Khadeejarh ❤️❤️

Por khadijamuktar55559

122K 6.4K 386

Fam,love,romance,money& possessiveness ❤️❤️ Hausa novel Hausa novel Ku biyo ni ku sha lbr ❤️❤️❤️ Mais

Intro
Khadija 2
khadija 3
khadija 4
Khadija 5
Khadija 6
Khadija 7
Khadija 8
Khadija 9
Khadija 10
Khadija 11
Khadija 12
Khadija 13
Khadija 14
Khadija 15
Khadija 17
Khadija 18
Khadija 19
Khadija 20
Khadija 21
Khadija 22
Khadija 23
Khadija 24
Khadija 25
Khadija 26
Khadija 27
Khadija 28
Khadija 29
Khadija 30
Khadija 31
Khadija 32
Khadija 33
Khadija 34
Khadija 35
Khadija 36
Khadija 37
Khadija 39
Khadija 40
Khadija 41
Khadija 42
Khadija 43
Khadija 44
Khadija 45
Khadija 46
Khadija 47
Khadija 48
Khadija 49
Khadija 51
52

Khadija 50

2.1K 102 9
Por khadijamuktar55559


Eid Mubarak 🌝

Wa'azi sosai akai mana Abbah na kawo aya yana fasarrawa duk akan mutuwa Dan duniyya dama sako muka kawo mu koma in Kabi hanya mai kiyau wajen koma ka tsira in kuma kabi na sharri subhanallah. Allah kasa mu cika da kiyau da Imani kasa mu cika muna masuyi maka sujjada ya allah ka dauki ran mu sanda ka gamsu da ayyukan mu na alheri.

Mutuwa na kan kowa duk kudinka duk mulkin ka duk iliminka kai in kaga dama ka hada sama da kasa kana tafin hannun mutu kuma In Lokaci yayi sai ka tafi shi yasa a kullum ake so musan da allah na kallon mu mu ruka aykin alheri Dan in tazo sai ta tafi da kai

Allah yasa mu cika da kiyau da Imani ameen.

AHMAD's POV

Tunda muka shiga falo Khadija taki Shiru sai kukan zuciya take ni kaina hawaye nake  haka yasa na kasa ce mata komai gashi wayana sai vibrating yake tayi Dan haka yasa na saka wayan a silent.

Koh da muka fito tare muke da mijin hafsat ana ta karban gaisuwa. Wayana ne ya fara pinging alamar massage dagawa nai na fita waje domin in San waye ina budewa naga Ashe felisha ce sai wani number da ban sani bah kuma

Tsaki nai kamin na Kara ganin wani massage still ban dauka bah nayi switching off na waya na gaba daya kamin na koma cikin na zauna.


KHADEEJARH.

Ana cikin wanna tashin hankalin yau sadaka na arbain knn har yanzu naki komawa gida na sai dai haka yaya ya hakura ya barni Dan ma baby mai kiyau kullum tana wajen ilham harma naji su mummy na cewa ko za ai ma ya Ibrahim wato mijin ya hafsat magana koh a bashi ilham any ways yau na dau waya na ma ina shirin duba texts ina and all.

Ina bude whatapp ina naga wani number kuma naga Kaman Video akai mani sending still ban bude bah haka na gama chart ina sai kuma hankali na yaki kuwanciya ina son na bude massage ina haka ina cikin haka Anuty rabi ta Kira ni nabita yaki ne dama a haka naga ilham tana kuwance ta daura baby a kan ruwan cikinta suna ta bacci Sai na muka tsaya kallonta nida aunty rabi kamin muka wuce kuma bbu Wanda ya ce komai a cikin mu dan tausayi duka su suke bamu. 

Sai wajen 5 na zo daukan waya na ina ta tunani akan number in nan ina zuwa na dauki wayan na bude Video ne da pictures gabana ne ya baci kuma Kaman mayya haka saida na kalli komai koda na gama different emotions na rinka ji disappointment,shame,disbelief,disgust ji nake zuciya na ya bushe gaba daya haka na duba komai nawa ban cewa komai bah na hada kayana na dau veil ina ina fitowa wajen neman yaya nai ina kuma fitowa na gan shi shi da Su ya umar a parlor dai dai tsakiyan parlor na tsaya na kalle shi

AHMAD ZO KA MAIDA NI GIDA

Nai fita na ina Jin yanda parlor in yayi shiru kowa ni yake kallo har shi ya Ahmad in mamki yake "is she mad"
wajen motan shi na tsaya after like five minute sai gashi shima yana zuwa yayi shigan shi mota
Nima shiga nai bbu Wanda yayi ma wani magana har muka isa gida tare muka shiga ciki still ban ce komai bah

"Khadija?

Kallon shi nai na Harare shi kamin naja tsaki na juya zan shiga daki da karfi ya riko ni

Kallon shi nake eye to eye shima haka kamin na ce

Ka sake ni

Kallona still yake ya ce

Maisa zan sake ki yanzu gaba su umar kika kirani Kaman wani driver inki an tun a mota kin San rabon da mu zauna daga ni Sai ke it been a minute and again mun shigo gida nayi magana and sai rashin kunaya ? Like what is wrong with you ?

Kallon shi nai cikin bushewan zuciya kamin na ce lafiya na Lau and so take ur filthy hands off me . am soooo disappointed in you

And kasan Mai ?I new it, like who am kidding I new I had to deal with this but I never new it was going to be too soon, I did not now it was coming at this moment. I did not see it coming

Kara matse hannu na yayi sai da nai Kara

Na ce mugu kawai sai kuma kuka

Tsayawa yayi yana kallona da mamaki koh na fara zarewa ne nayi kuka na koh ci kanki ne ce bah na gama shi dai sai kallo kawai yake bana da shi. Ina gamawa ya ce

Khadeejarh lafiya? He was confused

Jaka na nasa hannu na na ciro waya na same number in whatapp ina na shiga na bashi wayan shima yanda na kalli komai haka ya kalla kuma yana gamawa ya kalle ni idon shi yayi ja

Wayana na warce na buga tsaki kamin nai cikin daki na sai toilet

Amai na rinka yi because I was in disgust koh da na gama kuka na sallah nai kamin na jira sallah isha'i shima ina gamawa na hau gado sallah.

Yau kuwan shida knn da yin fadan mu tun ranar  ban sake ganin shi bah and bacci ya gagare ni gah mix emotions na running a kaina ni kadai da safe I Dan na tashi tunda asuba in nai sallah shima yana masallaci Mai gadi Shima yana masallaci sai In yi fitana a kafa nake zuwa har guwarumpa daga life camp koh da zai dawo bana nan Nima in na dawo bbu kowa in zo Inyi wanka In Dan ci abunda zan ci wajen 4 sai kin kuma fita Sai an shiga sallah magrib sai In dawo gida kuma koh su ilham nan fada wa bah Dan fitan da nake shi ke sa mun kuwamciyan hankali tunani kala kala nake yi I try to free my mind to think what ever comes to the gate if zagi ne Inyi in tuna love in mu ne Inyi anything kawai nake tunani in six days duk na rame Ashe haka ake ji In gidan auren ka na problem? Sallahn dare kam sai inda maina ya kare duk na rame nayi fari da yawa.

AHMAD's POV

After na kalli Video in nan I was in rage different emotions running through me but mostly fair and anger gashi Khadija is not even in the mood to entertain my explanation she already believes in what she saw duk da Nima if it was e I would do the same thing. Fita nai ranar sai gidan su felisha Dan with the range in me nasan zan iya kasheta ban Sani bah. Ina zuwa aka ce bata gidan and ta changer mai gadi kiran number inta na rinka yi still switch off na rasa Mai ke mun dadi na Kira Abraham inji but ya ce mun shima bai San inda take bah but for sure she is in Nigeria wato tasan abunda tai mun shi planed for it I told her when next she mingles with my life am killing her but bata ji koh Zata sani ni Bella na Kira her only Enemy na ce mata mu hadu babu wasting time taxo deal mukai zan bata 3mill In ta kamo min felisha dariya tai sosai kamin ta ce aykar in ma damu for old times sake Zata yi min kiyauta but still I had to offer her 100k shima kawai ya amsa ne Dan ta ce In na gama da ita she has a deal with her ta bata mata show sau biyu knn and tana timing inta ne kawai.

Yau sati daya knn shiru bata ga felisha bah koh office naje bana cikin sense ina su umar sunyi sunyi In fada masu Mai amma na ki tunda ita bata fada bah ya rufa mun asiri Nima dole in rufa ma kaina asiri gashi bana ganin ta if da safe ne Indai na shiga dakin a bude kuma bata nan in kuma da dare sai door in a kulle gashi ba zan inya zaman gida bah ina da important deal da nake yi so ba zan iya bah.

Ban San haka ake ji bah In couples sukai fada bah it horrible ni kadai nasan bala in da nake ciki har ina tunanin Shan giya amma ina in na tuna ita ya kaini ta baro yanzu mah so aa bazan sha bah sai na koma saka headphones a Quran nake ji morning till night kullum duk da nasan aykin bella is slow but I am certain she would find her.

Giya bayan meeting ina umar yazo mukai magana Dan shi lala ta kusa haihuwa baya jin zai barta ta koma Kano shi kam nima with the situation and all bana so ta koma school a nan dai mukai concluding open university zamu maida su so anything soon za su gama komai su fara a nan amma still ban fada ma nana bah and again bana ganin ta no trace of her a ko ina na gaji yau nake da niya kawai in na tashi nemota zanyi.

KHADEEJARH

Ina zaune na dauko bowl in salad ina zan ci naga wayana na ringing ilham ce Dan haka da sauri nayi picking koh wani abu ne
Panicking ya rinka yi da kiyar na samu ta nitsu ta fada mun mai ya faru anan take cemin lala tana labour da sauri na saka hijab Sai hospital na tafi.

Kowa tsoro yake ji ya umar ma kawai zama yayi a kasa ya Abdul yana kusa da shi yanzu almost six ours knn tana ciki kowa hankalin shi ya tashi kar mu Kara yin wani rashin bayan yaya hafsat.

Bayan two ours sai ga doctors sun fito da baby's da sauri mukai kan su ummma ce tayi maza ta amshi baby In baby girl shi dai ya umar yana tashi wajen doc in yayi yana ina matata

Lafiya lau kawai tana da Shan wahala ne amma komai lafiya giyara ta suke kamin su maida ya dakin hutawa kowa sai sanna hankalin shi ya kuwanta.

Sai wajen ten in dare yaya ya kalle ni Khadija zo mu tafi gida

Yi Mai Kaman ban ji shi bah ya Abdul ne ya ce Nancy tashi mu je sai ku sauke ni a hanya

Aa ya Abdul ka tafi kawai ni anan zan zauna ina yi ina bawa baby ruwa shi kam yaya tun dazu kawai kallona yake yi

Umma ta ce "aa nana ku tafi koh kinga mijin naki jiran ki yake maza ku wuce.

Kallonta nai first nayi niyan musawa amma Dan kar su San wani abu ne a tsakanin mu shi yasa nai shiru daukan kaya na nayi mukai sada juna da alheri kamin na fita na bi shi

Tare da ya Abdul muka fito a mota ya Abdul nata Jan ya Ahmad da magana amma baya wani kulawa sai da uhmmm ohhh ohk yake tayi gashi sai kallona yake ta rear mirror dazo ne da na kalle shi naga duk yayi baki gashi ya Kara ramewa gah kasumba duk ya ajiye shi dai kaman ni ya kama bani na Kaman shi bah.

Mun ajiye ya Abdul knn zamu tafi ya Abdul yasa na dawo seat in gaba na zauna bbu Wanda yace ma wani kala har mun kusan zuwa gida naji ya kamo hannu na kallon shi nai na buga masa wata harara na yarfe  na na juya masa baya muna shigada  da sauri na fita shima biyoni yayi zan shiga daki ya jawoni kallon shi nai na ce mallam lafiya

Kallona yayi sosai kamin ya ce Khadija daman baki aminta dani haka bah ?

Mamki nake wai koh ya sha wani abune ?

Ban gane bah ?

Tunda abunnan ya faru kika juya mun baya koh tamabay ta ya akai haka bakiyi bah amma kin kaurace wa idona ki kaurace na komai ina

Kallonshi nake da disbelief and my expression is showing it vividly.

Kalleni fah kalli yanda duk na rame

Ya kamoni zai saka a jiki da sauri na ture shi ina hararan shi

Tunani yake wannan khadijan shi ce kuwa Khadija da koh fita yace kar tai bata iya wa yau ita ce ke maida masa da magana har da rashin kunya.

Tsaki naja na kalle shi sama da kasa kamin na ce "wai na kaurace maka toh wai ana ta kai wake ta kaya ?
Explanation kuma bana so Dan ban ma son Jin karya gashi abu kirikiri na gani toh Mai kuma nake bukatan ji ? Pls pls leave me alone abeg

Kamoni yayi yanzi da karfi ya sani a jiki tare muka sauke ajiyan zuciya amma ina sai kuka na hau yi ina dukan shi da naga yaki bari na sai na fara allah koh ka sake ni anan koh allah kowa sai yaji abunda kai allah wallhi kaga yanzu nayi shiru koh hmmm allah ka sake ni
Nan ma saida mukai wani fada sosai kowa yaji ni kam harda cizo na gudu dakai. 

Cikin Daren nana Ahmad yayi salllah ya kaima allah kukan shi Dan bai koh rintsa bah ma Dan yau me ya Kara yarda Dan da yake ma Khadija yayi yawa sone na hakika sone mana limitation bai ji dadin abunda ta fada bah gaba daya jiya.

Yau yana fita office yayi mata massage akan cewa ta samu admission a open university tayi hakuri ama bazar iya bari ta koma Kano bah.

Koh da taga massage in ranata ne ya baci wato ya hada mata bakin ciki knn yake so koh yayi ay zai sha mamaki harda Dan kukan ta.


❤️❤️❤️❤️

Continuar a ler

Também vai Gostar

1.1M 28.8K 41
While moonlighting as a stripper, Emery Jones' mundane life takes a twisted and seductive turn when she finds herself relentlessly pursued by reclusi...
2.6K 672 17
Ina hanya? Ina mafita? Ina zata bi ta ga haske a rayuwar ta? Ya zama dole tayi zabi tsakanin rayuwar ta da kuma abunda ta dade tana so da muradi a ra...
679K 52.6K 35
"Why the fuck you let him touch you!!!"he growled while punching the wall behind me 'I am so scared right now what if he hit me like my father did to...
1.5K 83 24
(COMPLETED) Imagine: you teach music on a high school in England and you fall in love with your co-worker who's also your best friend in your whole l...