Khadija 2

7K 218 4
                                    

Shigowar mu kenan cikin makaranta an gama yi mana searching knn muka wuce cikin daki
"Huuuhhhhhh ,barka su yayah dis year zasu gama .na fada
Dariya lala tai sannan ta ce "ay kuwa Dan kinga wani irin kallo dah yayi maki dah Umar yayi maki magana irin be quick in nan , Chan dai ta matse masa mutum sai ka ce bamu girma bah ni na rasa maisa yake mana haka har guwara ku ma kuna dah saurayi bbu yanda zai da ku amma ni fah ban ma dah shi gashi mazan ma Sunki zuwa sai kace na rako mata duniya
Na dauki madubi Ina duba face Ina koh wai Banda kiyau ne or Ina dah baking jini ne na ma rasa gane wah wallhi .
School muka koma jss 2 knn muka shiga su kuma su yayah(Ahmad) , yaya (hafsat) ,ya umar ,ya Abdul su duka suna sss3 ne . Ni kuma (nana Khadija ) dah ,lala, ilham class in mu daya sai dai dah ni dah lala a A class muke ilham kuma a B take .
Haka rayuwa ta cigab mana kullum daga class sai hostel dan yayah baya son ganin mu tare dah maza ko kadan idan ya kama kah toh taka ta kare amma su ya umar koh kallon kuma basuyi San duka su suma dating amma banda yayah su koh kallon mata ma baya yi gashi kallar marasa Jin magana amma dai ban taba Jin wai an kama sa dah lifi bah amma abu daya be Dan Wanda I am not sure but an ce yana shaye shaye amma to be honest I don't know the truth so kawai am flowing with the talk ne , a hostel in my ma mata dah yawa sun sha zuwa gurin mu wai mu Gaya ma yayan mu wai suna son shi hmmm mukam sai dai mu ce toh dah bbu wai wasa dah yayah idan yayi murmushi ki maida masa in ya hade rai kawai be serious bbu wasa San dukan mu tsoron shi muke ji bbu ruwan mu amma hmm kunaga lala sai ta ce wai su bata kudi or something in exchange Zatai masu hanya mukam dai dai muyi ta Dariya ni dah liham amma bamu cewa komai .
Yau Monday ian zaune abuna a class ita su ilham dah lala sun tafi Library zasu je gun boyfriend insu nikam Ina class Ana rawa ni ce Mai kidah ana waka anata rawa kawai Fatima tazo tana spraying bodyspary ni kuma I am asthmatic haka na fara tari Ina tari har na fara fita sense Ina aka ririke ne zamu tafi clinic kamar zan mutu Chan sai gah yayah nan dah su ya umar sun zo dai dai tym in ni kuma na suma haka suka daga ni suka kaini clinic . Ran ya Ahmad ya baci Ina kuwan ce koh class bai koma bah su kuma su ya umar sun tafi class na farka da sauri ya taso ya tayani Dan tashi na zauna ya bani ruwa ba sha sanna ya ce in fada masa mai ya tayar min dah asthma,shiru Mai ya kuma tambaya Sannan ya ce min in ban fada bah he is going to punish the class .haka kuwa akai dukan yan class in sai dah yai punishing in su sabodah an fada masa pef aka fesa.
Haka time ya dinga gudu har muka koma Gida Hutu amma su ya Abdul must of the time hutun mu na ban banta saboda su suna sss3 mu kam dama dadi kashe my saboda in dah suna nana ya Ahmad in zo Gida toh fah bbu yawo saboda ni a abj muke zama ilham kuma a yola take ita kuma lala a kaduna suke so if akai hutun first and second team basu tafiya gidan sai su zauna a gidan mu gah kuma amra dah Ita ma sai ta dawo gidan mu duk dah ita ma a abj su amma wani time sai tazo three days ,one week haka dai kawai neman yawo amma idan ta ce muje gidan su chab bbu mai zuwa saboda ya Ahmad maa dah daddy ma haka suke cewa yana hana samu yara zuwa Gida amma shi koh a jikin shi I can remember last da muka je wai saboda yaji Ana waya da dare a cikin dakin shine tun dah asuba ya shigo ya ce wake waya kowa yayi masa shiru kawai ya samu blanket punishment rannan munji jiki kuma ya ce in muka fada sai ya karya mu tun muna first team jss1 ayko tun daga Ranan bbu Wanda ya Kara komawa gidan .

Graduation day
Mun fito kowa dah uniform in shi kuma hall knn Ana ta labari akan irin kayan dah set in suka saka especially Mata ma,
Arise "principal in mu ya fada , kai national anthem dah school anthem sannan sai gah ya Abdul ya shigo shi dah zeze wato head girl dah head boy wow Sunyi kiyau sosai shi ya saka tuxedo black dah Wanda black sai rigan shi kuma white ita kuma black gown ce ta saka sai silver shoes kai kai Sunyi kiyau sosai ba a ma magana haka suka rinka shigo wa masha allah duk Sunyi kiyau haka har aka gama grads in alhmdulillah komai yayi kiyau yayi dadi Cox it was not boring komai dai dai sanna ba a dau time bah Bayan an gama ne sun fito kowa yaje yana hugging in su ya Abdul Ana ta wasa su daddy ,maa , mummy , abbah ,twins , Jiddah ,anwar and co fam dai masu zaman abj duk an zo Chan na hango ya Ahmad cikin mota yana da danna wayan shi ya fito su gaisa dah wasu friends in su wow wow na ce chab wallhi ban taba ganin ya Ahmad yayi min kiyau bah sai yau black trousers ya saka dah black shirt sai suit Inshi kuma white gashin shi yasha giyara ya dai yi kiyau masha allah sai yau naga abunda mata suke gani amma dai ni koh in ce mu da muka San hali ai koh kiyau baya mana balle Ma wane abun wai birgewa wa ni wallhi Ina ma mamakin yanda su ya Abdul k zama dah shi Dan koh su anwar in ya shiga daki fito wa suke ayyy iya shege ma sai an je kano hmmm koh ganin shi ma ba'a yi amma in aka ce za 'a je dinner or any occasional event toh kar ku bari ya gan ku Dan koh ya Hana ku fita koh ya bata maku shiri. Haka akai grads aka gama masha allah anci an sha anyi rawa especially ya umar dama shima mazari ne akuwai iya rawa .
After two days dah komawa Gida muka tattara muka tafi yola daga nan zamu wuce kano , flight in mu dah safe so tun safe driver ya ki mu airport muka wuce kowa na jin dadi .
Fam intro
Toh dai mu sunan famliy in mu mai guwal mun samo asali ne daga time in dah great grandfather in mu yayi siyar dah jewelry's gold my grandfather was his only so he took over his fathers business toh a haka ne har kaka na ya Fara saidah real gold yana kuma sarafawa har to this extend haka sukai tayi , mun asali yan kano ne sanna we have this fam house a Kano indah in kika shigo if k bah yar gidan bace sai kin bata mata dah side in su maza ma haka masu aure ma haka kowa dai grandchildren's room dah dai sauran su very modernized masha allah in aka zo kano har bamu so a koma saboda vibe in gidan kAwai yana dah dadi ne .








Vote 😋


Like😎

Comment 👍

Khadeejarh ❤️❤️Where stories live. Discover now