samun nutsuwa da kwanciyar hankali a gurunta.

Tagumi inspector ya rangaba yace Dan kari makari. Wannan case din naku da fari na renasa amma yanzu Kan naga abin babba ne wato kaima kasan da batun cikin kenan? Me gadi yace ciki kuma? Dan sandan yace bakasan cewa karamar tanada juna biyu kamin ya zube ba yace ah ah ban sani ba amma kila shine dalilin da yasa randa aka fita da ita rai a hannun Allah qashe gari Alhaji yayi wa hajiya ladi jina jina Dan sandan ya jinjina kai yace mun gode fatan zaka bada shaida idan an nemeki a kotu yace insha Allah.

Police station suka koma aka bugawa aliyu sammaci shine ana tuhumarsa da laifin domestic violence and rape wato cin zargin iyali tare da FYADE.

Bangaren aliyu ko.........

🎶KO AJIKINA CHAPTAR YAU KO A JIKINA  DIN DILILIN DIN... YA MINI NA FADA MUKU YA MINI DADI BABU RUWANA 🎶

KAR KU MANTA KU ANTAYO COMMENT TARE DA VOTES SANNAN KUYI SHARING. KO AYI COMMENT KO NASA ALKALI YA GARKAME MUKU ALIYU IN NAJI COMMENT KUMA NASA YA DAFA TUDUN NA TSIRA.

TAKUCE KARAMARSU BABBARSU

Miss untichlobanty 💕

9th July,2020.

Continue Reading

You'll Also Like

955 70 23
Story of a girl living a miserable life as the agony of her life is too painful for them to survive, She finds her self begging in the middle of the...
105K 4.4K 30
Labari ne akan 'yan mata 3 wad'anda suka sha gwagwarmayar duniya suka ga bala'i a rayuwar su kala-kala, labarin ya gino ne akan makirci, yaudara, cin...
261K 10.7K 37
Complete story of a young girl Ummy.
12.3K 606 53
MAKAUNIYAR RAYUWA- KASHI NA UKU- BABI ASHIRIN### Fatan alkhairi gareku masoyana a duk inda kuke,alherin Allah ya kai gareku, ubangijin Allah ya biyaw...